Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Mikewar Imam Mahadi (A.F)"

Layi 41: Layi 41:

==Hususiya ta daidaiku==
==Hususiya ta daidaiku==
A cikin littafin Algaiba wallafar Shaik Nu'umani cikin wani hadisi ya zo cewa galibin Mayakansa matasa ne wasu adadi ne kadan daga35 cikinsu suke Tsofaffi, haka kuma zaka same su Jarumai karfafa, masu raya dare da ibada, masu tsayu kyam kan digadigansu.36
A cikin littafin Algaiba wallafar Shaik Nu'umani cikin wani hadisi ya zo cewa galibin Mayakansa matasa ne wasu adadi ne kadan daga<ref>Nomani, Al-Ghabiyah, 1397 AH, shafi na 315-316, H10.</ref> cikinsu suke Tsofaffi, haka kuma zaka same su Jarumai karfafa, masu raya dare da ibada, masu tsayu kyam kan digadigansu.<ref>Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 52, shafi na 386</ref>

==Sanannun mutane==
==Sanannun mutane==
Kan asasim dogara da riwaya Hakika Hazrat Isa (A.S) shima zai kasance cikin Mataimakansa,37 haka kuma wasu jama'a daga Waliyyan Allah da suka mutum a baya za su dawo duniya , daga cikin wasu da sunan su ya zo a riwaya sune: Abu Dujana Ansari, Muminu Alu Fir'auna da Malikul Ashtar da Salmanul Farisi.38

Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki