Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

Layi 42: Layi 42:
A cikin littafan Alhujum [farmaki] wanda Abduz-zahara ya rubuta akwai ruwaya ɗari biyu da sittin da kuma abin da tarihi ya kawo ta hanyar masu kawo da naƙalto da ruwaya kimanin mutum ɗari da hamsin kuma dukkansu marubuta kuma ƴan shi'a, kuma kowacce ruwaya tana magana kan wani dalili daga cikin dalilai na shahadar Faɗima Azzahara (S) kamar harin da su Umar suka kai gidanta, zubar mata da ciki, marinta da a ka yi da kuma dukanta da bulala,<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (S), 1425H, shafi na 221-356.</ref> littafin da marubuta na shi'a suka dogara da shi a kan wannann magana shi ne littafi na Sulaimu ɗan ƙaisi wanda ya rasu a shekara ta casa'in 90 bayan hijira.<ref> Mahdi,Alhujum ala baiti Fatima (S), 1425H, shafi na 221.</ref> bisa abin da sheik ɗusi wanda ya rasu a shekara ta 460 hihira ya kawo a cikin littafin Talkisu Shafi ya ce babu wani saɓani a tsakanin ƴan shi'a kan cewa Umar ne ya daki cikin Faɗima sanadiyar hakane cikinta ya zube.<ref> Al-Tusi,Talkhisu Al-Shafi, 1382H, juzu’i na 3, shafi na 156.</ref> kuma ƴan shi'a sun kawo ruwayoyi da dama kan wannann al'amari.<ref> Al-Tusi,Talkhisu Al-Shafi, 1382H, juzu’i na 3, shafi na 156.</ref>

==== Kafa hujjar ƴan shi'a daga Litatafan ahlus-sunna ====
==== Hujjar Yan Shi'a Daga Litattafan Ahlus-sunna ====
ƴan shi'a suna kafa hujja da tabbatar da wasu dalilai na shahadar Faɗima (S) daga litatafan Ahlus-sunna, daga litatafai masu yawa daga litatafai na hadisi da na tarihi, kai harma da na fiƙihu, kamar marubuta harin da aka kai gida Fatima (S) sun anbaci mutum tamanin da suka tattaro ruwayoyi da labarai na kaiwa gidan Fatima hari daga litatafan Ahlus-sunna[39] wannann ya faro ne bayan littafi na Almagazi wanda Musa  ɗan Uƙba wanda ya rasu a shekara ta 141 ya rubuta shi ne littafi mafi da ɗewa.
ƴan shi'a suna kafa hujja da tabbatar da wasu dalilai na shahadar Faɗima (S) daga litatafan Ahlus-sunna, daga litatafai masu yawa daga litatafai na hadisi da na tarihi, kai harma da na fiƙihu, kamar marubuta harin da aka kai gida Fatima (S) sun anbaci mutum tamanin da suka tattaro ruwayoyi da labarai na kaiwa gidan Fatima hari daga litatafan Ahlus-sunna.<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (S), 1425 Hijira, shafi na 154-217.</ref>wannann ya faro ne bayan littafi na Almagazi wanda Musa  ɗan Uƙba wanda ya rasu a shekara ta 141 ya rubuta shi ne littafi mafi daɗewa.<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (S), 1425 Hijira, shafi na 154-155.</ref>

Husainh Gayyb Golami wanda aka haifa a shekara ta 1338 H. ya tattara a cikin littafin ƙona gidan Fatima, a cikin littafan da Ahlus-Sunna suka yi la'akari da su, sama da ruwayoyi 20 daga littafai da maruwaitan Ahlus-Sunnah. ruwaya ta farko ya rawaitota daga littafi na Almusannaf na ɗan abi Shaiba wanda ya yi wafati a shekara ta 235 hijira.[41] An nakalto hadisin ƙarshe da aka ambata a cikin littafin daga littafin Kanzul al-Ummal na al-Muttaƙi al-Hindi ya rasu a shekara ta 977 bayan hijira. Har ila yau, a cikin wani littafi mai suna "Shahadat Madaram Zahra Asaneh nis", marubucin ya dogara da littafai 18 daga Ahlus-Sunna kuma yana rawaito labarin hari da abubuwan da suka faru a gidan Fatima. [42] Irin waɗannan majiyoyi sun nemi ambaton batun karbar mubaya'a daga Imam Ali da kuma yi masa barazanar ƙona gidanshi a ranar mubaya'a ta hanyar maganganu daban-daban da daga maruwaita daban-daban [43].
Husainh Gayyb Golami wanda aka haifa a shekara ta 1338 H. ya tattara a cikin littafin ƙona gidan Fatima, a cikin littafan da Ahlus-Sunna suka yi la'akari da su, sama da ruwayoyi 20 daga littafai da maruwaitan Ahlus-Sunnah. ruwaya ta farko ya rawaitota daga littafi na Almusannaf na ɗan abi Shaiba wanda ya yi wafati a shekara ta 235 hijira.<ref> Ghaiglami, Ihrak baiti Fatima, 1375 AH, shafi na 79.</ref> An nakalto hadisin ƙarshe da aka ambata a cikin littafin daga littafin Kanzul al-Ummal na al-Muttaƙi al-Hindi ya rasu a shekara ta 977 bayan hijira. Har ila yau, a cikin wani littafi mai suna "Shahadat Madaram Zahra Asaneh nis", marubucin ya dogara da littafai 18 daga Ahlus-Sunna kuma yana rawaito labarin hari da abubuwan da suka faru a gidan Fatima.<ref> Tarin Noyesendgan, Shahadat Madaram Zahra Afsaneh Nest, 1388 AH, shafi 25-32.</ref> Irin waɗannan majiyoyi sun nemi ambaton batun karbar mubaya'a daga Imam Ali da kuma yi masa barazanar ƙona gidanshi a ranar mubaya'a ta hanyar maganganu daban-daban da daga maruwaita daban-daban.<ref> Tarin Noyesendgan, Shahadat Madaram Zahra Afsaneh Nest, 1388 AH, shafi 25-32.</ref>

==== Wasu Tambayoyi A Kan Kai Hari Gidan Fatima ====
==== Wasu Tambayoyi A Kan Kai Hari Gidan Fatima ====
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki