Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabawa"

babu gajeren bayani
No edit summary
Layi 18: Layi 18:
Dangane da adadin annabawa akwai riwayoyi daban-daban, [[allama ɗabaɗaba'i]] bisa dogara da shahararriyar riwaya ya naƙalto cewa adadin annabawa ya kai dubu ɗari da ashirin da huɗu,<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 144.</ref> kan asasin wannan riwaya annabawa 313 sun kasance manzanni, sannan kuma 600 sun kasance annabawan da aka aiko ga bani isra'il, huɗu daga cikinsu watau [[Annabi Hudu (A.S)|annabi hudu (a.s)]], [[Annabi Salihu (A.S)|annabi salihu (a.s)]], [[Annabi Shu'aibu (A.S)|annabi shu'aibu (a.s)]] da [[Annabi Muhammad (S.A.W)|annabi muhammad (s.a.w)]] sun kasance daga larabawa,<ref> Don nazarin ruwayar, duba: Sadouƙ, Al-Khisal, 1362, juzu'i na 2, shafi:524; Sadouƙ, Ma'ani al-Akhbar, 1403 AH, shafi 333; Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, shafi na 32, juzu'i na 74, shafi na 71.</ref> cikin wata riwaya an ambaci cewa adadin annabawa mutum dubu takwas,<ref> Tusi, al-Amali, 1414 AH, shafi na 397; Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, shafi na 31.</ref> wata kuma ɗari uku ashirin,<ref> Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, shafi na 60.</ref> a wani ƙaulin kuma an ambaci dubu ɗari da arba'in da huɗu.<ref> Mofid, Al-EKhtisas, 1413 AH, shafi na 263; Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 16, shafi na 352.</ref> [[allama majlisi]] yana tsammani adadin dubu takwas yana da alaƙa ne manyan annabawa,<ref> Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, 31.</ref> na farkonsu [[Annabi Adam (A.S)|annabi adam (a.s)]],<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, shafi na 32.</ref> na ƙarshensu kuma shi ne annabi muhammad.<ref> Suratul Ahzab, aya ta 40.</ref>

[[Kur'ani]] ya kawo sunayen ba'arin annabawa,<ref> Suratul Nisa’i, aya ta 164.</ref> adam (a.s), [[Nuhu (A.S)|nuhu (as.)]] [[Idrisu (A.S)|idrisu (a.s)]], hudu (a.s), salihu (a.s), [[Annabi Ibrahim (A.S)|ibrahim (a.s)]] [[Luɗ (A.S)|luɗ (a.s)]], [[Isma'il (A.S)|isma'il (a.s)]], [[Alyasa'u (A.S)|alyasa'u (a.s)]], [[Zulkifilu (A.S)|zul kifili (a.s)]] [[Ilyasu (A.S)|ilyasu (a.s)]], [[Yunus (A.S)|yunus (a.s)]] [[Is'haƙ (A.S),|is'haƙ (a.s),]] [[Yaƙub (A.S)|yaƙub (a.s)]], [[Annabi Yusuf (A.S)|yusuf (a.s)]], shu'aibu (a.s), [[Musa (A.S)|musa (a.s)]] [[Haruna (A.S)|haruna (a.s)]], [[Dawud (A.S)|dawud (a.s)]], [[Sulaiman (A.S)|sulaiman (a.s)]], [[Annabi Ayyuba (A.S)|ayyub (a.s)]], [[Zakariyya (A.S)|zakariyya (a.s)]], [[Yahaya (A.S)|yahaya (a.s)]], [[Isa (A.S)|isa (a.s)]] da muhammad (s.a.w) annabawa ne da sunayensu ya zo cikin kur'ani.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> ba'arin [[Tafsiri|malaman tafsiri]] sun yi amanna kan cewa sunan [[Isma'il Ɗan Hizƙilu|isma'il ɗan hizƙilu]] <nowiki>{{tsokaci| Isma'in bin hizƙilu yana daga cikin abbanawan bani isra'il. allama ɗabaɗaba'i ya yi amanna kan cewa  isma'il da ya zo cikin kur'ani a ayar «واذكُر فِى الكِتبِ اِسمعيلَ اِنَّهُ كانَ صادِقَ الوَعدِ و كانَ رَسولاً نَبيـّا» (سوره مریم، آیه۵۴). shi ne dai isma'il ɗan hizƙilu,. almizan, bugun shalara ta 1417 hijiri. j 14 shafi na 63}}</nowiki> shima ya zo a cikin kur'ani.<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 14, shafi na 63.</ref>
[[Kur'ani]] ya kawo sunayen ba'arin annabawa,<ref> Suratul Nisa’i, aya ta 164.</ref> adam (a.s), [[Nuhu (A.S)|nuhu (as.)]] [[Idrisu (A.S)|idrisu (a.s)]], hudu (a.s), salihu (a.s), [[Annabi Ibrahim (A.S)|ibrahim (a.s)]] [[Luɗ (A.S)|luɗ (a.s)]], [[Isma'il (A.S)|isma'il (a.s)]], [[Alyasa'u (A.S)|alyasa'u (a.s)]], [[Zulkifilu (A.S)|zul kifili (a.s)]] [[Ilyasu (A.S)|ilyasu (a.s)]], [[Yunus (A.S)|yunus (a.s)]] [[Is'haƙ (A.S),|is'haƙ (a.s),]] [[Yaƙub (A.S)|yaƙub (a.s)]], [[Annabi Yusuf (A.S)|yusuf (a.s)]], shu'aibu (a.s), [[Musa (A.S)|musa (a.s)]] [[Haruna (A.S)|haruna (a.s)]], [[Dawud (A.S)|dawud (a.s)]], [[Sulaiman (A.S)|sulaiman (a.s)]], [[Annabi Ayyuba (A.S)|ayyub (a.s)]], [[Zakariyya (A.S)|zakariyya (a.s)]], [[Yahaya (A.S)|yahaya (a.s)]], [[Isa (A.S)|isa (a.s)]] da muhammad (s.a.w) annabawa ne da sunayensu ya zo cikin kur'ani.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> ba'arin [[Tafsiri|malaman tafsiri]] sun yi amanna kan cewa sunan [[Isma'il Ɗan Hizƙilu|isma'il ɗan hizƙilu]] <nowiki>.[tsokaci Isma'in bin hizƙilu yana daga cikin abbanawan bani isra'il. allama ɗabaɗaba'i ya yi amanna kan cewa  isma'il da ya zo cikin kur'ani a ayar «واذكُر فِى الكِتبِ اِسمعيلَ اِنَّهُ كانَ صادِقَ الوَعدِ و كانَ رَسولاً نَبيـّا» (سوره مریم، آیه۵۴). shi ne dai isma'il ɗan hizƙilu,. almizan, bugun shalara ta 1417 hijiri. j 14 shafi na 63].</nowiki> shima ya zo a cikin kur'ani.<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 14, shafi na 63.</ref>

Wasu ba'ari sun tafi kan cewa haƙiƙa kur'ani ya ambaci ba'arin siffofin wasu annabawa misalin [[Armaya'u (A.S)|armaya'u (a.s)]] da shamu'il (a.s), sai dai cewa bai ambaci sunayensu ba.<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 313.</ref> a cikin kur'ani akwai sura sukutun ɗauke da sunan suratul anbiya da wasu adadin surori ɗauke da sunan yunus, hudu, yusuf, ibrahim, muhammad da nuhu.

Layi 83: Layi 83:
|}
|}
====Darajoji Da Martabobi====
====Darajoji Da Martabobi====
Kan asasin ayar  (وَلَقَدْ فَضَّلْنَا بَعْضَ النَّبِيِّينَ عَلَىٰ بَعْضٍ) (haƙiƙa mun fifita ba'arin annabawa kan ba'ari)<ref> Suratul Isra, aya ta 55</ref> ta bayyana cewa muƙami da matsayin annabawa bai kasance bai ɗaya ba, wasu ba'arin daga cikinsu sun fifita kan ba'ari, cikin hadisai ya zo cewa muƙamin [[Annabi (S.A.W)|annabi akram (s.a.w)]]<nowiki> ya fifita daga na sauran annabawa.<ref> Sadouq, Kamaluddin, 1395 AH, juzu'i na 1, shafi na 254.</ref> {{Tsokaci| Manzon Allah (S.A.W) ya ce: Allah bai halicci wata halitta mafi falala daga gareni ba, kuma babu wata halitta mafi karamci kansa fuey da ni,, sai ALi (A.S) ya ce: sai na ce ya manzon Allah shin kai ne mafi falala ko Jibrilu? sai ya ce: ya Ali! lallai Allah tabaraka wa ta'ala ya fifita annabawa da manzanni kan makusantan mala'ik, sannan ya fifita ni kan bakiɗayan annabawa da manzann. kamlaud-dini, bugun shekara ta 1395, j 1 shafi na  254}} a aƙidar </nowiki>[[yahudawa]] annabawan [[Bani Isra'il|bani isra'il]] suna da fifiko kan sauran annabawa, sannan kuma [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]] yana da fifiko kan annabawan bani isra'il.<ref> Taheri Akerdi, Yahudiyyat, 1390, shafi na 173.</ref>
Kan asasin ayar  (وَلَقَدْ فَضَّلْنَا بَعْضَ النَّبِيِّينَ عَلَىٰ بَعْضٍ) (haƙiƙa mun fifita ba'arin annabawa kan ba'ari)<ref> Suratul Isra, aya ta 55</ref> ta bayyana cewa muƙami da matsayin annabawa bai kasance bai ɗaya ba, wasu ba'arin daga cikinsu sun fifita kan ba'ari, cikin hadisai ya zo cewa muƙamin [[Annabi (S.A.W)|annabi akram (s.a.w)]]<nowiki> ya fifita daga na sauran annabawa.<ref> Sadouq, Kamaluddin, 1395 AH, juzu'i na 1, shafi na 254.</ref> [Tsokaci Manzon Allah (S.A.W) ya ce: Allah bai halicci wata halitta mafi falala daga gareni ba, kuma babu wata halitta mafi karamci kansa fuey da ni,, sai ALi (A.S) ya ce: sai na ce ya manzon Allah shin kai ne mafi falala ko Jibrilu? sai ya ce: ya Ali! lallai Allah tabaraka wa ta'ala ya fifita annabawa da manzanni kan makusantan mala'ik, sannan ya fifita ni kan bakiɗayan annabawa da manzann. kamlaud-dini, bugun shekara ta 1395, j 1 shafi na  254] a aƙidar </nowiki>[[yahudawa]] annabawan [[Bani Isra'il|bani isra'il]] suna da fifiko kan sauran annabawa, sannan kuma [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]] yana da fifiko kan annabawan bani isra'il.<ref> Taheri Akerdi, Yahudiyyat, 1390, shafi na 173.</ref>

====Ulul Azmi====
====Ulul Azmi====
Layi 102: Layi 102:

====Muƙamin Imamanci====
====Muƙamin Imamanci====
Kan asasin [[Ayar Ibtila Ibrahim|ayar ibtila'in ibrahim]], ba'arin annabawa da sum kasance tare da muƙamin [[imamanci]],<ref> Suratul Baqarah, aya ta:124</ref> cikin ba'arin [[Hadisi|riwayoyi]] muƙamin imamanci ya fifita kan muƙamin [[annabta]], saboda wanann muƙami an baiwa [[Annabi Ibrahim (A.S)|ibrahim (a.s)]]<nowiki> shi ne a ƙarshen rayuwarsa bayan aiko shi annabi.<ref> Bahrani, al-Barhan, 1416 AH, juzu'i na 1, shafi na 323.</ref>. {{Tsokaci|cikin wata shahararriyar riwaya daga </nowiki>[[Imam Sadik (A.S)|imam sadik (a.s)]] an lissafa martabobin da ibrahim ya samu kafin imamanci kamar haka: 1-annabata 2-[[ibada]] 3-[[manzanci]] 4-khulla (badaɗaye) 5-[[imamanci]], lallai Allah ta'ala ya riƙi ibrahim matsayin bawansa kafin zaɓarsa annabi, kuma ya zaɓe shi annabi kafin ya zaɓe shi manzo, lallai Allah ya zaɓe shi manzo kafin zaɓarsa badaɗaye, kuma lallai ya zaɓe shi badaɗaye kafin ya sanya shi imami, yayin da ya tattara masa waɗannan muƙamai sai yace, "lallai ina sanyaka imami ga mutane..." imam sadiƙ (a.s): Allah ta'ala ya zaɓi ibrahim bawansa gabanin zaɓarsa da annabta, kuma ya zaɓe da annabta gabanin zaɓarsa da manzanci, ya zaɓe shi manzanci gabanin saɓarsa da badaɗaye, kuma ya zaɓe shi badaɗaye gabanin zaɓarsa da imamanci, sakamakon bashi dukkanin waɗanan muƙamai, sai ya ce: na sanyaka imami ga mutane. [[kulaini]]<nowiki>, alkafi j 1 shafi na 175}} cikin </nowiki>[[suratul anbiya]] [[Annabi ibrahim (A.S)|annabi ibrahim (a.s)]], [[Annabi Is'haƙ (A.S)|annabi is'haƙ (a.s)]], [[Annabi Yaƙub (A.S)|annabi yaƙub (a.s)]] da [[Annabi Luɗ (A.S)|annabi luɗ (a.s)]] an gabatar da su matsayin imamai<ref> Suratul Anbiya, aya ta 69 zuwa ta 73.</ref> a cikin wani hadisi daga [[Imam Sadiƙ (A.S)|imam sadiƙ (a.s)]], bakiɗayan annabawa ulul azmi sun kasance tare da muƙamin ulul azmi.<ref> Kulaini, Al-Kafi, 1407H, juzu'i na 1, shafi na 175.</ref>
Kan asasin [[Ayar Ibtila Ibrahim|ayar ibtila'in ibrahim]], ba'arin annabawa da sum kasance tare da muƙamin [[imamanci]],<ref> Suratul Baqarah, aya ta:124</ref> cikin ba'arin [[Hadisi|riwayoyi]] muƙamin imamanci ya fifita kan muƙamin [[annabta]], saboda wanann muƙami an baiwa [[Annabi Ibrahim (A.S)|ibrahim (a.s)]]<nowiki> shi ne a ƙarshen rayuwarsa bayan aiko shi annabi.<ref> Bahrani, al-Barhan, 1416 AH, juzu'i na 1, shafi na 323.</ref>. [Tsokaci cikin wata shahararriyar riwaya daga </nowiki>[[Imam Sadik (A.S)|imam sadik (a.s)]] an lissafa martabobin da ibrahim ya samu kafin imamanci kamar haka: 1-annabata 2-[[ibada]] 3-[[manzanci]] 4-khulla (badaɗaye) 5-[[imamanci]], lallai Allah ta'ala ya riƙi ibrahim matsayin bawansa kafin zaɓarsa annabi, kuma ya zaɓe shi annabi kafin ya zaɓe shi manzo, lallai Allah ya zaɓe shi manzo kafin zaɓarsa badaɗaye, kuma lallai ya zaɓe shi badaɗaye kafin ya sanya shi imami, yayin da ya tattara masa waɗannan muƙamai sai yace, "lallai ina sanyaka imami ga mutane..." imam sadiƙ (a.s): Allah ta'ala ya zaɓi ibrahim bawansa gabanin zaɓarsa da annabta, kuma ya zaɓe da annabta gabanin zaɓarsa da manzanci, ya zaɓe shi manzanci gabanin saɓarsa da badaɗaye, kuma ya zaɓe shi badaɗaye gabanin zaɓarsa da imamanci, sakamakon bashi dukkanin waɗanan muƙamai, sai ya ce: na sanyaka imami ga mutane. [[kulaini]]<nowiki>, alkafi j 1 shafi na 175] cikin </nowiki>[[suratul anbiya]] [[Annabi ibrahim (A.S)|annabi ibrahim (a.s)]], [[Annabi Is'haƙ (A.S)|annabi is'haƙ (a.s)]], [[Annabi Yaƙub (A.S)|annabi yaƙub (a.s)]] da [[Annabi Luɗ (A.S)|annabi luɗ (a.s)]] an gabatar da su matsayin imamai<ref> Suratul Anbiya, aya ta 69 zuwa ta 73.</ref> a cikin wani hadisi daga [[Imam Sadiƙ (A.S)|imam sadiƙ (a.s)]], bakiɗayan annabawa ulul azmi sun kasance tare da muƙamin ulul azmi.<ref> Kulaini, Al-Kafi, 1407H, juzu'i na 1, shafi na 175.</ref>

====Fifikonsu Kan Mala'iku====
====Fifikonsu Kan Mala'iku====
Layi 108: Layi 108:

