Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Tauhidi Zati"

540 bayitu sanyayyu ,  19 Satumba
No edit summary
Layi 6: Layi 6:


==Matsayi==
==Matsayi==
Tauhidi zati yana cikin martabobi da rabe-raben [[Tauhidi Nazari|tauhidi nazari]][1][tsokaci 1] kuma yana cikin asalan koyarwar muslunci da ake lissafa shi dag mafi ɗaukakar tunanin ɗan adam, a cewar [[Murtada Muɗahhari]], haƙiƙa bahasi kan tauhidi zati yana da matsayi na musamman a makarantun [[shi'a]].[2] cikin [[Falsafar Muslunci|falsafar muslunci]] an ambaci tauhidi zati ƙarƙashin taken “tauhidi cikin wajabcin samuwa".[3] ba'arin masu dandaƙe bincike sun yi amanna da cewa gwargwadon yadda mutum ya samu ilimi da fahimta kan tauhidi zati haka zai samu cikin tauhidi af'ali da tauhidi sifati, ba zai taɓa yiwuwa ka samu wani mai suluki cikin cikin tauhidi af'ali ba tare da kutsawa ta gadar tauhidi zati ba. Duk mai samun mushahada da fahimta cikin tauhidi af'ali hakan ta faru ne sakamakon zatinsa ya samu canji, kuma ba tare da ya ankara ba yana riska da kuma samun fahimtar rarraunar martaba daga tauhidi zati.[4]
Tauhidi zati yana cikin martabobi da rabe-raben [[Tauhidi Nazari|tauhidi nazari]]<ref> Javadi Amoli, Tawhid dar Quran, 1395 AH, shafi 201.</ref>{{tsokaci|Tauhidi nazari yana alaka da fagen sanin Allah da imani da shi, ma'ana mutum ya kadaita Allah, kishiyarsa shi ne tauhidi amali wanda yake da alaka da sashen ayyukan mutum(Murtada Mutahhari, Majmu'eh Asar, j 26 shafi na 97}} kuma yana cikin asalan koyarwar muslunci da ake lissafa shi dag mafi ɗaukakar tunanin ɗan adam, a cewar [[Murtada Muɗahhari]], haƙiƙa bahasi kan tauhidi zati yana da matsayi na musamman a makarantun [[shi'a]].<ref> Mutahhari, Majmueh Athar, 1390 AH, juzu'i na 2, shafi na 101.</ref> cikin [[Falsafar Muslunci|falsafar muslunci]] an ambaci tauhidi zati ƙarƙashin taken “tauhidi cikin wajabcin samuwa".<ref> Misbah Yazdi, Amuzesh Falsafa, 1401 AH, juzu'i na 2, shafi na 433 da 434.</ref> ba'arin masu dandaƙe bincike sun yi amanna da cewa gwargwadon yadda mutum ya samu ilimi da fahimta kan tauhidi zati haka zai samu cikin tauhidi af'ali da tauhidi sifati, ba zai taɓa yiwuwa ka samu wani mai suluki cikin cikin tauhidi af'ali ba tare da kutsawa ta gadar tauhidi zati ba. Duk mai samun mushahada da fahimta cikin tauhidi af'ali hakan ta faru ne sakamakon zatinsa ya samu canji, kuma ba tare da ya ankara ba yana riska da kuma samun fahimtar rarraunar martaba daga tauhidi zati.<ref> Hosseini Tehrani, Golshan Asrar Sharhi Bar Al-Hikmah Al-Ta’aliyya, juzu’i na 1, shafi na 186.</ref>


==Sanin Ma'ana==
==Sanin Ma'ana==
Automoderated users, confirmed, movedable
7,194

gyararraki