Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
|||
Layi 45: | Layi 45: | ||
|width = 25% | |width = 25% | ||
}} | }} | ||
Cikin riwayoyi, an ambaci kufaifayi da falaloli masu tarin yawa dangane ga sallar dare; daga jumlarsu cikin wata riwaya da ta zo a littafin Biharul Al-Anwar an naƙalto daga Annabi (S.A.W) cewa lallai sallar dare tana kasancewa sababin samun yardar Ubangiji, soyayyar Mala’iku, samun ilimi, haskakuwar gida, samun nutsuwar gangar jiki, ƙiyayyar Shaiɗan, amsa addu’a, karɓar ayyuka, haskaka ƙabari da kuma ɗaukar makami gaban maƙiya. <ref>Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 87, shafi na 161.</ref> cikin wata riwaya daga [[Imam Sadiƙ (A.S)]] yana cewa ita sallar dare tana kyawunta siffar mutum da kyawunta halayensa da ƙamsasa shi kuma tana haɓɓaka arzƙinsa, zai kuma samu damar biyan bashi, kuma tana tafiyar da baƙin ciki tana kuma haskaka ganin mutum. <ref>Hurrul Ameli, Wasal al-Shia, Mujalladi na 5, shafi na 272</ref> cikin wata riwaya daban da aka naƙalto daga Imam Sadiƙ (A.S) “ dukiya da ƴaƴa ado ne na duniya, raka’a takwas a ƙashen dare tare da raka’a guda ɗaya ta wutiri ado ne na lahira” <ref>Sadouq, Ma'ani al-Akhbar, Daral al-Marafa, shafi na 324.</ref> | Cikin riwayoyi, an ambaci kufaifayi da falaloli masu tarin yawa dangane ga sallar dare; daga jumlarsu cikin wata riwaya da ta zo a littafin Biharul Al-Anwar an naƙalto daga Annabi (S.A.W) cewa lallai sallar dare tana kasancewa sababin samun yardar Ubangiji, soyayyar Mala’iku, samun ilimi, haskakuwar gida, samun nutsuwar gangar jiki, ƙiyayyar [[Shaiɗan]], amsa addu’a, karɓar ayyuka, haskaka ƙabari da kuma ɗaukar makami gaban maƙiya. <ref>Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 87, shafi na 161.</ref> cikin wata riwaya daga [[Imam Sadiƙ (A.S)]] yana cewa ita sallar dare tana kyawunta siffar mutum da kyawunta halayensa da ƙamsasa shi kuma tana haɓɓaka arzƙinsa, zai kuma samu damar biyan bashi, kuma tana tafiyar da baƙin ciki tana kuma haskaka ganin mutum. <ref>Hurrul Ameli, Wasal al-Shia, Mujalladi na 5, shafi na 272</ref> cikin wata riwaya daban da aka naƙalto daga Imam Sadiƙ (A.S) “ dukiya da ƴaƴa ado ne na duniya, raka’a takwas a ƙashen dare tare da raka’a guda ɗaya ta wutiri ado ne na lahira” <ref>Sadouq, Ma'ani al-Akhbar, Daral al-Marafa, shafi na 324.</ref> | ||
Wasu ba’ari daga falalolin sallar dare da suka zo a riwaya, sun kasance cikin wannan sharhi da zai zo a ƙasa: | Wasu ba’ari daga falalolin sallar dare da suka zo a riwaya, sun kasance cikin wannan sharhi da zai zo a ƙasa: | ||
*mafi fifikon sallolin mustahabbi. <ref>Motaghi Hindi, Kanz al-Amal, 1410 AH, juzu'i na 7, shafi na 791, 21397.</ref> | *mafi fifikon sallolin mustahabbi. <ref>Motaghi Hindi, Kanz al-Amal, 1410 AH, juzu'i na 7, shafi na 791, 21397.</ref> |