Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabi Ibrahim (A.S)"

babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
 
Layi 3: Layi 3:
Kan asasin abin da ya zo daga ayoyin Alkur’ani, haƙiƙa mutanen zamanin Annabi Ibrahim (A.S) sun kasance Masu bautar Gumaka, sakamakon Annabi Ibrahim (A.S) ya kakkarya musu Gumakan da suke bautawa sai suka yanke shawarar jefa shi cikin wuta, sai dai kuma cewa wutar da suka jefa shi ta yi sanyi saboda Allah ya umarceta da ta yi sanyi ga Ibrahim, cikin ikon Allah Hazrat Ibrahim (A.S) ya fito daga cikin wannan wuta lafiya ƙalau ba tare da ta ƙona shi ba.

Isma’il (A.S) da Is’haƙ (A.S) sun kasance ƴaƴan Hazrat Ibrahim (A.S) kuma magadansa, nasabar ƙabilar Banu Isra’ila waɗanda aka aiko Annabawa da yawa cikinsu ta kasance daga ƴaƴan Annabi Ibrahim (A.S) haka kuma Maryam Mahaifiyar Hazrat Isa (A.S) ta kasance cikin Jikokin Hazrat Ibrahim (A.S) ta hanyar wasiɗar Is’haƙ (A.S) sannan Annabin Muslunci shima nasabarsa tana danganewa zuwa ga Hazrat Ibrahim (A.S) ta hanyar wasiɗar Hazrat Isma’il (A.S)

Haƙiƙa Alkur’ani ya danganta ginin ɗakin Ka’aba da kiran mutane zuwa ga aikin Hajji ga Hazrat Ibrahim (A.S) haka kuma ya gabatar da shi matsayin Khalilullahi (Masoyin Allah), kan asasin Ayoyin Alkur’ani, bayan gama jarraba shi da bala’i daga jumalarsu umartarsa da yanka ɗansa sai ya samu muƙamin [[Imamanci]] ƙari kan muƙamin Annabta da aka aiko shi da ita.
Haƙiƙa Alkur’ani ya danganta ginin ɗakin Ka’aba da kiran mutane zuwa ga aikin Hajji ga Hazrat Ibrahim (A.S) haka kuma ya gabatar da shi matsayin [[Khalilullahi (Laƙabi)|Khalilullahi]] (Masoyin Allah), kan asasin Ayoyin Alkur’ani, bayan gama jarraba shi da bala’i daga jumalarsu umartarsa da yanka ɗansa sai ya samu muƙamin [[Imamanci]] ƙari kan muƙamin Annabta da aka aiko shi da ita.

== Tarihin Rayuwa ==
== Tarihin Rayuwa ==
Automoderated users, confirmed, movedable
7,327

gyararraki