Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
|||
Layi 9: | Layi 9: | ||
Muhammad Jawad Mugniyya cikin tafsirin Al-Kashif ya ce “Bismillahir Ar-Rahmanir Ar-Rahim” bayan kalmar shahada guda biyu ta kasance taken musulmai, musulmai suna fara dukkanin ayyukansa da karatunsu bayan karanta bismilla<ref> Mughniyeh, al-Tafsir al-Kashif, Dar al-Anwar, juzu'i na 1, shafi na 24.</ref> a cewar Murtada Muɗahhari wannan jumla tana daga mafi muhimmancin taken muslunci, sannan don gudun mantuwa ya dace musulmai sun zana rubutunta kan allon zayyana kyawawan rubutu, su kafa a kan bangon gidajensu, sannan gabannin dukkanin ayyukansu su fara da karantata.<ref> Motahari, Panzdeh Guftar, 1389, shafi na 162-163.</ref> | Muhammad Jawad Mugniyya cikin tafsirin Al-Kashif ya ce “Bismillahir Ar-Rahmanir Ar-Rahim” bayan kalmar shahada guda biyu ta kasance taken musulmai, musulmai suna fara dukkanin ayyukansa da karatunsu bayan karanta bismilla<ref> Mughniyeh, al-Tafsir al-Kashif, Dar al-Anwar, juzu'i na 1, shafi na 24.</ref> a cewar Murtada Muɗahhari wannan jumla tana daga mafi muhimmancin taken muslunci, sannan don gudun mantuwa ya dace musulmai sun zana rubutunta kan allon zayyana kyawawan rubutu, su kafa a kan bangon gidajensu, sannan gabannin dukkanin ayyukansu su fara da karantata.<ref> Motahari, Panzdeh Guftar, 1389, shafi na 162-163.</ref> | ||
An ce daga abubuwan da suka bazu da yaɗuwa tsakanin musulman Iran shin c cewa domin neman albarka da neman tsari daga sharri da bala’o’I haƙiƙa suna rubuta wannan aya kan dutse ko tiles sannan su kafeta kan baƙin kofar gida<ref>موسوی آملی، [https://www.ensani.ir/fa/article/46398/سر-در-نوشته-های-قرآن «سر در نوشتههای قرآن»]، سایت پرتال علوم اسلامی.</ref> sakamakon yawan amfani da bismilla a farkon kowanne aiki wannan jumla | An ce daga abubuwan da suka bazu da yaɗuwa tsakanin musulman Iran shin c cewa domin neman albarka da neman tsari daga sharri da bala’o’I haƙiƙa suna rubuta wannan aya kan dutse ko tiles sannan su kafeta kan baƙin kofar gida<ref>موسوی آملی، [https://www.ensani.ir/fa/article/46398/سر-در-نوشته-های-قرآن «سر در نوشتههای قرآن»]، سایت پرتال علوم اسلامی.</ref> sakamakon yawan amfani da bismilla a farkon kowanne aiki wannan jumla wani lokaci a harshen farisanci maimakon amfani da fi’ilai misalin (Befarmayi) ko (Beshatabi) sai ayi amfani da ita.<ref> Moini, Amsal wa ta'abiri Kur'ani, 1394, shafi na 153-155.</ref> haka nan a farkon risala ko littafai kalmar (bismillahir rahmanir Rahim) ana rubuta da tarjamar farisanci (Bename khodawande bakhshande mehraban) ko kuma wata jumla kwatankwacin haka..<ref>[https://kalamesabz.com/ترتیب-پایان-نامه-نویسی/ «ترتیب پایان نامه نویسی»]، سایت کلام سبز.</ref> | ||
An ce a farkon annabta Annabi (S.A.W) ya kasance yana amfani da jumlar “Bismikallahumma” a farkon wasisƙunsa da makamantansu<ref> Qalqshandi, Sobh al-Ashi fi Sanaa al-Ansha, Dar al-Katb al-Alamiya, juzu'i na 1, shafi na 480.</ref>] har zuwa lokacin da ayar | An ce a farkon annabta Annabi (S.A.W) ya kasance yana amfani da jumlar “Bismikallahumma” a farkon wasisƙunsa da makamantansu<ref> Qalqshandi, Sobh al-Ashi fi Sanaa al-Ansha, Dar al-Katb al-Alamiya, juzu'i na 1, shafi na 480.</ref>] har zuwa lokacin da ayar | ||
<center>وَ قَالَ ارْكَبُوا فِيهَا بِسْمِ اللَّهِ مَجْرَاهَا وَ مُرْسَاهَا»<ref> سوره هود، آیه ۴۱.</ref></center> | <center>وَ قَالَ ارْكَبُوا فِيهَا بِسْمِ اللَّهِ مَجْرَاهَا وَ مُرْسَاهَا»<ref> سوره هود، آیه ۴۱.</ref></center> | ||
Layi 70: | Layi 70: | ||
Basmala cikin waƙa da adabi wani lokaci za ka samu ta zo a farko baitin waƙa.<ref> Misali, duba Nizami, Kullliat Divan Hakim Nizami Ganjaei, 1335, shafi na 9.</ref> wani lokacin kuma saƙon baitukan waƙar ya ƙunshi basmala daga nasiha fara kowanne aiki da sunan Allah cikin rera waƙen.<ref> Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref> | Basmala cikin waƙa da adabi wani lokaci za ka samu ta zo a farko baitin waƙa.<ref> Misali, duba Nizami, Kullliat Divan Hakim Nizami Ganjaei, 1335, shafi na 9.</ref> wani lokacin kuma saƙon baitukan waƙar ya ƙunshi basmala daga nasiha fara kowanne aiki da sunan Allah cikin rera waƙen.<ref> Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref> | ||
Basmala cikin adabin farisanci, cikin isɗilahi misalin”Murƙu bismil” da ma’anar kazar da aka yanke wuyanta da kuma “Murƙu basmal” kazar da bat agama mutuwa ba, haka nan “Basmal gahe” da ma’ana mahauta ko mayanka.<ref> Moini, Amsal wa ta'abir Kur'ani, 1394, shafi na 159; Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref> | Basmala cikin adabin farisanci, cikin isɗilahi misalin”Murƙu bismil” da ma’anar kazar da aka yanke wuyanta da kuma “Murƙu basmal” kazar da bat agama mutuwa ba, haka nan “Basmal gahe” da ma’ana mahauta ko mayanka.<ref> Moini, Amsal wa ta'abir Kur'ani, 1394, shafi na 159; Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref> | ||
==Bayanin kula== | ==Bayanin kula== | ||
{{Bayanin kula}} | {{Bayanin kula}} |