Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Ranar Ghadir"

4 bayitu sanyayyu ,  28 Afrilu
babu gajeren bayani
No edit summary
Layi 2: Layi 2:
'''Ranar Ghadir''' (Larabci: {{Arabic|عيد الغدير}}) dai shi ne ranar [[18 ga Zul-Hijja]] kuma yana ɗaya daga cikin manyan bukukuwan [[‘yan Shi’a]] , wanda ranar ne aka nada [[Imam Ali (A.S)]] a matsayin [[Halifa|magajin Annabi (S.A.W)]]. An ruwaito Hadisan [[Annabi (S.A.W)]] da [[Imamai (A.S)]] game da falalar wannan rana. Haka nan kuma a wannan rana an yi umarni da aiyuka kamar [[Azumi]], karanta [[ziyarar  Ghadir]] da ciyar da muminai 'Yan Shi'a na murnar wannan rana. Ana bada hutun ranar Ghadir  a hukumance a ƙasar [[Iran]], kuma al'ummar ƙasar na zuwa ziyara gidajen [[Sharifai]] a wannan rana.

==Labarin Abin da Ya Faru A Ranar==
==Labarin Abin da Ya Faru A Ranar==
Manzon Allah (S.A.W) ya tashi daga [[Madina]] zuwa Makka<ref>Tusi, Tahhib al-Ahkam, 1407 AH, juzu'i na 5, shafi na 474; Tabari, Tarikh al-Umm da al-Muluk, 1387H, juzu'i na 3, shafi na 148.</ref> a [[Zul-Qi'dah shekara ta 10 bayan hijiri kamari]] tare da dubban jama'a don yin [[aikin Hajji]],<ref>Raqhani, Sharh al-Zarqani, 1417 AH, juzu'i na 4, shafi na 141; Tari, “Wani Tunani Kan Tarihin Wafatin Annabi” shafi na 3.</ref> bayan kammala aikin Hajji sai ya ɗau hanyar garin Madina tare da Musulmi,suna  isa wani guri da ake kira [[Ghadir Khum]] a ranar [[18 ga Zul- Hijja]]<ref>Yaqoubi, Tarikh Al-Yaqoubi, Dar Sadir, juzu'i na 2, shafi na 112.</ref> [[Jibrilu]] ya sauka bisa umarnin [[Allah]] ga Annabi (S.A.W)kuma  ya umurci Manzon Allah (S.A.W) da ya gabatar da Ali (a.s) ga mutane a matsayin magajinsa.<ref>Ayazi, Tafsir Alqur'an Majeed, 1422H, shafi na 184; Ayashi, Tafsir Ayashi, Maktab ilmiyya islamiyya, juzu'i na 1, shafi na 332.</ref> dan haka yatara mahajjata kuma ya gabatar da Ali (a.s) a matsayin magajinsa ɗin.<ref>Ibn Athir, usdul Ghabah, 1409 AH, juzu'i na 3, shafi na 605; Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, Juzu'i na 1, shafi na 295; Belazari,</ref>
Manzon Allah (S.A.W) ya tashi daga [[Madina]] zuwa Makka<ref>Tusi, Tahhib al-Ahkam, 1407 AH, juzu'i na 5, shafi na 474; Tabari, Tarikh al-Umm da al-Muluk, 1387H, juzu'i na 3, shafi na 148.</ref> a [[Zul-Qi'dah shekara ta 10 bayan hijiri kamari]] tare da dubban jama'a don yin [[aikin Hajji]],<ref>Raqhani, Sharh al-Zarqani, 1417 AH, juzu'i na 4, shafi na 141; Tari, “Wani Tunani Kan Tarihin Wafatin Annabi” shafi na 3.</ref> bayan kammala aikin Hajji sai ya ɗau hanyar garin Madina tare da [[Musulmi]],suna  isa wani guri da ake kira [[Ghadir Khum]] a ranar [[18 ga Zul- Hijja]]<ref>Yaqoubi, Tarikh Al-Yaqoubi, Dar Sadir, juzu'i na 2, shafi na 112.</ref> [[Jibrilu]] ya sauka bisa umarnin [[Allah]] ga Annabi (S.A.W)kuma  ya umurci Manzon Allah (S.A.W) da ya gabatar da Ali (a.s) ga mutane a matsayin magajinsa.<ref>Ayazi, Tafsir Alqur'an Majeed, 1422H, shafi na 184; Ayashi, Tafsir Ayashi, Maktab ilmiyya islamiyya, juzu'i na 1, shafi na 332.</ref> dan haka yatara mahajjata kuma ya gabatar da Ali (a.s) a matsayin magajinsa ɗin.<ref>Ibn Athir, usdul Ghabah, 1409 AH, juzu'i na 3, shafi na 605; Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, Juzu'i na 1, shafi na 295; Belazari,</ref>

===Falalar Ranar Ghadir===
===Falalar Ranar Ghadir===
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki