Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
Layi 19: | Layi 19: | ||
Haka ya zo a riwaya dangane da Fatahu<ref>Nomani, Al-Ghaibah, 1397 AH, shafi na 235, h. 22.</ref> Rum da Dailama da Indiya da garin Kabul da Kazar cewa Hazrat Isa (A.S) zai shiga cikin rundunar sa a Baitul Mukaddas,<ref>Salimian, Darasnameh Mahdaviyat, 2009, juzu'i na 3, shafi 179.</ref> karshen gwabzawa zai kasance garin Kufa domin nan ne cibiyar Daular Imam Zaman (A.F)<ref>Salimian, Darasnameh Mahdaviyat, 2009, juzu'i na 3, shafi 179</ref> | Haka ya zo a riwaya dangane da Fatahu<ref>Nomani, Al-Ghaibah, 1397 AH, shafi na 235, h. 22.</ref> Rum da Dailama da Indiya da garin Kabul da Kazar cewa Hazrat Isa (A.S) zai shiga cikin rundunar sa a Baitul Mukaddas,<ref>Salimian, Darasnameh Mahdaviyat, 2009, juzu'i na 3, shafi 179.</ref> karshen gwabzawa zai kasance garin Kufa domin nan ne cibiyar Daular Imam Zaman (A.F)<ref>Salimian, Darasnameh Mahdaviyat, 2009, juzu'i na 3, shafi 179</ref> | ||
==Ta yaya farawar zata kasance== | ==== Ta yaya farawar zata kasance ==== | ||
Kan asasin riwayoyi da suka zo, hakika Imam (A.S) zai yi sallar Isha a masallacin Harami, | Kan asasin riwayoyi da suka zo, hakika Imam (A.S) zai yi sallar Isha a masallacin Harami,<ref>Mohammadi Rishahri wa Digaran, Daneshnameh Imam Mahdi, 1393, juzu'i na 8, shafi na 200-201.</ref> bayan idar da sallar ne yunkurin zai fara daga Kusa da Ka'aba, hakika zai kasance tare da kayayyakin da ya gada daga Annabi (S.A.W) daga Takobi Rawani da Sanda da Tuta,<ref>Nomani, Al-Ghabiyah, 1397 AH, shafi na 270.</ref> a Rukun da Makam Ibrahim ne zai fara karbar mubaya'a daga mataimakansa.<ref>Sheikh Tusi, Al-Ghaibah, 1411H, shafi na 454; Mofid, Ershad, 1413 AH, juzu'i na 2, shafi.379.</ref> | ||
Shaik Assaduk ya nakalto cewa; Imamul Zaman tareda Rakiyar Sahabban sa mutum 313 za su bayyana a Masallacin Harami zai bude hudubarsa da wannan aya daga Kur'ani Mai girma: | Shaik Assaduk ya nakalto cewa; Imamul Zaman tareda Rakiyar Sahabban sa mutum 313 za su bayyana a Masallacin Harami zai bude hudubarsa da wannan aya daga Kur'ani Mai girma: | ||
<centre>بَقِيَّتُ اللَّهِ خَيْرٌ لَكُمْ إِنْ كُنْتُمْ مُؤْمِنِينَ</centre> | |||
Ragowar Allah shi ne Mafi alheri gare ku idan kun kasance Masu Imani. | Ragowar Allah shi ne Mafi alheri gare ku idan kun kasance Masu Imani. | ||
Bayan nan tare da bayanin wannan jumla: | Bayan nan tare da bayanin wannan jumla: | ||
<centre> «أَنَا بَقِيَّةُ اللَّهِ فِي أَرْضِهِ وَ خَلِيفَتُهُ وَحُجَّتُهُ عَلَيْكُمْ» | |||
Ni ne Bakiyatullahi a cikin kasar sa ni ne Halifan sa ni ne Hujjar sa a kanku. | </centre> | ||
Ni ne Bakiyatullahi a cikin kasar sa ni ne Halifan sa ni ne Hujjar sa a kanku.<ref>Sheikh Sadouq, Kamaluddin, 1395 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 331</ref> | |||
Zai bayyana kan matsayin misdakin wancan ayar a yayin da adadin Mataimakan sa ya kai mutum dubu goma a lokacin zai fara yunkuri. | Zai bayyana kan matsayin misdakin wancan ayar a yayin da adadin Mataimakan sa ya kai mutum dubu goma a lokacin zai fara yunkuri. | ||