Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
Layi 59: | Layi 59: | ||
*Karanta bismilla yayin ɗaura alwala,<ref> Shahid Sani, Al-Rawda Al-Bahiya, juzu'i na 1, shafi na 79.</ref> yayin kusantar iyali,<ref> Tabatabaei Yazdi, al-urwa al-Wuthghati, 1417 AH, juzu'i na 5, shafi.482; Hakim, Mustamsk al-Arwa, 1391 AH, juzu'i na 14, shafi na 10.</ref> haka kuma mustahabbi ne lokacin cin abin ci ko shan abin shaa karanta bismilla.<ref> Najafi, Jawaharl al -Kalam, 1362, juzu'i na 36, shafi.451.</ref> | *Karanta bismilla yayin ɗaura alwala,<ref> Shahid Sani, Al-Rawda Al-Bahiya, juzu'i na 1, shafi na 79.</ref> yayin kusantar iyali,<ref> Tabatabaei Yazdi, al-urwa al-Wuthghati, 1417 AH, juzu'i na 5, shafi.482; Hakim, Mustamsk al-Arwa, 1391 AH, juzu'i na 14, shafi na 10.</ref> haka kuma mustahabbi ne lokacin cin abin ci ko shan abin shaa karanta bismilla.<ref> Najafi, Jawaharl al -Kalam, 1362, juzu'i na 36, shafi.451.</ref> | ||
====Shin Bismilla | ====Shin Bismilla Aya ce Main Cin gashin kanta? ==== | ||
A cewar Rashid Rida wanda ya rayu tsakanin shekaru 1282-1354 bayan hijira, daga malaman tafsiri na ahlus-sunna a ƙasar Lubnan, kasancewar bismilla wani ɓangare daga aya ta 30 daga suratul namlim bakiɗayan musulmi sun ittifaƙi cewa ayar kur’ani ce,<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref>] amma game da kasancewarta a farkon kowacce sura shin ay ace mai cin gashin kanta to lallai cikin hakan akwai saɓani tsakanin musulmai,<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref> Alusi ɗaya daga cikin fitattun malaman tafsirin ahlus-sunna, cikin tafsirinsa Ruhul Ma’ani, ya ambaci mahanga guda goma<ref> Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref> ba’arinsu sune kamar haka: | A cewar Rashid Rida wanda ya rayu tsakanin shekaru 1282-1354 bayan hijira, daga malaman tafsiri na ahlus-sunna a ƙasar Lubnan, kasancewar bismilla wani ɓangare daga aya ta 30 daga suratul namlim bakiɗayan musulmi sun ittifaƙi cewa ayar kur’ani ce,<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref>] amma game da kasancewarta a farkon kowacce sura shin ay ace mai cin gashin kanta to lallai cikin hakan akwai saɓani tsakanin musulmai,<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi na 33.</ref> Alusi ɗaya daga cikin fitattun malaman tafsirin ahlus-sunna, cikin tafsirinsa Ruhul Ma’ani, ya ambaci mahanga guda goma<ref> Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref> ba’arinsu sune kamar haka: | ||
*Imamiyya: ba’arin sahabbai da tabi’ai, shafi’i da aksarin mabiyansa, wasu ba’arin ma’abota ƙira’a guda bakwai, Asim da kisa’i sun tafi kan cewa bismilla ay ace mai cin gashin kanta kuma wani ɓangare ce daga dukkanin surori in banda suratul tauba.<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi.33; Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref> | *Imamiyya: ba’arin sahabbai da tabi’ai, shafi’i da aksarin mabiyansa, wasu ba’arin ma’abota ƙira’a guda bakwai, Asim da kisa’i sun tafi kan cewa bismilla ay ace mai cin gashin kanta kuma wani ɓangare ce daga dukkanin surori in banda suratul tauba.<ref> Rashidreza, Tafsir al-Manar, 1990, juzu'i na 1, shafi.33; Alousi, Ruh al-Ma'ani, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 41.</ref> |