Automoderated users, confirmed, movedable
7,327
gyararraki
No edit summary |
No edit summary |
||
Layi 21: | Layi 21: | ||
==== Aure Da Samun Haihuwa ==== | ==== Aure Da Samun Haihuwa ==== | ||
Saratu ita ce ta kasance farkon Matar da Hazrat Ibrahim (A.S) ya aura kan asasin Naƙalin At-Taura ya | Saratu ita ce ta kasance farkon Matar da Hazrat Ibrahim (A.S) ya aura kan asasin Naƙalin At-Taura ya [[aure]] ta a garin Uru Kaldaniyan <ref>Faidayesh, 11:29.</ref> kan asasin bayanin Dehkhoda a ƙamus Na lugga Ur ko auru a cikin Attaura wani gari ne a tsohuwar Nahiyar Somir a kudancin garin Babul, wannan gari yana nan a kudancin ƙasar Iraƙ, wanda a yanzu yana nan kusa da Titin Jirgin ƙasa da yake tsakanin garin Basra da Bagdad, yana daga cikin muhimman cibiyoyin tarihi da Al’adu na Somari, a faɗin At-Taura nan ne aka haifi Annabi Ibrahim (A.S), sunan wannan babban gari wanda aka kafa tun zamanin da can tun ƙarni na huɗu kafin Miladiyya, bayan wannan zamani garin ya nutse cikin ƙasa an manta da shi ba a gano garin ba sai a a ƙarni na 19 m, <ref>Dehkhoda, luggatnameh, zailu Ur</ref> ya zo a littafin At-taura cewa Saratu ta kasance ƴar’uwar Ibrahim amma ba daga gidansu ba. <ref>Faidayesh, 20:12.</ref> amma abin da ya dace daga riwayoyin Shi’a haƙiƙa Saratu ta kasance ƴa ga gwaggon Ibrahim kuma ƴar’uwa ga Annabi Lut (A.S) <ref>Ɗabaɗaba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 229; Ayyashi, Tafsirul Ayyashi, 1380 AH, juzu'i na 2, shafi na 254.</ref> kan asasin ɗaya daga cikin waɗannan riwayoyi, Ibrahim (A.S) ya auri Saratu a garin Kusa, Saratu ta kasance Mace mai tarin dukiya da tarin Dabbobi da ƙasa, bayan ta auri Ibrahim sai ta yi kyautar dukiyarta gare shi, Hazrat Ibrahim (A.S) ya haɓɓaka dukiyar ta ƙaru sosai ta kai ga babu wanda ya kaishi tarin dukiya a garin da yake rayuwa. <ref>Kulainy, Kafi, 1407 AH, juzu'i na 8, shafi na 370; Ɗabaɗaba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 229.</ref> | ||
Da farko dai Hazrat Ibrahim bai samu haihuwa daga Saratu ba, da wannan dalili ne Saratu ta bashi kyautar baiwarta mai suna Hajara, Allah ya azurta Ibrahim da samun Haihuwa ta hanyar Hajara aka samu ɗa Namiji mai suna Isma’il <ref>Ibn Athir, Al-Kamel, 1385 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 101.</ref> bayan wasu shekaru sai ya samu haihuwa da Saratu da ɗa Namiji da aka sama suna Is’haƙ, an haifi Is’haƙ bayan shuɗewar shekaru 5 ko 13 da haihuwar Isma’il. <ref>Masoudi, Isbatul Al-wasiyya, 2004, shafi na 41-42</ref> kan asasin ba’arin naƙali, yayin da aka haifi Is’haƙ, haƙiƙa Hazrat Ibrahim (A.S) ya tsufa har ya haura shekaru 100 a <ref>Masoudi,Isbatul Al-wasiyya, 2004, shafi na 46.</ref>duniya, a wani ƙaulin ance ya kai shekaru 120 a duniya. <ref>Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1410H, juzu’i na 1, shafi na 41.</ref> | Da farko dai Hazrat Ibrahim bai samu haihuwa daga Saratu ba, da wannan dalili ne Saratu ta bashi kyautar baiwarta mai suna Hajara, Allah ya azurta Ibrahim da samun Haihuwa ta hanyar Hajara aka samu ɗa Namiji mai suna Isma’il <ref>Ibn Athir, Al-Kamel, 1385 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 101.</ref> bayan wasu shekaru sai ya samu haihuwa da Saratu da ɗa Namiji da aka sama suna Is’haƙ, an haifi Is’haƙ bayan shuɗewar shekaru 5 ko 13 da haihuwar Isma’il. <ref>Masoudi, Isbatul Al-wasiyya, 2004, shafi na 41-42</ref> kan asasin ba’arin naƙali, yayin da aka haifi Is’haƙ, haƙiƙa Hazrat Ibrahim (A.S) ya tsufa har ya haura shekaru 100 a <ref>Masoudi,Isbatul Al-wasiyya, 2004, shafi na 46.</ref>duniya, a wani ƙaulin ance ya kai shekaru 120 a duniya. <ref>Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1410H, juzu’i na 1, shafi na 41.</ref> | ||
Malaman Tarihi sun ce, Hazrat Ibrahim (A.S) bayan rasuwar Saratu ya auri wasu matan har guda biyu kuma ya samu ƴaƴa huɗu tare da ɗaya daga cikinsu ya kuma samu ƴaƴa guda bakwai tare da ɗayar, adadin ƴaƴansa goma sha uku. <ref>Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1410H, juzu’i na 1, shafi na 41.</ref> Mazi, Zamran, Sarehajji da Sabaƙ sun kasance ƴaƴansa daga Matarsa mai suna (ƙanɗur), Nafis, Madin, Kishan, Sharukh, Amimu, Lut da Yaƙshan sun kasance ƴaƴansa daga matarsa mai suna (Hajjuni), <ref>Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1410H,Nashir darul Sadar juzu’i na 1, shafi na 48.</ref> | Malaman Tarihi sun ce, Hazrat Ibrahim (A.S) bayan rasuwar Saratu ya auri wasu matan har guda biyu kuma ya samu ƴaƴa huɗu tare da ɗaya daga cikinsu ya kuma samu ƴaƴa guda bakwai tare da ɗayar, adadin ƴaƴansa goma sha uku. <ref>Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1410H, juzu’i na 1, shafi na 41.</ref> Mazi, Zamran, Sarehajji da Sabaƙ sun kasance ƴaƴansa daga Matarsa mai suna (ƙanɗur), Nafis, Madin, Kishan, Sharukh, Amimu, Lut da Yaƙshan sun kasance ƴaƴansa daga matarsa mai suna (Hajjuni), <ref>Ibn Sa’ad, Thabaƙat Al-Kubra, 1410H,Nashir darul Sadar juzu’i na 1, shafi na 48.</ref> |