Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
Layi 21: | Layi 21: | ||
Kuma ya zama lokaci da wurin da jama’a ke taruwa, domin kuwa lokaci ne da Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ɗora Ali a kan wannan matsayi mai girma,wanda be sanya ko ɗaya daga cikin mutane a wannan matsayi ba <ref>Nikzad Tehrani da Hamzah, Tashayyu wa Tarik ijtima'iyyeh Iraniyan dar Asri Safawi, shafi na 131.</ref> [Lura ta 1] Ibn Khalkan ya rubuta a cikin littafin wafayatul-Ayan a cikin tarihin mubaya’a da Mustali dan Mostansir cewa ya yi masa mubaya’a ne a ranar 18 ga Zul-Hijja, wato ranar Idi -Ghadir Khum.<ref> لایحه قانونی تعیین تعطیلات رسمی کشور، وبسایت مرکز پژوهشهای مجلس شورای اسلامی.</ref> | Kuma ya zama lokaci da wurin da jama’a ke taruwa, domin kuwa lokaci ne da Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ɗora Ali a kan wannan matsayi mai girma,wanda be sanya ko ɗaya daga cikin mutane a wannan matsayi ba <ref>Nikzad Tehrani da Hamzah, Tashayyu wa Tarik ijtima'iyyeh Iraniyan dar Asri Safawi, shafi na 131.</ref> [Lura ta 1] Ibn Khalkan ya rubuta a cikin littafin wafayatul-Ayan a cikin tarihin mubaya’a da Mustali dan Mostansir cewa ya yi masa mubaya’a ne a ranar 18 ga Zul-Hijja, wato ranar Idi -Ghadir Khum.<ref> لایحه قانونی تعیین تعطیلات رسمی کشور، وبسایت مرکز پژوهشهای مجلس شورای اسلامی.</ref> | ||
Ghadir biki ne na hukuma a Iran <ref> «حال و هوای نجف اشرف در عید غدیر و تعطیلی ۱۰ استان عراق»، خبرگزاری تسنیم.</ref> Haka nan kuma Idin Ghadir hutu ne na hukuma a wasu garuruwan Iraƙi kamar Karbala, Najaf da ziƙar. Haka nan ‘yan Shi’a suna ganin daren Idin Ghadir a matsayin babban dare kuma suna raya daren.<ref>Thaalabi, Thamar al-Qulob, 1424H, shafi na 511.</ref> | Ghadir biki ne na hukuma a Iran <ref> «حال و هوای نجف اشرف در عید غدیر و تعطیلی ۱۰ استان عراق»، خبرگزاری تسنیم.</ref> Haka nan kuma Idin Ghadir hutu ne na hukuma a wasu garuruwan Iraƙi kamar Karbala, Najaf da ziƙar. Haka nan ‘yan Shi’a suna ganin daren Idin Ghadir a matsayin babban dare kuma suna raya daren.<ref>Thaalabi, Thamar al-Qulob, 1424H, shafi na 511.</ref> | ||
==== Ayyukan Ranar Ghadir ==== | |||
Asalin Makala | |||
*Azumi, kan asasin Abinda ya zo a riwayoyin daga Annabi (S.A.W) cikin Littafan Ahlus-sunna duk wanda ya yi azumi a Ranar 18 ga watan Zul Hijja Allah zai Bashi Ladan Azumin wata shida <ref>Khatib al-Baghdadi, Tarik Baghdad, Dar al-Kitab al-Alamiya, juzu'i na 8, shafi na 284.</ref> | |||
*fadin wannan addu'a yayin da ka hadu da dan'uwanka Mumini(Alhamdulillahi Allazi Ja'alana minal Mutamassikin bi wilayati Amirul Muminin wal A'immatu Alaihimu salam)<ref>Qomi, Mufatih al-Janan, karkashin ayyukan 18 ga watan Zul-Hijjah.</ref> | |||
*Ziyartar Haramin Imam Aliyu (A.S) Wanka, karanta ziyarar Aminullahi,karanta Du'a Nudba, karanta ziyarar Ghadir <ref>Shahidi I, Al-Mazar, 1410H, shafi na 64.</ref> | |||
