Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Tauhidi Zati"

287 bayitu sanyayyu ,  19 Satumba
Layi 9: Layi 9:


==Sanin Ma'ana==
==Sanin Ma'ana==
Tauhidi zati a isɗilahin [[Kalam Na Muslunci|malaman ilimin kalam]] yana da ma'anar cewa Allah guda ɗaya ne rak kuma bashi misali kuma bashi da abokin tarayya.[5] Murtada Muɗahhari yana cewa shi tauhidi zati magana ce game da sani da kuma imani da ɗayantuwar zatin Allah.[6] kishiyar tauhidi zati shi ne shirka wace imani da ita na haifar da fita daga addinin muslunci, da kuma ɗora hukuncin mushriki kan duk mai imani da shirka.[7]
Tauhidi zati a isɗilahin [[Kalam Na Muslunci|malaman ilimin kalam]] yana da ma'anar cewa Allah guda ɗaya ne rak kuma bashi misali kuma bashi da abokin tarayya.<ref> Sobhani, Al-Ilahiyyat Ala Hoda Al-Kitab wa Sunnah wa Al-Aql, 1413 AH, juzu'i na 2, shafi na 11; Javadi Amoli, Tauhid dar kur’an, 1395, shafi na 201.</ref> Murtada Muɗahhari yana cewa shi tauhidi zati magana ce game da sani da kuma imani da ɗayantuwar zatin Allah.<ref> Motahhari, Majmueh Athar, 1390 AH, juzu'i na 2, shafi na 99.</ref> kishiyar tauhidi zati shi ne shirka wace imani da ita na haifar da fita daga addinin muslunci, da kuma ɗora hukuncin mushriki kan duk mai imani da shirka.<ref> Javadi Amoli, Tawhid dar Quran, 1395 AH, shafi 578.</ref>


==Ma'ana Ta Daban Daga Tauhid Zati==
==Ma'ana Ta Daban Daga Tauhid Zati==
Automoderated users, confirmed, movedable
7,194

gyararraki