Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Tauhidi Zati"

605 bayitu sanyayyu ,  19 Satumba
Layi 15: Layi 15:
1.Allah ɗaya ne bashi da abokin tarayya kuma bashi da misali. Ana kiran wannan martaba da sunan “Tauhidi wahidi"  
1.Allah ɗaya ne bashi da abokin tarayya kuma bashi da misali. Ana kiran wannan martaba da sunan “Tauhidi wahidi"  


2.Allah shi kaɗai ne ɗayar rak da bashi da na biyu kuma ta kowacce fuska bashi da tarkibi shi basiɗi ne bashi da jiki sawa'un jiki na zahiri da ake iya gani ko kuma wanda ake ƙaddarawa cikin kwakwalwa, ana kiran wannan martaba da suna “Tauhidi Ahadi"[8] [[Abdullahi Jawadi Amoli|Abdullahi Jawadi]], masanin falsafa malamin tafsiri a shi'a, yana cewa Allah shi kaɗai ne bashi ɗaya ne rak, ɗayantuwa shi ne cewa bashi da misali, bashi da tsara kuma bashi da abokin tarayya, shi kaɗai na nufin bashi da na biyu bashi da jiki na zahiri da na cikin kwakwale.[9] cikin isɗilahin malaman falsafa suna kiran wannan ɗayanta da suna “Wahadat Haƙƙihi" wace take da ma'anar kore adadi, yawaita da jikkantuwa daga zatin Allah.[10]
2.Allah shi kaɗai ne ɗayar rak da bashi da na biyu kuma ta kowacce fuska bashi da tarkibi shi basiɗi ne bashi da jiki sawa'un jiki na zahiri da ake iya gani ko kuma wanda ake ƙaddarawa cikin kwakwalwa, ana kiran wannan martaba da suna “Tauhidi Ahadi"<ref>Javadi Amoli, Tawhid dar Quran, 1395 AH, shafi 201-202; Sobhani, Al-Ilahiyyat Ala Hoda Al-Kitab wa Sunnah wa Al-Aql, 1413 AH, Mujalladi na 2, shafi na 11 da 29; Rabbani Golpayegani, Kalam Tadbiki(1), 1399, shafi na 41. </ref> [[Abdullahi Jawadi Amoli|Abdullahi Jawadi]], masanin falsafa malamin tafsiri a shi'a, yana cewa Allah shi kaɗai ne bashi ɗaya ne rak, ɗayantuwa shi ne cewa bashi da misali, bashi da tsara kuma bashi da abokin tarayya, shi kaɗai na nufin bashi da na biyu bashi da jiki na zahiri da na cikin kwakwale.<ref> Javadi Amoli, Tawhid dar Quran, 1395 AH, shafi na 223.</ref> cikin isɗilahin malaman falsafa suna kiran wannan ɗayanta da suna “Wahadat Haƙƙihi" wace take da ma'anar kore adadi, yawaita da jikkantuwa daga zatin Allah.<ref> Rabbani Gholpayaghani, Kalam Tadbiki (1), 1399 AH, shafi na 42.</ref>


ayoyi misalin«وَ لَم یَکُن لَه کُفواً أحَد»[11] و «لیس کَمِثلِه شَیء» [12] ayoyi ne da suke ɗauke da ma'ana ta farko ga tauhidi zati, ma'ana kore tsaraku, kwatanci, misali da abokin tarayya daga barin zatin Allah, ayar «قُلْ هُوَ اللّٰهُ أَحَد» aya ce dake ɗauke da ma'ana ta biyu ma'ana kore tarkibi da jiki daga barin Allah.[13]
ayoyi misalin«وَ لَم یَکُن لَه کُفواً أحَد»<ref> سوره توحید، آیه۴.</ref> و «لیس کَمِثلِه شَیء»<ref> سوره شوری، آیه ۱۱</ref> ayoyi ne da suke ɗauke da ma'ana ta farko ga tauhidi zati, ma'ana kore tsaraku, kwatanci, misali da abokin tarayya daga barin zatin Allah, ayar «قُلْ هُوَ اللّٰهُ أَحَد» aya ce dake ɗauke da ma'ana ta biyu ma'ana kore tarkibi da jiki daga barin Allah.<ref> Javadi Amoli, Tawhid dar Quran, 1395 AH, shafi na 221 da 222; Sobhani, Al-ilahiyyat Ala Hoda al-Kitab wa Sunnah wa Al-Aql, 1413 AH, juzu’i na 2, shafi na 11.</ref>


==Dalilan Taihidi Zati==
==Dalilan Taihidi Zati==
Automoderated users, confirmed, movedable
7,194

gyararraki