*Sanya Tufafi masu tsafta, sanya Turare, cancanda ado, sadar da zumunci, yalwatawa iyali, yin godiya ga Allah bisa wannan babbar ni'ima ta wilaya, yawaita salati, yawaita ibada, ciyar da Muminai,bada abun buda baki ga Muminai da suka azumi a ranar,<ref>Qomi, Mufatih al-Janan, karkashin ayyukan 18 ga watan Zul-Hijjah.</ref> | |||
*Yin sallar Ghadir: kan asasin abin da aka nakalti daga Imam Sadik (A.S) Raka'a biyu ce kowacce raka'a za a karanta Fatiha da suratu Iklas kafa goma Ayatul Kursiyu Kafa goma, suratu Kadri kafa goma. ladanta daidai yake da Hajji dari Umara dari, sannan za a samu biyan bukatun duniya da lahira <ref>Tusi, Tahzeeb al-Ahkam, 1365, juzu'i na 3, shafi na 143.</ref> anayin sallar a lokacin Azhuru akwai sabanin Malamai kan yinta cikin jam'i <ref>Bahrani, Alhada'ek Annadira, Islamic Publishing Corporation, juzu'i na 11, shafi na 87.</ref> | |||
==== Ladubba da Al'adu ==== | |||
Al'adar ziyartar Sharifai ranar Ghadir | |||
`yan Shi'a a kasar Iran da wasu kasashen musulmi a ranar Ghadir suna zuwa ziyartar Sharifai, suma Sharifan suna bada kyaututtuka kan farin cikin wannan rana <ref>«عید سادات و سیادت در فرهنگ ایرانی»، جوان آنلاین.</ref> | |||
Ciyarwa a Ranar Ghadir | |||
Yan Shi'a a ranar Ghadir suna shirya walima a Masallatai da wuraren taro <ref>«برپایی سفرههای اطعام غدیر در مساجد استان زنجان»، خبرگزاری شبستان.</ref> haka gefen Tituna suna raba kayayyakin jika Makogoro duk saboda farin cikin wannan rana, kan asasin riwayoyi da suka zo cikin littafin Misbahu Mutahajjid an nakalto cewa ciyar da Mumini a wannan rana daidai yake da ladan ciyar da Annabawa Milyan da Shahidai Milyan da Siddikai Milyan <ref>Tusi, Misbah al-Mutahjad, 1411H, juzu’i na 2, shafi na 758.</ref> kan asasin riwayar Imam Rida (A.S) ya shirya Majalisi a ranar Ghadir ya kuma gayyaci kebantattun Sahabban sa domin yin Bude baki ya kuma aika da kayan abinci zuwa ga iyalan su.<ref>Tusi, Misbah al-Mutahjad, 1411H, juzu’i na 2, shafi na 752.</ref> | |||
Kulla Abokantaka | |||
bisa ga abin da Shaik Abbas Qummi ya nakalto daga Ladubban ranar Ghadir akwai kulla yan uwantaka da yake nuni da soyayya da kauna tsakanin ma'abota wilaya Boroujerdi, Al-Sayyid Husayn, Jamiul Ahadis Shi'a, juzu'i na 7, shafi na 414. Sheikh Abbas Qomi, Mafatihu Aljinan, ayyukan Rose Eid Ghadir kan wannan asasi ne ya zama daya daga al'adun yan Shi'a a ranar Ghadir sun yi kokarin samar da takardar lasisin jeka nayika don lamintar da yan'uwantaka tsakanin Masoya iyalan gidan Annabi (S.A.W)<ref> «احیای سنت غدیریِ عقد اخوت در پویش برادرانه»، خبرگزاری شبستان.</ref> da kuma samar karfin gwiwar hadin kafadu da kai tsakanin Musulmi<ref>Amini, Eid al-Ghadir fi Ahad Fatimayin, 1376, shafi na 41.</ref> |