Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Shahadar Sayyada Fatima (S)"

Layi 40: Layi 40:


==== Madogaran Shi'a ====
==== Madogaran Shi'a ====
A cikin littafan Alhujum [farmaki] wanda Abduzzahara ya rubuta akwai ruwaya ɗari biyu da sittin da kuma abin da tarihi ya kawo ta hanyar masu kawo da naƙalto da ruwaya kimanin mutum ɗari da hamsin kuma dukkansu marubuta kuma ƴan shi'a, kuma kowacce ruwaya tana magana kan wani dalili daga cikin dalilai na shahadar Faɗima Azzahara (S) kamar harin da su Umar suka kai gidanta, zubar mata da ciki, marinta da a ka yi da kuma dukanta da bulala,[35] littafin da marubuta na shi'a suka dogara da shi a kan wannann magana shi ne littafi na Sulaimu ɗan ƙaisi wanda ya rasu a shekara ta casa'in 90 bayan hijira[36] bisa abin da sheik ɗusi wanda ya rasu a shekara ta 460 hihira ya kawo a cikin littafin Talkisu Shafi ya ce babu wani saɓani a tsakanin ƴan shi'a kan cewa Umar ne ya daki cikin Faɗima sanadiyar hakane cikinta ya zube.[37] kuma ƴan shi'a sun kawo ruwayoyi da dama kan wannann al'amari.[38]
A cikin littafan Alhujum [farmaki] wanda Abduz-zahara ya rubuta akwai ruwaya ɗari biyu da sittin da kuma abin da tarihi ya kawo ta hanyar masu kawo da naƙalto da ruwaya kimanin mutum ɗari da hamsin kuma dukkansu marubuta kuma ƴan shi'a, kuma kowacce ruwaya tana magana kan wani dalili daga cikin dalilai na shahadar Faɗima Azzahara (S) kamar harin da su Umar suka kai gidanta, zubar mata da ciki, marinta da a ka yi da kuma dukanta da bulala,<ref> Mahdi, Alhujum ala baiti Fatima (S), 1425H, shafi na 221-356.</ref> littafin da marubuta na shi'a suka dogara da shi a kan wannann magana shi ne littafi na Sulaimu ɗan ƙaisi wanda ya rasu a shekara ta casa'in 90 bayan hijira.<ref> Mahdi,Alhujum ala baiti Fatima (S), 1425H, shafi na 221.</ref> bisa abin da sheik ɗusi wanda ya rasu a shekara ta 460 hihira ya kawo a cikin littafin Talkisu Shafi ya ce babu wani saɓani a tsakanin ƴan shi'a kan cewa Umar ne ya daki cikin Faɗima sanadiyar hakane cikinta ya zube.<ref> Al-Tusi,Talkhisu Al-Shafi, 1382H, juzu’i na 3, shafi na 156.</ref> kuma ƴan shi'a sun kawo ruwayoyi da dama kan wannann al'amari.<ref> Al-Tusi,Talkhisu Al-Shafi, 1382H, juzu’i na 3, shafi na 156.</ref>


==== Kafa hujjar ƴan shi'a daga Litatafan ahlus-sunna ====
==== Kafa hujjar ƴan shi'a daga Litatafan ahlus-sunna ====
Automoderated users, confirmed, movedable
7,638

gyararraki