Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Bismillahi Ar-Rahmanir Ar-Rahim"

Layi 67: Layi 67:


==== Ayyukan Fasaha Cikin Rubutun Bismilla ====
==== Ayyukan Fasaha Cikin Rubutun Bismilla ====
Basmalataba cikin jumlar ayoyi da rubutunta ya jawo hankalin ma;abita fasahar kyawunta rubutu, a tsawon tarihi na samar nau’i daban-daban na rubutun basmala. [69] zanen rubutun basmala cikin fasaha tayel ana ƙirga cikin ɗaya daga fasahohin ƙayata zanen gine-gine a ƙasar Iran, akwia kufaifayin daban-daban daga hakan da ya haɗa da masallaci, bakin ƙofar gida da wuraren ibada da ma wurare masu tsarki da ake kafe zanenta. [70] Har ila yau, masu zane-zane na musulmi sun kirkiro ayyuka daban-daban na zane-zane.
Basmalataba cikin jumlar ayoyi da rubutunta ya jawo hankalin ma;abita fasahar kyawunta rubutu, a tsawon tarihi na samar nau’i daban-daban na rubutun basmala.<ref> Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref> zanen rubutun basmala cikin fasaha tayel ana ƙirga cikin ɗaya daga fasahohin ƙayata zanen gine-gine a ƙasar Iran, akwia kufaifayin daban-daban daga hakan da ya haɗa da masallaci, bakin ƙofar gida da wuraren ibada da ma wurare masu tsarki da ake kafe zanenta.<ref> Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref> Har ila yau, masu zane-zane na musulmi sun kirkiro ayyuka daban-daban na zane-zane.
Basmala cikin waƙa da adabi wani lokaci za ka samu ta zo a farko baitin waƙa. [71] wani lokacin kuma saƙon baitukan waƙar ya ƙunshi basmala daga nasiha fara kowanne aiki da sunan Allah cikin rera waƙen. [72]
Basmala cikin waƙa da adabi wani lokaci za ka samu ta zo a farko baitin waƙa.<ref> Misali, duba Nizami, Kullliat Divan Hakim Nizami Ganjaei, 1335, shafi na 9.</ref> wani lokacin kuma saƙon baitukan waƙar ya ƙunshi basmala daga nasiha fara kowanne aiki da sunan Allah cikin rera waƙen.<ref> Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref>
Basmala cikin adabin farisanci, cikin isɗilahi misalin”Murƙu bismil” da ma’anar kazar da aka yanke wuyanta da kuma “Murƙu basmal” kazar da bat agama mutuwa ba, haka nan “Basmal gahe” da ma’ana mahauta ko mayanka. [73].
Basmala cikin adabin farisanci, cikin isɗilahi misalin”Murƙu bismil” da ma’anar kazar da aka yanke wuyanta da kuma “Murƙu basmal” kazar da bat agama mutuwa ba, haka nan “Basmal gahe” da ma’ana mahauta ko mayanka.<ref> Moini, Amsal wa ta'abir Kur'ani, 1394, shafi na 159; Mati, "Tasmieh", shafi na 326.</ref>
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki