Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Zagin Ali"

42 bayitu sanyayyu ,  25 Oktoba 2023
Layi 9: Layi 9:


=== Takaitaccen Tarihi ===
=== Takaitaccen Tarihi ===
Fara Zagi da La’anar Imam (A.S0 dag banu Umayya ya faro ne daga tun lokacin rayuwarsa, ta yanda ya kasance daya daga cikin sharuddan da Imam Hassan (A.S) ya gindaya a lokacin Sulhunsa da Mu’awiya akwai hana zagin Ali Bn Abi Talib a kan Mimbari, <ref>Tabarsi, Elamul Alwara, 1390 AH, shafi na 206</ref> cikin abubuwa da Banu Umayya suka na nuna kiyayya ga Hazrat Ali (A.S) akwai hana Nakalto duk wata Falala tasa, hana rwaiatar Hadisi daga gare shi <ref>Duba: Mohammadi Rishahri, Daneshnameh Amirul Mominin, 1428 AH, shafi na 475-483.</ref>
Fara Zagi da La’anar Imam (A.S0 dag banu Umayya ya faro ne daga tun lokacin rayuwarsa, ta yanda ya kasance daya daga cikin sharuddan da [[Imam Hassan (A.S)]] ya gindaya a lokacin [[Sulhu da Mu’awiya]] akwai hana zagin Ali Bn Abi Talib a kan Mimbari, <ref>Tabarsi, Elamul Alwara, 1390 AH, shafi na 206</ref> cikin abubuwa da Banu Umayya suka na nuna kiyayya ga Hazrat Ali (A.S) akwai hana Nakalto duk wata Falala tasa, hana rwaiatar Hadisi daga gare shi <ref>Duba: Mohammadi Rishahri, Daneshnameh Amirul Mominin, 1428 AH, shafi na 475-483.</ref>
Bayan Kashe Usman Bn Affan Mabiyansa sun fake da tuhumar Imam Ali (A.S) da hannun cikin kashe shi don kada su yi ma Imam Mubaya’a, cikin Yunkurin Mu’awiya na rura wutar fitina tsakanin Musulmi sai ya bada umarni zagi da la’antar Imam Ali (A.S) <ref>Duba: Jamshidis da wasu Marubuta, “Farfagandaye Bani Umayyawa bar Khandane Payambar (S.A.W)”, shafi na 18-15; Kothari, "Barasi Rishehaye Taraki NasibGeri", shafi na 100-96.</ref> Marwan ya gayawa Imam Sajjad (A.S) cewa a lokacin da aka kewaye Gidan Usman babu wani mutum da ya bashi kariya kamar Ali (A.S), sai Imam yace: to me yasa kuke zaginsa a kan Mimbari? Sai Marwan ya bashi amsa da: Asasin Gwamnatinmu ba zai karfafu sai mun zage shi, <ref>Dhahabi, Tarikhul Islam, 1409 Hijira, juzu'i na 3, shafi na 461.</ref> a cewar Zamakshari hakika a zamanin Banu Umayya an assasa Mimbari dubu saba’in don Raya Sunnar Mu’awiya ta zagin Imam (A.S) da La’antarsa <ref>Zamakhshari, Rabi'ul Al-Abrar, 1412 AH, juzu'i na 2, shafi na 186.</ref>
Bayan [[Kashe Usman Bn Affan]] Mabiyansa sun fake da tuhumar Imam Ali (A.S) da hannun cikin kashe shi don kada su yi ma Imam [[Mubaya’a]], cikin Yunkurin Mu’awiya na rura wutar fitina tsakanin Musulmi sai ya bada umarni zagi da la’antar Imam Ali (A.S) <ref>Duba: Jamshidis da wasu Marubuta, “Farfagandaye Bani Umayyawa bar Khandane Payambar (S.A.W)”, shafi na 18-15; Kothari, "Barasi Rishehaye Taraki NasibGeri", shafi na 100-96.</ref> Marwan ya gayawa [[Imam Sajjad (A.S)]] cewa a lokacin da aka kewaye Gidan Usman babu wani mutum da ya bashi kariya kamar Ali (A.S), sai Imam yace: to me yasa kuke zaginsa a kan Mimbari? Sai Marwan ya bashi amsa da: Asasin Gwamnatinmu ba zai karfafu sai mun zage shi, <ref>Dhahabi, Tarikhul Islam, 1409 Hijira, juzu'i na 3, shafi na 461.</ref> a cewar Zamakshari hakika a zamanin Banu Umayya an assasa Mimbari dubu saba’in don Raya Sunnar Mu’awiya ta zagin [[Imam (A.S)]] da La’antarsa <ref>Zamakhshari, Rabi'ul Al-Abrar, 1412 AH, juzu'i na 2, shafi na 186.</ref>
