Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
No edit summary |
||
Layi 2: | Layi 2: | ||
[[File:رساله عملیه.jpg|thumb|Risala Ilmiyya]] | [[File:رساله عملیه.jpg|thumb|Risala Ilmiyya]] | ||
'''Luwadi''' (Larabci: {{Arabic|اللواط}}) shi ne Saduwar jinsi tsakanin Maza guda biyu, Luwadi tana daga Manya-manyan Zunubai, ya zo a Hadisai cewa Luwadi tafi Zina Muni, Malaman Fikihu, kan asasin Riwayoyi cewa Idan ta tabbata cewa Kan Kaciyar Dayansu ya nutse cikin Duburar dayansu to za ai musu Ukuba ta Hanyar Kisa, amma idan ya zama Kan Kaciyar dayansu bata shiga cikin Duburar dayansu ba za a yiwa Kowannensu Bulala 100. | '''Luwadi''' (Larabci: {{Arabic|اللواط}}) shi ne Saduwar jinsi tsakanin Maza guda biyu, Luwadi tana daga Manya-manyan Zunubai, ya zo a Hadisai cewa Luwadi tafi [[Zina|Zina]] Muni, Malaman Fikihu, kan asasin Riwayoyi cewa Idan ta tabbata cewa Kan Kaciyar Dayansu ya nutse cikin Duburar dayansu to za ai musu Ukuba ta Hanyar Kisa, amma idan ya zama Kan Kaciyar dayansu bata shiga cikin Duburar dayansu ba za a yiwa Kowannensu Bulala 100. | ||
Kan asasin Abin da ya zo cikin Hadisan Imamai, daga cikin Illolin Luwadi akwai hana Hayayyafa da kuma haifar yaduwar Barna cikin Gudanarwa da Tsarin Duniya, haka zalika cikin Sauran Addinan Ibrahimiyya da Mazhabobin Muslunci suma suna ganin Muni da Haramcin aikata Luwadi | Kan asasin Abin da ya zo cikin Hadisan Imamai, daga cikin Illolin Luwadi akwai hana Hayayyafa da kuma haifar yaduwar Barna cikin Gudanarwa da Tsarin Duniya, haka zalika cikin Sauran Addinan Ibrahimiyya da Mazhabobin Muslunci suma suna ganin Muni da Haramcin aikata Luwadi | ||
== Luwadi Zunubi ne da ya fi na Zina Girma == | == Luwadi Zunubi ne da ya fi na Zina Girma == | ||
Luwadi tana daga Mafi Girma cikin Manya-manyan Zunubai <ref>Allameh Hilli, Tahrir al-Ahkam al-Sharia, Al-Bait Institute (A.S.), Mujalladi na 2, shafi na 224</ref> cikin wani Hadisi daga Imam Sadiƙ (A.S) ya bayyana girmamar Lefin aikata Luwadi fiye da aikata Zina <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 5; shafi na 543.</ref> kan asasin wata riwaya daga Annabin Muslunci (S.A.W) Mai aikata Luwadi yana kasancewa cikin Fushin Allah da La’anarsa. <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 5; shafi na 544.</ref> | Luwadi tana daga Mafi Girma cikin Manya-manyan Zunubai <ref>Allameh Hilli, Tahrir al-Ahkam al-Sharia, Al-Bait Institute (A.S.), Mujalladi na 2, shafi na 224</ref> cikin wani Hadisi daga Imam Sadiƙ (A.S) ya bayyana girmamar Lefin aikata Luwadi fiye da aikata [[Zina]] <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 5; shafi na 543.</ref> kan asasin wata riwaya daga Annabin Muslunci (S.A.W) Mai aikata Luwadi yana kasancewa cikin Fushin Allah da La’anarsa. <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 5; shafi na 544.</ref> | ||
Cikin Alkur’ani an ambaci Luwadi da unwanin Munkari, Kazanta, Alfasha, bayyanannen [[Zunubi]] <ref>Suratul Ankabut, aya ta 28 da ta 29; Suratul A'araf, aya ta 80.</ref> an zargi Mutanen Annabi Ludu (A.S) a lokuta da dama sakamakon wannan kazamin aiki <ref>Faqihi, Tarbiyyat Jinsi, 2007, shafi na 311.</ref> kuma shine ya zama dalilin Azabarsu da halakasu <ref>Faiz al-Islam, Tarjameh wa tafsir Al-kur’anil Al-Kareem, 1378, juzu’i na 2, shafi na 443.</ref> | Cikin Alkur’ani an ambaci Luwadi da unwanin Munkari, Kazanta, Alfasha, bayyanannen [[Zunubi]] <ref>Suratul Ankabut, aya ta 28 da ta 29; Suratul A'araf, aya ta 80.</ref> an zargi Mutanen Annabi Ludu (A.S) a lokuta da dama sakamakon wannan kazamin aiki <ref>Faqihi, Tarbiyyat Jinsi, 2007, shafi na 311.</ref> kuma shine ya zama dalilin Azabarsu da halakasu <ref>Faiz al-Islam, Tarjameh wa tafsir Al-kur’anil Al-Kareem, 1378, juzu’i na 2, shafi na 443.</ref> | ||