Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabi Ibrahim (A.S)"
babu gajeren bayani
No edit summary |
|||
Layi 1: | Layi 1: | ||
'''Hazrat Ibrahim''' wanda ya fi shahara da sunan Ibrahim Khalil, shi ne na biyu cikin jerin Annabawa Ulul Azmi, an aiko Ibrahim da Annabta a yankin da yake tsakanin ƙoramu guda biyu (ƙoramar Furat Da ƙoramar Dajla) da suke ƙasar Iraƙ, Annabi Ibrahim (A.S) ya kira Namarudu wanda ya kasance Sarkin wannan gari tare da mutanensa zuwa Tauhidi, babu waɗanda suka amsa kirasa sai ƴan tsiraru, sakamakon ɗebe tsammani da sa rai daga yin imanin sauran mutanen garin sai Annabi Ibrahim (A.S) ya yi hijira zuwa ƙasar Palasɗinu. | |||
'''Hazrat Ibrahim''' (arabic: {{Arabic|النبي إبراهيم عليه السلام}}) wanda ya fi shahara da sunan Ibrahim Khalil, shi ne na biyu cikin jerin Annabawa Ulul Azmi, an aiko Ibrahim da Annabta a yankin da yake tsakanin ƙoramu guda biyu (ƙoramar Furat Da ƙoramar Dajla) da suke ƙasar Iraƙ, Annabi Ibrahim (A.S) ya kira Namarudu wanda ya kasance Sarkin wannan gari tare da mutanensa zuwa Tauhidi, babu waɗanda suka amsa kirasa sai ƴan tsiraru, sakamakon ɗebe tsammani da sa rai daga yin imanin sauran mutanen garin sai Annabi Ibrahim (A.S) ya yi hijira zuwa ƙasar Palasɗinu. | |||
Kan asasin abin da ya zo daga ayoyin Alkur’ani, haƙiƙa mutanen zamanin Annabi Ibrahim (A.S) sun kasance Masu bautar Gumaka, sakamakon Annabi Ibrahim (A.S) ya kakkarya musu Gumakan da suke bautawa sai suka yanke shawarar jefa shi cikin wuta, sai dai kuma cewa wutar da suka jefa shi ta yi sanyi saboda Allah ya umarceta da ta yi sanyi ga Ibrahim, cikin ikon Allah Hazrat Ibrahim (A.S) ya fito daga cikin wannan wuta lafiya ƙalau ba tare da ta ƙona shi ba. | Kan asasin abin da ya zo daga ayoyin Alkur’ani, haƙiƙa mutanen zamanin Annabi Ibrahim (A.S) sun kasance Masu bautar Gumaka, sakamakon Annabi Ibrahim (A.S) ya kakkarya musu Gumakan da suke bautawa sai suka yanke shawarar jefa shi cikin wuta, sai dai kuma cewa wutar da suka jefa shi ta yi sanyi saboda Allah ya umarceta da ta yi sanyi ga Ibrahim, cikin ikon Allah Hazrat Ibrahim (A.S) ya fito daga cikin wannan wuta lafiya ƙalau ba tare da ta ƙona shi ba. | ||
Isma’il (A.S) da Is’haƙ (A.S) sun kasance ƴaƴan Hazrat Ibrahim (A.S) kuma magadansa, nasabar ƙabilar Banu Isra’ila waɗanda aka aiko Annabawa da yawa cikinsu ta kasance daga ƴaƴan Annabi Ibrahim (A.S) haka kuma Maryam Mahaifiyar Hazrat Isa (A.S) ta kasance cikin Jikokin Hazrat Ibrahim (A.S) ta hanyar wasiɗar Is’haƙ (A.S) sannan Annabin Muslunci shima nasabarsa tana danganewa zuwa ga Hazrat Ibrahim (A.S) ta hanyar wasiɗar Hazrat Isma’il (A.S) | Isma’il (A.S) da Is’haƙ (A.S) sun kasance ƴaƴan Hazrat Ibrahim (A.S) kuma magadansa, nasabar ƙabilar Banu Isra’ila waɗanda aka aiko Annabawa da yawa cikinsu ta kasance daga ƴaƴan Annabi Ibrahim (A.S) haka kuma Maryam Mahaifiyar Hazrat Isa (A.S) ta kasance cikin Jikokin Hazrat Ibrahim (A.S) ta hanyar wasiɗar Is’haƙ (A.S) sannan Annabin Muslunci shima nasabarsa tana danganewa zuwa ga Hazrat Ibrahim (A.S) ta hanyar wasiɗar Hazrat Isma’il (A.S) |