Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Mikewar Imam Mahadi (A.F)"

Layi 43: Layi 43:
A cikin littafin Algaiba wallafar Shaik Nu'umani cikin wani hadisi ya zo cewa galibin Mayakansa matasa ne wasu adadi ne kadan daga<ref>Nomani, Al-Ghabiyah, 1397 AH, shafi na 315-316, H10.</ref> cikinsu suke Tsofaffi, haka kuma zaka same su Jarumai karfafa, masu raya dare da ibada, masu tsayu kyam kan digadigansu.<ref>Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 52, shafi na 386</ref>

==Sanannun mutane==
==== Sanannun mutane ====
Kan asasim dogara da riwaya Hakika Hazrat Isa (A.S) shima zai kasance cikin Mataimakansa,37 haka kuma wasu jama'a daga Waliyyan Allah da suka mutum a baya za su dawo duniya , daga cikin wasu da sunan su ya zo a riwaya sune: Abu Dujana Ansari, Muminu Alu Fir'auna da Malikul Ashtar da Salmanul Farisi.38
Kan asasim dogara da riwaya Hakika Hazrat Isa (A.S) shima zai kasance cikin Mataimakansa,<ref>Sayyid ibn Tawus, Al-Malahim wa al-Fitn, 2010, shafi.
  </ref> haka kuma wasu jama'a daga Waliyyan Allah da suka mutum a baya za su dawo duniya , daga cikin wasu da sunan su ya zo a riwaya sune: Abu Dujana Ansari, Muminu Alu Fir'auna da Malikul Ashtar da Salmanul Farisi.<ref>Hurru Ameli, Isbatu Hudat, 1425Q, juzu'i na 5</ref>
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki