Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabi Ibrahim (A.S)"

babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 1: Layi 1:
 
[[File:مینیاتور پرتاب کردن ابراهیم(ع) در آتش.jpg|thumb|Ibrahim ]]
'''Hazrat Ibrahim''' (arabic: {{Arabic|النبي إبراهيم عليه السلام}}) wanda ya fi shahara da sunan Ibrahim Khalil, shi ne na biyu cikin jerin Annabawa Ulul Azmi, an aiko Ibrahim da Annabta a yankin da yake tsakanin ƙoramu guda biyu (ƙoramar Furat Da ƙoramar Dajla) da suke ƙasar Iraƙ, Annabi Ibrahim (A.S) ya kira Namarudu wanda ya kasance Sarkin wannan gari tare da mutanensa zuwa Tauhidi, babu waɗanda suka amsa kirasa sai ƴan tsiraru, sakamakon ɗebe tsammani da sa rai daga yin imanin sauran mutanen garin sai Annabi Ibrahim (A.S) ya yi hijira zuwa ƙasar Palasɗinu.  

Kan asasin abin da ya zo daga ayoyin Alkur’ani, haƙiƙa mutanen zamanin Annabi Ibrahim (A.S) sun kasance Masu bautar Gumaka, sakamakon Annabi Ibrahim (A.S) ya kakkarya musu Gumakan da suke bautawa sai suka yanke shawarar jefa shi cikin wuta, sai dai kuma cewa wutar da suka jefa shi ta yi sanyi saboda Allah ya umarceta da ta yi sanyi ga Ibrahim, cikin ikon Allah Hazrat Ibrahim (A.S) ya fito daga cikin wannan wuta lafiya ƙalau ba tare da ta ƙona shi ba.

Layi 11: Layi 11:

=== Kabarin Annabi Ibrahim Yana Garin Khalil Cikin ƙasar Palasɗinu ===

[[File:مزار حضرت ابراهیم - فلسطین.jpg|thumb|Wurin ziyartar Annabi Ibrahim (a.s) a garin Khalil palasɗin]]
Haƙiƙa Annabi Ibrahim (A.S) ya rayu shekaru 179-200 sannan ya rasu a garin Hebron wanda yake ƙasar Palasɗinu. <ref>Tabari, Tarikh Al-umam wa Al-Maluk, 1967, juzu'i na 1, shafi na 312; Ibn Kathir, al-Bedaya wa Al-Nehaya, juzu'i na 1, shafi na 174.</ref>

Automoderated users, confirmed, movedable
6,969

gyararraki