====Annabawan Ma'abota Littafi====
====Annabawan Ma'abota Littafi====
Adadin annabawa da aka saukar musu [[Litattafan Sama|littafi daga sama]]; bisa dogara abin da ya zo a [[Kur'ani|ayoyin kur'ani]], [[zabura]] ita ce littafin [[Annabi Dawud (A.S)|annabi dawud (a.s)]] [[attaura]] [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]]<nowiki>{{tsokaci|kur'ani bai kawoi bayani ƙarara ba game da saukar da attaura ga musa (a.s) sai dai kuma ya tabbatar da cewa attaura littafi ne daga Allah(suratul ma'ida aya ta 44) haka ya tabbatatar da saukar da alluna ga musa (a.s) (suratul a'araf aya 154). wasu ba'arin malaman tafsiri suna tafi kan cewa alluna sune dai attaura(ɗabaɗaba'i, almizan, bugun shekara ta 1417 hijiri, j 8 shafi na 250).}}</nowiki>  [[linjila]] (bible) [[Annabi Isa (A.S)|annabi isa (a.s)]]<ref> Suratul Hadid, aya ta 27</ref>[[kur'ani]] kuma annabi [[Muhammad (S.A.W),|muhammad (s.a.w),]] kur'ani littafi bai ambaci littafin da aka saukarwa annabi ibrahim (a.s) ba, sai dai ya ambaci "[[Suhuf]]" gareshi.<ref> Suratul Ala, aya ta 19.</ref> haka nan kan asasin abin da ya zo a wani hadisi, Allah ya aikowa da [[Annabi Shisu (A.S)|annabi shisu (a.s)]] sahifa guda 50, [[Annabi Idrisu (A.S)|annabi idrisu (a.s)]] guda 30, annabi ibrahim (a.s) guda 20.<ref> Sadouq, Al-Khasal, 1362, juzu'i na 2, shafi na 524.</ref>
Adadin annabawa da aka saukar musu [[Litattafan Sama|littafi daga sama]]; bisa dogara abin da ya zo a [[Kur'ani|ayoyin kur'ani]], [[zabura]] ita ce littafin [[Annabi Dawud (A.S)|annabi dawud (a.s)]] [[attaura]] [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]]<nowiki> [tsokaci kur'ani bai kawoi bayani ƙarara ba game da saukar da attaura ga musa (a.s) sai dai kuma ya tabbatar da cewa attaura littafi ne daga Allah(suratul ma'ida aya ta 44) haka ya tabbatatar da saukar da alluna ga musa (a.s) (suratul a'araf aya 154). wasu ba'arin malaman tafsiri suna tafi kan cewa alluna sune dai attaura(ɗabaɗaba'i, almizan, bugun shekara ta 1417 hijiri, j 8 shafi na 250).] </nowiki>  [[linjila]] (bible) [[Annabi Isa (A.S)|annabi isa (a.s)]]<ref> Suratul Hadid, aya ta 27</ref>[[kur'ani]] kuma annabi [[Muhammad (S.A.W),|muhammad (s.a.w),]] kur'ani littafi bai ambaci littafin da aka saukarwa annabi ibrahim (a.s) ba, sai dai ya ambaci "[[Suhuf]]" gareshi.<ref> Suratul Ala, aya ta 19.</ref> haka nan kan asasin abin da ya zo a wani hadisi, Allah ya aikowa da [[Annabi Shisu (A.S)|annabi shisu (a.s)]] sahifa guda 50, [[Annabi Idrisu (A.S)|annabi idrisu (a.s)]] guda 30, annabi ibrahim (a.s) guda 20.<ref> Sadouq, Al-Khasal, 1362, juzu'i na 2, shafi na 524.</ref>

[[Tafsiri|Malaman tafsiri]] tare da jingina da [[Aya|ayar]]: “Abin da aka yi wa nuhu wasiyya da shi daga addini, an shar'anta muku shi, da abin da aka maka [[Wahayi|wahayinsa]], abin da muka yi wasicci da shi ga ibrahim, musa da isa”<ref> Suratul Shura, aya ta 13.</ref> annabi nuhu (a.s) annabi ibrahim (a.s), annabi musa (a.s), annabi isa (a.s) da annabi muhammad (s.a.w) annabawa ne da aka aiko musu da shari'a.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> cikin ba'arin riwayoyi, dalilin gabatar da waɗannan annabawa matsayin ulul azmi ya faru ne saboda shari'ar da take tare da su.<ref> Sadouq, Ayoun Akhbar al-Reza, 1378 AH, juzu'i na 2, shafi na 80.</ref>

Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki