Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Mafatihul Al-Jinan"

Layi 91: Layi 91:
Shaik Abbas ƙummi ya ambaci wasu madogaran ƙari kan waɗannan a cikin littafin Mafatihu, daga jumlarsu: Tarikh Alamul arayi Abbasi na Mirza Iskandar big munshi, Tuhufatl Az-za'air na Allama majlisi, tahzibul ahkam shaik ɗusi, jami'ul al-akhbar  (ba a san marubcinsa ba) Jamalul Usbu na Sayyid Ibn ɗawus.<ref> Sultani, Isharat bih Barāhayāz Mānbiḥ Mafatiḥ al-Jinān, 1389 AH, shafi 459-472.</ref>

[[File:مفاتیح نوین.jpg|thumb|[[Mafatihu Nawin]]]]
====Bugawa, Yaɗawa Da Tarjama====
====Bugawa, Yaɗawa Da Tarjama====
A shekarar 1344 bayan hijira ne Shaik Abbas ya wallafa Mafatihul Al-jinan, sannan a karo farko aka buga shi da yaɗa shi a garin Mashad na ƙasar Iran.<ref> Tala’i, Salishmar Hayat wa Athar Muhaddis Qummi, 1389H, shafi na 31.</ref> wannan littafi ya samu kyakkyawan rubutu ta hannun manya-manayn  kwararrun a fannin kyawunta rubutu misalin ɗahir khusnawis,<ref> Qomi, Mufatih al-Jinan, ba khushnawis Taher Khoshnavis, 1375.</ref> Misbabu zadeh<ref> Qomi, Koliat Mofatih al-Janaan, Abbas Misbahzadeh khat, 1375.</ref> Mirza Ahmad zanjani<ref> Qomi, Mafatih al-jinan, wanda: Ahmad bin Muhammad Hussein Zanjani ya rubuta, 1357 BC.</ref> Muhammad Rida afshari<ref> Qomi, Kuliyat Mafatih al-Jinan, Khoshnevis Afshari, 1388H.</ref> sun rubuta shi da salon rubutun hannun na nastaaliƙ, an ɗabba'a miliyoyin kwafin wannan littafi cikin salo daban-daban, sakamakon girman da littafin yake da shi ne ya sanya ba'arin kamfanonin littafi suka zaɓi wasu adadin abubuwa da littafin suka buga shi da taken "Muntakhabul Mafatihu" ko kuma "Guzideh Mafatihu".<ref> Daga cikin su, Qomi, Muntakabul Mufatih al-jinan, 1385, wanda baya ga surorin Alkur’ani, ya tattara tare da buga wasu addu’o’i da ziyarori 40.</ref>

Automoderated users, confirmed, movedable
7,327

gyararraki