Automoderated users, confirmed, movedable
7,327
gyararraki
No edit summary |
|||
Layi 12: | Layi 12: | ||
===Game da Marubucin Littafin Mafatihul Al-jinan=== | ===Game da Marubucin Littafin Mafatihul Al-jinan=== | ||
:''Tushen ƙasida: [[Shaik Abbas ƙummi]]'' | :''Tushen ƙasida: [[Shaik Abbas ƙummi]]'' | ||
Wanda ya tattara Mafatihul Al-jinan shi ne Shaik Abbas ƙummi (Wafati:1359.h.ƙ) ya kasance daga kwararrun malaman shi'a a fagen ilimin [[hadisi]], tarihi da salon jawabi. Ya rubuta litattafai masu yawa gaske, littafin [[Safinatul Al-bihar]] da Muntahal Al-amal suna daga cikinsu, an binne Shaik Abbas muhaddisul ƙummi a garin [[najaf]] cikin [[haramin Imam Ali (A.S)]].<ref> Tali, Salishmar Hayat wa Athar Muhaddis Qommi, 1389 AH, shafi na 13-48.</ref> ɗansa ya naƙalto cewa mahaifinsa ya rubutu littafin Mafatihul Al-jinan yana tare da alwalarsa.<ref> Qomi, Mafatih al-jinan, 1388H, shafi na 28.</ref> Shaik Abbas ƙummi ya wallafa wannan littafi tare da niyyar yin gyara kan littafin [[Miftahul Al-jinan]], | Wanda ya tattara Mafatihul Al-jinan shi ne Shaik Abbas ƙummi (Wafati:1359.h.ƙ) ya kasance daga kwararrun malaman shi'a a fagen ilimin [[hadisi]], tarihi da salon jawabi. Ya rubuta litattafai masu yawa gaske, littafin [[Safinatul Al-bihar]] da Muntahal Al-amal suna daga cikinsu, an binne Shaik Abbas muhaddisul ƙummi a garin [[najaf]] cikin [[haramin Imam Ali (A.S)]].<ref> Tali, Salishmar Hayat wa Athar Muhaddis Qommi, 1389 AH, shafi na 13-48.</ref> ɗansa ya naƙalto cewa mahaifinsa ya rubutu littafin Mafatihul Al-jinan yana tare da alwalarsa.<ref> Qomi, Mafatih al-jinan, 1388H, shafi na 28.</ref> Shaik Abbas ƙummi ya wallafa wannan littafi tare da niyyar yin gyara kan littafin [[Miftahul Al-jinan]],{{tsokaci| mifathul al-jinan kamar yanda Sayyid Yahaya limamin juma'a a msallacin mashad ya nakalto, marubucin wannan littafi shi ne shaik asadullahi tehrani ha'iri (Wafati:1333.h.q) ya kasance daga daliban Shaik murtada ansari, sannan ya yi tsawon rayuwa ya mutu yana da shekara 120. Ya zo a cikin littafin Fawaed Razwieh cewa shi dan garin Boroujardi ne kuma ma'abocin mimbari, kuma an san shi da gaskiya. (Agha Bozor, Tehrani, Al-Dhari’a, juzu’i na 21, shafi na 324.) A cikin littafin “Fawaed Razaviyeh” na Sheikh Abbas Qomi mai suna “Asadullah bin Abdallah al-Jordi”, ba a ambace shi ba. "Muftah al-Jinan".}} sakamakon a wancan zamani littafin ya yaɗu ba tare da sanya isnadin addu'o'in da suke cikinsa ba, wasu bayin Allah sun buƙaci ya wallafa littafi guda mai cin gashin kansa da yake tattare da isnadan addu'o'i masu isnadi tare da sauran ingantattun addu'o'i.<ref> Qomi, Mafatih al-jinan, 1388H, shafi na 12.</ref> | ||
====Hususiyoyi==== | ====Hususiyoyi==== |