Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Zagin Ali"

24 bayitu sanyayyu ,  25 Oktoba 2023
No edit summary
Layi 4: Layi 4:

== Sanin Mafhumi ==
== Sanin Mafhumi ==
Kuna iya duba Makala mai taken: La’ana
Kuna iya duba Makala Mai taken: La’ana
Zagi yana nufin furta mummunar Kalma kan wani Mutum <ref>Turaihi, Majma Al-Baharaini, 1375, juzu'i na 2, shafi.80.</ref> Ibn Asir yace: mutane suna ganin (La’ana) ba ta da banbanci da Zagi `yan’uwan juna ne a ma’ana <ref>Ibn Athir Jazri, Al-Nehaya, 1367, juzu'i na 4, shafi na 255.</ref> wasu Ba’ari suma suna ganin La’ana tana daukar ma’anar Zagi ko kuma kora da nesantarwa <ref>Bostani, Farhang Abjadi, 1375, shafi na 756.</ref> wasu kuma suna ganin akwai banbanci tsakanin ma’anar Zagi da La’ana, sun fassara Zagi da Ma’anar Muguwar Magana, La’ana kuma nesantarwa daga Rahamar Allah <ref>Fakhlai, Majmu'eh Guftemanhaye Mazahib Islami, 2003, shafi na 299.</ref>

Imam Bakir (A.S) ya nakalto daga Imam Sajjad (A.S) cewa ya Ya saki daya daga cikin Matansa sakamakon ta zagi Imam Ali (A.S) <ref>Tusi, Tahzib al-Ahkam, 1407 AH, juzu'i na 7, shafi na 303.</ref> wasu ba’arin Malaman sun fitar da hukunci daga wannan riwaya cewa zagin Ali Bn ABi Talib (A.S) Misdaki ne na Nasibanci, <ref>Balqan Abadi, Shawaheed An-nasabi fi Asar Bukhari, shafi na 79.</ref> Jafar Subhani yana ganin Assasa Zagin Ali Bn Abi Talib (A.S) da Mu’awiya yayi shine tushen farkon fara yaduwar Nasibanci tsakankanin Musulmai, <ref>Sobhani, Guzideh Simaye Aqayeed Shia, 2009, shafi na 22.</ref> Malaman Fikihu na Shi’a suna Ganin Halascin Jinin Mutumin da ya zagi Ali (A.S) <ref>Mughniyeh, Fiqhu Imam Sadik (a.s.), 1421H, juzu'i na 6, shafi na 278.</ref>
[[Imam Bakir (A.S)]] ya nakalto daga [[Imam Sajjad (A.S)]] cewa ya Ya saki daya daga cikin Matansa sakamakon ta zagi [[Imam Ali (A.S)]] <ref>Tusi, Tahzib al-Ahkam, 1407 AH, juzu'i na 7, shafi na 303.</ref> wasu ba’arin Malaman sun fitar da hukunci daga wannan riwaya cewa zagin Ali Bn ABi Talib (A.S) Misdaki ne na [[Nasibanci]], <ref>Balqan Abadi, Shawaheed An-nasabi fi Asar Bukhari, shafi na 79.</ref> Jafar Subhani yana ganin Assasa Zagin [[Ali Bn Abi Talib (A.S)]] da Mu’awiya yayi shine tushen farkon fara yaduwar Nasibanci tsakankanin Musulmai, <ref>Sobhani, Guzideh Simaye Aqayeed Shia, 2009, shafi na 22.</ref> Malaman Fikihu na Shi’a suna Ganin [[Halascin Jinin Mutumin da ya zagi Ali (A.S)]] <ref>Mughniyeh, Fiqhu Imam Sadik (a.s.), 1421H, juzu'i na 6, shafi na 278.</ref>

=== Takaitaccen Tarihi ===
=== Takaitaccen Tarihi ===
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki