Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
(→Makami) |
|||
Layi 31: | Layi 31: | ||
==Makami== | ==Makami== | ||
Kan asasin dogara da riwaya Makamin Imam (A.S) zai kasance Takobi, | Kan asasin dogara da riwaya Makamin Imam (A.S) zai kasance Takobi,<ref>Kulaini, al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 8, shafi na 50, h13; Sadouq, Kamaluddin, 1395 AH, juzu'i na 1, shafi na 321-322.</ref> kan haka wasu suka tafi kan cewa duk wani Makamin fasaha da kimiyya na zamani zai daina aiki yayin yunkurin sa, wasu kuma sun tafi kan cewa sakamakon yakokin da za su kasance gabanin bayyanar sa ne dukkanin Makaman zamani za su kare, wasu kuma sun yi imani da cewa Sakamon mu'ujizar da Allah ya ajiye cikin Takobin sa ne zai sanya ta fifice dukkanin wani Makamin zamani.<ref>Salimian,Darasnameh Mahdaviyat, 2009, juzu'i na 3, shafi 176.</ref> | ||
An samu wasu da suka sabawa duk ra'ayoyin da aka kawo su sun tafi kan cewa Kalmar Takobi ta zo ne da kinaya da ishara kan karfin | An samu wasu da suka sabawa duk ra'ayoyin da aka kawo su sun tafi kan cewa Kalmar Takobi ta zo ne da kinaya da ishara kan karfin Soja<ref>Makarem Shirazi, hukumat jahani mahdi, 1380, shafi na 251-253.</ref> da zai gwabza yaki da Makiya, ba wai dole ne ya zama sai ya yi amfani da Takobi da muka sani ba.<ref>Makarem Shirazi, hukumat Imam Mahdi Jahani, 1380, shafi na 251.</ref> | ||
==Mayakansa == | ==Mayakansa == |