Automoderated users, confirmed, movedable
7,235
gyararraki
Layi 12: | Layi 12: | ||
==Tarihi Da Matsayin Wannan Mas'ala== | ==Tarihi Da Matsayin Wannan Mas'ala== | ||
Bisa ra'ayin wasu masu bincike kalmar litattafan ɓata a karon farko ta zo ne ta hanyar [[ | Bisa ra'ayin wasu masu bincike kalmar litattafan ɓata a karon farko ta zo ne ta hanyar [[shaik mufid]] a cikin littafin shi mai suna Al-muƙni'a a ƙarƙashin unwanin litattafan kafirci da litattafan ɓata,[6] to daga nan ne sai wasu malaman fiƙihu suka yi amfani da wannan kalmomi guda biyu, daga cikinsu akwai Shaik Ɗusi.[7] da Ibn Barraj,[8] da Ibn Idris Hili,[9] da kuma Allama Alhilli.[10] | ||
Daga nan ne wannan suna na litattafan ɓata ya fara faɗaɗa kaɗan-kaɗan a litattafan fiƙihu,[11] masamman a cikin litattafan fiƙihu na wannan zamanin.[12] | Daga nan ne wannan suna na litattafan ɓata ya fara faɗaɗa kaɗan-kaɗan a litattafan fiƙihu,[11] masamman a cikin litattafan fiƙihu na wannan zamanin.[12] |