Automoderated users, confirmed, movedable
7,327
gyararraki
Layi 47: | Layi 47: | ||
====Baƙiyatus Salihat==== | ====Baƙiyatus Salihat==== | ||
Baƙiyatus salihat wani littafi ne na marubucin Mafatihu da ya jona cikin hashiyar Mafatihu, | Baƙiyatus salihat wani littafi ne na [[Shaik Abbas Ƙummi|marubucin Mafatihu]] da ya jona cikin hashiyar Mafatihu,<ref> Qomi, Mafatih al-jinan, 1388H, Mukaddima Bakhsh Baqiyat al-Salihat, shafi na 903.</ref> yan hijira.<ref> Qomi, Mafatih al-jinan, 1388H, shafi na 1115.</ref> a cikin ɗaba'i daban-daban na Mafatihul Al-jinan, an gabatar da wannan littafi haɗe da Mafatihu. Wannan littafi yana ƙunshi babuka guda shida sashe da ake kira da mulhaƙat su kasance kamar haka: | ||
* Babi na farko: takaitaccen ayyukan dare da yini waɗanda sun kasance ba'arin ladubban rayuwa da yau da gobe da addu'o'in awannin yini da kuma koyar da yadda ake sallar dare, duka an yi bayaninsu. | * Babi na farko: takaitaccen ayyukan dare da yini waɗanda sun kasance ba'arin ladubban rayuwa da yau da gobe da addu'o'in awannin yini da kuma koyar da yadda ake [[Sallar Dare|sallar dare]], duka an yi bayaninsu. | ||
* Babi na biyu: ba'arin nafilfilu misalin sallar hadaya ga ma'asumai, sallar daren farko bayan binne mamaci, sallolin neman buƙata, sallolin istigasa, sallolin ranakun mako, suna daga jumlarsu. | * Babi na biyu: ba'arin nafilfilu misalin sallar hadaya ga ma'asumai, sallar daren farko bayan binne mamaci, sallolin neman buƙata, sallolin istigasa, sallolin ranakun mako, suna daga jumlarsu. |