Zagin Imam ya dauki tsawon lokaci ana yinsa kusan shekaru Sittin har zuwa zamanin Halifancin Umar bn Abdul-Aziz wanda yayi Mulki tsakanin shekaru 99-101 bayan karbi ragamar Halifanci ya aika da Sako ga baki dayan Gwamnoninsa yana umartarsu su dena zagi da La’anar Imam Ali (A.S).
Zagin Imam ya dauki tsawon lokaci ana yinsa kusan shekaru Sittin har zuwa zamanin Halifancin [[Umar bn Abdul-Aziz]] wanda ya yi Mulki tsakanin shekaru [[99-101]] bayan karbi ragamar Halifanci ya aika da Sako ga baki dayan Gwamnoninsa yana umartarsu su dena zagi da La’anar Imam Ali (A.S).
Ibn Khaldun Malamin Tarihi a karni na Takwas h kamari ya nakalto cewa Banu Umayya sun kasance suna La’antar duk wani mutum da yake da dangantaka da Imam Ali (A.S) har zuwa zamanin Halifancin Umar Bn Abdul-Aziz da ya aika da Wasika zuwa kowanne gari da yanki yana Umartarsu da a dagata da wannan mummunar Sunna ta Mu’awiya <ref>Ibn Khaldun, Tarikh Ibn Khaldun, 1408H, juzu'i na 3, shafi na 94.</ref> kan asasin wata riwaya daga Ummu Salama da ta nakalto daga Annabi (S.A.W) yana cewa: Zagin Imam Ali (A.S) kamar zagina ne, wani lafazin ya zo cewa zaginsa daidai yake da zagin Allah [yadash 1] <ref>Sayyid Ibn Tawus, Bana Al-Aqaqa Al-Fatimiyyah, 1411H, shafi na 212; Ibn Asaker, Tarikh Madina Dimashk, 1417H, juzu'i na 42, shafi na 533.</ref> Allama Majlisi a cikin Bihar-Anwar kari kan riwayar da aka dangantata ga Ummu Salama akwai wata riwaya da ya nakalto a wannan babi <ref>Duba: Allameh Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 39, shafi na 311-330.</ref>
[[Ibn Khaldun]] Malamin Tarihi a karni na Takwas h kamari ya nakalto cewa Banu Umayya sun kasance suna La’antar duk wani mutum da yake da dangantaka da Imam Ali (A.S) har zuwa zamanin Halifancin Umar Bn Abdul-Aziz da ya aika da Wasika zuwa kowanne gari da yanki yana Umartarsu da a dagata da wannan mummunar Sunna ta Mu’awiya <ref>Ibn Khaldun, Tarikh Ibn Khaldun, 1408H, juzu'i na 3, shafi na 94.</ref> kan asasin wata riwaya daga Ummu Salama da ta nakalto daga Annabi (S.A.W) yana cewa: Zagin Imam Ali (A.S) kamar zagina ne, wani lafazin ya zo cewa zaginsa daidai yake da zagin Allah [yadash 1] <ref>Sayyid Ibn Tawus, Bana Al-Aqaqa Al-Fatimiyyah, 1411H, shafi na 212; Ibn Asaker, Tarikh Madina Dimashk, 1417H, juzu'i na 42, shafi na 533.</ref> [[Allama Majlisi]] a cikin [[Bihar-Anwar]] kari kan riwayar da aka dangantata ga Ummu Salama akwai wata riwaya da ya nakalto a wannan babi <ref>Duba: Allameh Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 39, shafi na 311-330.</ref>


==== Mu’awiya ====
==== Mu’awiya ====
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki