Jump to content

Hadasul Akbar

Daga wikishia
Wannan ƙasida ce mai bayyanawa game da mafhumin fiƙihu. ba zai iya zama ma'auni na ayyukan addini ba. Koma zuwa wasu tushe don ayyukan addini.
Risala Ilmiyya

Hadasul Akbar (Larabci: الحدث الأكبر) ko babban Kari, wani abu ne da yake wajabta yin wanka; misalin janaba, haila, da taɓa gawa.[1] Hadasul akbar ana amfani da wannan suna kan wani hali daga waɗannan sabubban da suke faruwa daga mutum suke hana shi yin wasu ayyuka da dole sai da ɗahara da wanka da Alwala da taimama ake yinsu.[2] Malaman fiƙihu sun kasa hadasi zuwa gida biyu:[3] Hadasul Akbar da Hadasul Asgar, abin da ake nufi da Hadasul Akbar (Babban Kari) shi ne abin da yake wajabta yin wanka,[4] Malaman Shi'a, suna ƙidaya janaba, haila, jima'i, nifasi, istihada mutawassiɗa da kasira da kuma taɓa gawa matsayin misdaƙan hadasul Akbar.[5] Hadasi (Kari) shi ne abin da ya ke zama sababin ɓacin ɗahara,[6] ƙari kan wannan, ana kiransu wasu halaye da wannan suna misalin fitsari, Janaba, haila da taɓa gawa da suke faruwa daga mutum suke hana shi yin wasu ayyuka da dole sai da ɗahara ake yinsu,[7] Malaman fiƙihu cikin babin ɗahara a Risalolin fiƙihu da sauran litattafai fiƙihu sun yi bahasi dangane da hadasi,[8] ana kiran mutum da hadasi ya faru daga gare shi da sunan Muhdis.[9]

Sheikh Ansari, Morteza, Kitab al-Tahara, ƙum, World Congress of Honoring Sheikh Azam Ansari, ƙom, 1415 AH. Faiz Kashani, Mohammad Mohsen, Rasa'ilul Faiz Kashani, bincike: Behzad Jafari, Tehran, Shahid Motahari High School, 1429 AH. Muj'assaseh Da'iratul Almarif Islami, Mutabik mazhab Ahlul-baiti, (A.S), ƙum, Mu'assasar dayiratul Almarif Fikh bar mazhab Ahlul Baiti, (A.S), 1426 Hijira. Najafi, Mohammad Hassan, Jawaher Al-Kalam fi Sharh Shar'e al-Islam, gyara daga: Abbas ƙuchani da Ali Akhundi, Beirut, Darahiya al-Tarath al-Arabi, 1404H.

Bayanin kula

  1. Mu'assaseh da'iratul Almarif Fikh Islami, Farhang Fiƙh, 2007, juzu'i na 3, shafi na 246-248.
  2. Mu'assaseh da'iratul Almarif Fikh Islami, Farhang Fiƙh, 2007, juzu'i na 3, shafi na 246-248.
  3. Mu'assaseh da'iratul Almarif Fikh Islami, Farhang Fiƙh, 2007, juzu'i na 3, shafi na 246-248.
  4. Mu'assaseh da'iratul Almarif Fikh Islami, Farhang Fiƙh, 2007, juzu'i na 3, shafi na 246-248.
  5. Faiz Kashani, Rasail, 1429 AH, shafi na 22.
  6. Mu'assaseh da'iratul Almarif Fikh Islami, Farhang Fiƙh, 2007, juzu'i na 3, shafi na 246-248.
  7. Najafi, Jawahiru Al-Kalam, 1404 AH, juzu'i na 1, shafi na 63
  8. Sheikh Ansari, Kitab al-Tahara, 1415 AH, juzu'i na 4, shafi na 43.
  9. Mu'assaseh da'iratul Almarif Fikh Islami, Farhang Fiƙh, 2007, juzu'i na 3, shafi na 246

Nassoshi

  • Faiz Kashani, Mohammad Mohsen, Rasa'il Faizul Kashani, bincike: Behzad Jafari, Tehran, Shahid Motahari High School, 1429 AH.
  • M'assaseh Da'iratul Ma'arif Fiqh Islami, Farhang Fiqh Muɗabiq Fiqhu Mazhab Ahlul-baiti, (A.S), Qum, Mu’assasar Fiqihu Islami muɗabiq Mazhab Ahlul Baiti, (A.S), 1426H.
  • Najafi, Mohammad Hasan, Jawaher Al-Kalam fi Sharh Shara'e Al-Islam, tas'hihu: Abbas Quchani da Ali Akhundi, Beirut, Darahiya al-Tarath al-Arabi, 1404H.
  • Sheikh Ansari, Morteza, Kitab Al-ɗahara, Qum, World Congress of Honoring Sheikh Azam Ansari, Qom, 1415 AH.