Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Ranar Ghadir"

Ba sauyi a yanayi ,  21 Agusta 2023
Layi 12: Layi 12:
Nasibi Shafi'i daya daga cikin Malaman Ahlus-sunna cikin Littafin Madalibu Su'al ya bayyana cewa Ranar 18 ga watan Zul hijja Rana ce ta Idi <ref>Nasibi, Madalibul-Su'al, 1419 Hijira, shafi na 64.</ref> yace Rana ce da mutane suke taruwa suyi murna da biki, saboda lokacin da Manzon Allah ya `nada Ali a da wannan matsayi da kebantarsa da shi, babu wani mutum da yayi tarayya da shi a wannan matsayi nasa <ref>Nasibi, Madalibul-Su'al, 1419 Hijira, shafi na 79</ref> a bayanin Ibn Khalkan cikin Littafin Wfayatul A'ayan, tareda Musta'ala Bn Muntasir daga Sarakun Misra cikin 18 ga watan Zul Hijja da ta kasance ranar Idin Ghadir <ref>Ibn Khalkan, Wafayatul A'ayan, Dar Sader, juzu'i na 17, shafi na 180.</ref>

== MURNA DA RANAR GHADIR ==
== Murna Da Ranar Ghadir ==
Hassan bin sabit shi ne mutum na farko  a gaban Manzon Allah (S.A.W) a ranar Ghadir daya fara tashi yaya murna da wannan rana a cikin jama'ar musulmi da suka halarci Ghadir Khum kuma ya karanta waƙoƙinsa da ya rubuta da izinin manzon Allah.<ref>Sayyid Radhi, Kasa'isu A'Imama, 1406q, shafi na 42.</ref>

Kamar yadda aka ruwaito a cikin Bihar al-Anwar daga Fayad bin Muhammad bin Umar ɗusi, Imam Rida (a.s) ya ɗauki ranar Ghadir a matsayin Idi. Yana azumi kuma yayi buɗa baki  tare da sahabban sa, da kuma aika abinci da kyaututtuka ga iyalansu<ref>Tusi, Misbah al-Mutahjad, 1411H, juzu’i na 2, shafi na 752.</ref> Masoudi masanin tarihi na ƙarni na hudu ya rubuta a cikin littafin dur Al-Tanbih wal-Ashraf cewa ‘ya’ya da ‘yan Shi’ar Imam. Ali (A.S) suna girmama wannan rana <ref>Masoudi, Al-Tanbiyyah wa Al-Ashraf, 1357H, shafi na 221.</ref> KulAini (ya rasu a shekara ta 328 bayan hijira), shi ma me rawaito hadisi na ƙarni na 4, ya ruwaito cewa  ‘yan Shi’a suna biki  a wan nan rana.<ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 4, shafi na 149.</ref>

Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki