Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Luwaɗi"

4 bayitu sanyayyu ,  25 Afrilu
babu gajeren bayani
No edit summary
Layi 7: Layi 7:
== Luwadi Zunubi ne da ya fi na Zina Girma ==
== Luwadi Zunubi ne da ya fi na Zina Girma ==
Luwadi tana daga Mafi Girma cikin Manya-manyan Zunubai <ref>Allameh Hilli, Tahrir al-Ahkam al-Sharia, Al-Bait Institute (A.S.), Mujalladi na 2, shafi na 224</ref> cikin wani Hadisi daga Imam Sadiƙ (A.S) ya bayyana girmamar Lefin aikata Luwadi fiye da aikata Zina <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 5; shafi na 543.</ref> kan asasin wata riwaya daga Annabin Muslunci (S.A.W) Mai aikata Luwadi yana kasancewa cikin Fushin Allah da La’anarsa. <ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 5; shafi na 544.</ref>

Cikin Alkur’ani an ambaci Luwadi da unwanin Munkari, Kazanta, Alfasha, bayyanannen Zunubi <ref>Suratul Ankabut, aya ta 28 da ta 29; Suratul A'araf, aya ta 80.</ref>  an zargi Mutanen Annabi Ludu (A.S) a lokuta da dama sakamakon wannan kazamin aiki <ref>Faqihi, Tarbiyyat Jinsi, 2007, shafi na 311.</ref> kuma shine ya zama dalilin Azabarsu da halakasu <ref>Faiz al-Islam, Tarjameh wa tafsir Al-kur’anil Al-Kareem, 1378, juzu’i na 2, shafi na 443.</ref>  
Cikin Alkur’ani an ambaci Luwadi da unwanin Munkari, Kazanta, Alfasha, bayyanannen [[Zunubi]] <ref>Suratul Ankabut, aya ta 28 da ta 29; Suratul A'araf, aya ta 80.</ref>  an zargi Mutanen Annabi Ludu (A.S) a lokuta da dama sakamakon wannan kazamin aiki <ref>Faqihi, Tarbiyyat Jinsi, 2007, shafi na 311.</ref> kuma shine ya zama dalilin Azabarsu da halakasu <ref>Faiz al-Islam, Tarjameh wa tafsir Al-kur’anil Al-Kareem, 1378, juzu’i na 2, shafi na 443.</ref>  

=== Sanin Mafhumi ===
=== Sanin Mafhumi ===
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki