Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Zagin Ali"

51 bayitu sanyayyu ,  25 Oktoba 2023
Layi 15: Layi 15:


==== Mu’awiya ====
==== Mu’awiya ====
An bada rahoto kan wurare da Mu’awiya ya kasance yana zagi da La’antar Imam Ali (A.S), Ibn Abdu Rabbihi wnada ya mutu a shekara ta 328 h Kamari Malamin Tarihi na Ahlus-Sunna ya nakalto cewa Mu’awiya ya La’anci Imam Ali (A.S) a kan Mimbari, <ref>Ibn Abd Rabbah, Al-Eqdul Al-Farid, 1987, juzu'i na 5, shafi na 114.</ref> kan Tabari Malamin Tarihi a Karni na hudu h Kamari ya nakalto cewa a shekara ta 41 h Kamari lokacin da Mu’awiya ya nada Mugira Bn Shu’uba Gwamnan Kufa ya umarce shi da Zagi da La’antar Imam Ali (A.S) a kan Mimbari da kuma matsawa cikin Girmama Usman Bn Affan <ref>Tabari, Tarikh al-Tabari, 1387 Hijira, juzu'i na 5, shafi na 253.</ref> haka kuma yayi masa wasiyya da ya nesantar da Sahabbai da Mataimakan Hazrat Ali (A.S) <ref>Tabari, Tarikh al-Tabari, 1387 AH, juzu'i na 5, shafi na 253; Dhahabi, Tarikh Islam, 1409 AH, juzu'i na 5, shafi na 231;</ref>
An bada rahoto kan wurare da Mu’awiya ya kasance yana zagi da La’antar Imam Ali (A.S), Ibn Abdu Rabbihi wanda ya mutu a shekara ta 328 h Kamari Malamin Tarihi na Ahlus-Sunna ya nakalto cewa Mu’awiya ya La’anci Imam Ali (A.S) a kan Mimbari, <ref>Ibn Abd Rabbah, Al-Eqdul Al-Farid, 1987, juzu'i na 5, shafi na 114.</ref> Tabari Malamin Tarihi a [[Karni na hudu h Kamari]] ya nakalto cewa a [[ shekara ta 41 h Kamari]] lokacin da Mu’awiya ya nada [[Mugira Bn Shu’uba]] matsayin Gwamnan [[Kufa]] ya umarce shi da Zagi da La’antar Imam Ali (A.S) a kan Mimbari da kuma matsawa cikin Girmama [[Usman Bn Affan]] <ref>Tabari, Tarikh al-Tabari, 1387 Hijira, juzu'i na 5, shafi na 253.</ref> haka kuma yayi masa wasiyya da ya nesantar da Sahabbai da [[Mataimakan Hazrat Ali (A.S)]] <ref>Tabari, Tarikh al-Tabari, 1387 AH, juzu'i na 5, shafi na 253; Dhahabi, Tarikh Islam, 1409 AH, juzu'i na 5, shafi na 231;</ref>
Bayan Mu’awiya ya yi sulhu da Imam Hassan (A.S) ya karbi Mubaya’ar MUtane a Nakaliyya sannan cikin Hudubarsa ya zagi Imam Ali (A.S) da Imam Hassan (A.S) <ref>Al-Hosseini Al-Mosavi Al-Hairi Al-Karki, Tasliya Majalis wa Zinatil Majalis, 1418 AH, Juzu'i na 2, shafi na 51-52; Abul Faraj Esfahani, Muqatil Al-Talebein, 1419 AH, shafi na 78.</ref>
Bayan Mu’awiya ya yi [[Sulhu tare da Imam Hassan (A.S)]] ya karbi Mubaya’ar Mutane a [[Nakaliyya]] sannan cikin Hudubarsa ya zagi [[Imam Ali (A.S)]] da [[Imam Hassan (A.S)]] <ref>Al-Hosseini Al-Mosavi Al-Hairi Al-Karki, Tasliya Majalis wa Zinatil Majalis, 1418 AH, Juzu'i na 2, shafi na 51-52; Abul Faraj Esfahani, Muqatil Al-Talebein, 1419 AH, shafi na 78.</ref>


==== Marwan Bn Hakam ====
==== Marwan Bn Hakam ====
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki