Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Mikewar Imam Mahadi (A.F)"

Layi 37: Layi 37:
Daya daga cikin Hususiyar Mayakan sa daga fuskanin adadi, hususiya ta daidaiku da fitattun mutane sanannu da zasu kasance tare da shi an anbace su cikin riwaya.
Daya daga cikin Hususiyar Mayakan sa daga fuskanin adadi, hususiya ta daidaiku da fitattun mutane sanannu da zasu kasance tare da shi an anbace su cikin riwaya.


==Adadi==
==== Adadi ====
Adadin Mataimakan Imam (A.F) kamar yanda ya zo a galibin riwayoyi adadin ya kai mutum 313 gwargwadon adadin Mayakan Manzon Allah (S.A.W) Yakin Badar,31 sai dai cewa a wata riwayar adadin yah aura haka kamar misalin dubu goma,32 zuwa dubu goma sha biyu har a wata ma ya kai dubu goma sha biyar,33 kan wannan asasin wasu ke cewa Adadin Sahabbansa mayakansa ya haura 313, kadai mutum 313 za su kasance kebantattun Sahabbansa Mayakansa.34
Adadin Mataimakan Imam (A.F) kamar yanda ya zo a galibin riwayoyi adadin ya kai mutum 313 gwargwadon adadin Mayakan Manzon Allah (S.A.W) Yakin Badar,<ref>Sheikh Sadouq, Kamaluddin, 1395 AH, juzu'i na 2, shafi na 654, h20 da 21; Nomani, Al-Ghaibah, 1397 AH, shafi na 314-315, H7,8,9; Sadouq, Al-Khasal, 1362, juzu'i na 2, shafi.649, h43; Tabari,</ref> sai dai cewa a wata riwayar adadin yah aura haka kamar misalin dubu goma,<ref>Nomani, Al-Ghaibah, 1397 AH, shafi na 314, h2; Sadouq, Kamaluddin, 1395 AH, juzu'i na 2, shafi.654, h20.</ref> zuwa dubu goma sha biyu har a wata ma ya kai dubu goma sha biyar,<ref>Syed bin Tawoos, almalahim walfitan, 1398 s, shafi na 64-65.</ref> kan wannan asasin wasu ke cewa Adadin Sahabbansa mayakansa ya haura 313, kadai mutum 313 za su kasance kebantattun Sahabbansa Mayakansa.<ref>Zamani, Mahdi: Ayineh Fayambaran, 1396, shafi na 219; Qaraati, sharhu du'u iftitahi sharef, 1392, shafi na 111; Samadi, Tarihin Imam Mahdi, 1393, shafi na 190.</ref>


==Hususiya ta daidaiku==
==Hususiya ta daidaiku==
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki