Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Mafarki Na Gaskiya"

2,784 bayitu sanyayyu ,  12 Disamba 2023
babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 5: Layi 5:


== Sanin Mafhumi Da Muhimmanci ==
== Sanin Mafhumi Da Muhimmanci ==
Ru’uya Sadiƙa (mafarkin gaskiya), suna ne na mafarkin da ya dace da abin da yake a waje. 1 cikin riwaya an kirayi shi Ru’uya Sadiƙa da sunan (Ru’uya Hasana) 2 da (Ru’uya Saliha) 3 Malaman falsafa da Arifai na Musulmai suna ganin Ru’uya Sadiƙa wani nau’i ne na kashafi da shuhudi da yake bayyana da surar mafarki a cikin bacci. 4
Ru’uya Sadiƙa (mafarkin gaskiya), suna ne na mafarkin da ya dace da abin da yake a waje. <ref>Jam'i az  Muhaqqiqani Farhang Ulumi, 1394, shafi na 573; Makarem Shirazi wa digaran, Payam Qur'an, 1368, juzu'i na 1, shafi na 278.</ref> cikin riwaya an kirayi shi Ru’uya Sadiƙa da sunan (Ru’uya Hasana) <ref>Misali, duba Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu’i na 8, shafi.90-91; Sheikh Sadouq, Man La Yahzara Al-Faqih, 1413 AH, Mujalladi na 1, shafi na 134-133; Ibn Fahad Hilli, Uddatul Al-Da’i, 1407H, shafi na 278.</ref> da (Ru’uya Saliha) <ref>Misali, duba Ibn Abi Jumhur, Awali al-Le'ali, 1405 AH, Mujalladi na 1, shafi na 162; Ibn Fahd Hilli, Uddatul Al-Da’i, 1407H, shafi na 278; Bahrani, Al-Burhan, 1374, shafi na 41.</ref> Malaman falsafa da Arifai na Musulmai suna ganin Ru’uya Sadiƙa wani nau’i ne na kashafi da shuhudi da yake bayyana da surar mafarki a cikin bacci. <ref>Sajjadi, Farhang  Ulum Islami, 1373, juzu'i na 2, shafi na 928.</ref>
Cikin litattafan riwaya na Shi’a 5 da Ahlus-sunna Magana dangane da Ru’uya Sadiƙa ta zo an bayyana shi matsayin busharar Allah ga Muminai, 7 kuma ana ƙidaya shi ɗaya daga sassan Annabta. 8
Cikin litattafan riwaya na Shi’a <ref>Misali, duba Ibn Shahr Ashub, Manaqib, 1379, juzu’i na 2, shafi:356; Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, Mujalladi na 8, shafi na 90-91; Sheikh Sadouq, Man La Yahzara Al-Faqih, 1413 AH, Mujalladi na 1, shafi na 134-133; Sheikh Sadouq, Man La Yahzara al-Faqih, 1413 AH, Mujalladi na 2, shafi na 584; Ibn Fahd Hali, Kit al-Da'i, 1407H, shafi na 278; Ibn Abi Jumhur, Awali al-Le'ali, 1405 AH, juzu'i na 1, shafi na 162; Ibn Fahd Hali, Kit al-Da’i, 1407H, shafi na 278; Bahrani, Al-Burhan, 1374, juzu'i na 3, shafi na 41.</ref> da Ahlus-sunna <ref>Misali, duba Motaghi Hindi, Kanzal-Amal, 1409 AH, shafi na 362-372.</ref> Magana dangane da Ru’uya Sadiƙa ta zo an bayyana shi matsayin busharar Allah ga Muminai, <ref>Majlesi, Bihar Al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 48, shafi na 192.</ref> kuma ana ƙidaya shi ɗaya daga sassan Annabta. <ref>Duba Ibn Fahad Hilli, Uddatul Al-Da’i, 1407H, shafi na 277; Sheikh Sadouq, Man La Yahzara al-Faqih, 1413 AH, Mujalladi na 2, shafi na 584.</ref>
Haka kuma cikin rubuce-rubucen falsafa da irfani na Musulmai, an yi bahasi kan mafarkin gaskiya kusa da bahasin mukashafa da wahayi an yi munaƙasha kan menene haƙiƙaninsa da illolinsa, 9 Allama Majlisi shima cikin Biharul Al-Anwar ya yi Magana filla-filla kan wannan mas’ala, sannan ya yi suka kan ra’ayin Falasifa dangane da Ru’uya Sadiƙa. 10
Haka kuma cikin rubuce-rubucen falsafa da irfani na Musulmai, an yi bahasi kan mafarkin gaskiya kusa da bahasin mukashafa da wahayi an yi munaƙasha kan menene haƙiƙaninsa da illolinsa, <ref>Misali, duba Ibn Sina, Al-Mabda wa Al-Ma’ad, 1363, shafi na 117-119; Mulla Sadra, Al-Mabda wa Al-Ma'ad, 1354, shafi na 467-469.</ref> Allama Majlisi shima cikin Biharul Al-Anwar ya yi Magana filla-filla kan wannan mas’ala, sannan ya yi suka kan ra’ayin Falasifa dangane da Ru’uya Sadiƙa. <ref>Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 58, shafi na 195-219.</ref>
Mafarkin gaskiya yana daga ɓoyayyu abubuwa, ko kuma bada labarin abubuwan da za su faru a gaba, Malamai suna ganinsa matsayin dalili kan samuwar ruhu. 11
Mafarkin gaskiya yana daga ɓoyayyu abubuwa, ko kuma bada labarin abubuwan da za su faru a gaba, Malamai suna ganinsa matsayin dalili kan samuwar ruhu. <ref>Mohseni, Ruhu Az nazare Akle wa ilmi Ruhi jadid, 1376, shafi na 10.</ref>


=== Adgasu Ahlam (Yaye-yayen Mafarki) ===
=== Adgasu Ahlam (Yaye-yayen Mafarki) ===
Digsu a harshen Larabci yana nufin ƙulla daga tarin ƙaya da sarƙaƙiya, 12 idan cikin Alkur’ani cikin surori biyu suratul Yusuf aya ta 44 da suratul Anbiya aya ta 5 an kamanta mafarki mai ban tsoro da yaye-yayen ƙaya da sarƙaƙiya, 12 idan ya zamana cikin ayoyi biyu daga Alkur’ani suratul Yusuf aya ta 44 da suratul Anbiya aya ta biyar an kwatanta mafarki mai ban tsoro da yaye-yayen ƙaya da sarƙaƙiya  a cewar Sayyid Muhammad Husaini ɗabaɗaba’i Malamin tafsiri da falsafa, haka ta faru duba da cewa wasu ba’arin Mafarkai suna zuwa da  sura daban-daban masu tsoratarwa, kowanne ɗaya daga cikinsu yana da tasa fassara da tawaili mai cin gashin kansa, saboda ɗaiɗaikun ba a bayyane suke ba sun cuɗaya da juna saboda gano fassararsu abu ne mai matuƙar wahala. 13
Digsu a harshen Larabci yana nufin ƙulla daga tarin ƙaya da sarƙaƙiya, 12 idan cikin Alkur’ani cikin surori biyu suratul Yusuf aya ta 44 da suratul Anbiya aya ta 5 an kamanta mafarki mai ban tsoro da yaye-yayen ƙaya da sarƙaƙiya, <ref>Rajeb Esfahani, Al-Mufardat fi Gharib al-Qur'an, 2003, juzu'i na 2, shafi na 459</ref> idan ya zamana cikin ayoyi biyu daga Alkur’ani suratul Yusuf aya ta 44 da suratul Anbiya aya ta biyar an kwatanta mafarki mai ban tsoro da yaye-yayen ƙaya da sarƙaƙiya  a cewar Sayyid Muhammad Husaini ɗabaɗaba’i Malamin tafsiri da falsafa, haka ta faru duba da cewa wasu ba’arin Mafarkai suna zuwa da  sura daban-daban masu tsoratarwa, kowanne ɗaya daga cikinsu yana da tasa fassara da tawaili mai cin gashin kansa, saboda ɗaiɗaikun ba a bayyane suke ba sun cuɗaya da juna saboda gano fassararsu abu ne mai matuƙar wahala. <ref>Tabatabai, Al-Mizan, 1374, juzu'i na 11, shafi na 255</ref>


==== Su Wanene Suke Ganin Mafarki Na Gaskiya? ====
==== Su Wanene Suke Ganin Mafarki Na Gaskiya? ====
A cewar Muhammad Baƙir Majlisi a cikin Biharul Al-Anwar, sune Annabawa, Imamai da Muminai, a imaninsa bakiɗayan Mafarki Annabawa mafarki ne na gaskiya, wannan mafarki na su a haƙiƙa wani nau’i ne daga wahayi, Majlisi ya tafi kan cewa Imamai suma suna ganin ru’uya sadiƙa duk ba a iya kiran mafarkinsu da wahayi, amma yana cikin hukuncin wahayi, 14 haka kuma cikin naƙalin wasu hadisai daga Annabi (S.A.W) ya zo cewa bayan Annabi bakiɗayan juz’an Annabta sun tafi in banda ru’uya sadiƙa. 15
A cewar Muhammad Baƙir Majlisi a cikin Biharul Al-Anwar, sune Annabawa, Imamai da Muminai, a imaninsa bakiɗayan Mafarki Annabawa mafarki ne na gaskiya, wannan mafarki na su a haƙiƙa wani nau’i ne daga wahayi, Majlisi ya tafi kan cewa Imamai suma suna ganin ru’uya sadiƙa duk ba a iya kiran mafarkinsu da wahayi, amma yana cikin hukuncin wahayi, <ref>Duba Majlisi, Bihar Al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 58, shafi na 210.</ref> haka kuma cikin naƙalin wasu hadisai daga Annabi (S.A.W) ya zo cewa bayan Annabi bakiɗayan juz’an Annabta sun tafi in banda ru’uya sadiƙa. <ref>Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 58, shafi na 192.</ref>
Majlisi tare da jingina da wasu riwayoyi ya yi imani kan Muminai ma suna ganin mafarkin gaskiya , 16 cikin ba’arin tafsirai na riwaya na Shi’a da Ahlus-sunna ƙarshen ayar
Majlisi tare da jingina da wasu riwayoyi ya yi imani kan Muminai ma suna ganin mafarkin gaskiya, <ref>Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403H, juzu'i na 58, shafi na 190-192.</ref> cikin ba’arin tafsirai na riwaya na Shi’a da Ahlus-sunna ƙarshen ayar
<center>«لَهُمُ الْبُشْرى‏ فِي الْحَياةِ الدُّنْيا وَ فِي الْآخِرَةِ»</center>
<center>«لَهُمُ الْبُشْرى‏ فِي الْحَياةِ الدُّنْيا وَ فِي الْآخِرَةِ»</center>
Suna da bushara cikin rayuwar duniya da rayuwar lahira, 17 ya zo cewa abin da ake nufi daga busharar Muminai shi ne dai ru’uya saliha da suke gani a bacci. 18
Suna da bushara cikin rayuwar duniya da rayuwar lahira, <ref>Suratul Yunus, aya ta 64.</ref> ya zo cewa abin da ake nufi daga busharar Muminai shi ne dai ru’uya saliha da suke gani a bacci. <ref>Bahrani, Al-Burhan, 1374, juzu'i na 3, shafi.41; Siyuti, Al-Durrul al-Manthor, 1404 AH, juzu'i na 3, shafi na 311.</ref>


Bambancinta Da Wahayi
==== Bambancinta Da Wahayi ====
A imanin Muhiyid-dini Arabi ru’uya sadiƙa ba ta da wani bambanci da wahayi, dukkaninsu suna fitowa ne daga tushe ɗaya kaɗai suna da ɗan bambanci cikin kasancewar wahayi ido buɗe amma shi kuma ru’uya sadiƙa cikin duniyar mafarki a cikin bacci  
A imanin Muhiyid-dini Arabi ru’uya sadiƙa ba ta da wani bambanci da wahayi, dukkaninsu suna fitowa ne daga tushe ɗaya kaɗai suna da ɗan bambanci cikin kasancewar wahayi ido buɗe amma shi kuma ru’uya sadiƙa cikin duniyar mafarki a cikin bacci  


<center>.(فإن الرؤيا الصادقة والوحي كلاهما من واد واحد لا تباين بينهما إلا بالنوم واليقظة)</center>
<center>.(فإن الرؤيا الصادقة والوحي كلاهما من واد واحد لا تباين بينهما إلا بالنوم واليقظة)</center>
Lallai ru’uya sadiƙa da wahayi dukkaninsu daga tushe ɗaya suka fito babu bambanci tsakaninsu face ɗaya ido buɗe ɗaya kuma cikin bacci. 19 misalin mafarkin Annabi (S.A.W) game da Hudaibiyya wanda ya ginu kan nuna cewa za su shiga Masallacin Harami tun kafin fatahu Makka, da wannan ru’uya sadiƙa ta kasance yanki daga juz’an Annabta guda 46, kaɗai wanda zai iya karɓar wahayi shi ne wanda yake da ƙarfaffar nafsu da zai samu sadarwa da Alamul Mujarradat, wannan ƙarfin nafsu shi ne ya zama sababin Karamomi da mujizozi da abubuwa da suka shallake tunani. 20
Lallai ru’uya sadiƙa da wahayi dukkaninsu daga tushe ɗaya suka fito babu bambanci tsakaninsu face ɗaya ido buɗe ɗaya kuma cikin bacci. <ref>Ibn al-Arabi, Tafsir Ibn Al-Arabi, 1422H, juzu'i na 1, shafi na 229.</ref> misalin mafarkin Annabi (S.A.W) game da Hudaibiyya wanda ya ginu kan nuna cewa za su shiga Masallacin Harami tun kafin fatahu Makka, da wannan ru’uya sadiƙa ta kasance yanki daga juz’an Annabta guda 46, kaɗai wanda zai iya karɓar wahayi shi ne wanda yake da ƙarfaffar nafsu da zai samu sadarwa da Alamul Mujarradat, wannan ƙarfin nafsu shi ne ya zama sababin Karamomi da mujizozi da abubuwa da suka shallake tunani. <ref>Ibn al-Arabi, Tafsir Ibn Al-Arabi, 1422H, juzu'i na 1, shafi na 229.</ref>


==== Ru’uya Sadiƙa A Cikin Alkur’ani ====
==== Ru’uya Sadiƙa A Cikin Alkur’ani ====
Layi 32: Layi 32:
*mafarkin Annabi Yusuf (A.S) lokacin da yake yaro ya yi mafarkin Taurari goma sha ɗaya tare da Rana da Wata suna yi masa sujjada, suratul Yusuf aya ta 4, bisa ayoyin Alkur’ani, bayan shuɗewar shekaru lokacin da Yusuf ya zama Azizu Misra sannan ƴan’uwansa goma sha ɗaya tare da mahaifinsa da matarsa suka girmama shi sai wannan mafarki ya tabbata, suratul Yusuf aya ta 100.
*mafarkin Annabi Yusuf (A.S) lokacin da yake yaro ya yi mafarkin Taurari goma sha ɗaya tare da Rana da Wata suna yi masa sujjada, suratul Yusuf aya ta 4, bisa ayoyin Alkur’ani, bayan shuɗewar shekaru lokacin da Yusuf ya zama Azizu Misra sannan ƴan’uwansa goma sha ɗaya tare da mahaifinsa da matarsa suka girmama shi sai wannan mafarki ya tabbata, suratul Yusuf aya ta 100.
*mafarkai guda biyu da abokan zaman Kurkuku tare da shi suka gani, ɗayansu ya yi mafarki yana shirya giyar Inibi, ɗayan kuma ya yi mafarki yana ɗauke da gurasa a kansa tsuntsaye suna cin wannan gurasa, suratul Yusuf aya ta 41. Kan asasin aya ta 41 daga wannan sura an fassara waɗannan mafarkai biyu kamar haka: na farkonsu za sake shi daga Kurkuku kuma zai zama mai shayar da Sarki giya, na biyunsu kuma za a soke shi a saman saƙandami, tsuntsaye za sauka kansa su dinga cin ƙwaƙwalwarsa.
*mafarkai guda biyu da abokan zaman Kurkuku tare da shi suka gani, ɗayansu ya yi mafarki yana shirya giyar Inibi, ɗayan kuma ya yi mafarki yana ɗauke da gurasa a kansa tsuntsaye suna cin wannan gurasa, suratul Yusuf aya ta 41. Kan asasin aya ta 41 daga wannan sura an fassara waɗannan mafarkai biyu kamar haka: na farkonsu za sake shi daga Kurkuku kuma zai zama mai shayar da Sarki giya, na biyunsu kuma za a soke shi a saman saƙandami, tsuntsaye za sauka kansa su dinga cin ƙwaƙwalwarsa.
*mafarkin Sarkin Misra wanda cikinsa ya ga ramammun Shanu guda bakwai suna cinye ƙosassun Shanu guda bakwai, da korayen zangarniya guda bakwai, da kuma wasu busassu guda bakwai, suratul Yusuf aya ta 43, kan asasin aya ta 46 da 47 daga wannan sura, Yusuf ya fassara wannan mafarki da cewa za a fuskanci shekaru bakwai masu albarka mamakon ruwan sama akai akai, bayansu kuma wasu shekaru bakwai za su zo cikin fari da rashin ruwan sama, 21
*mafarkin Sarkin Misra wanda cikinsa ya ga ramammun Shanu guda bakwai suna cinye ƙosassun Shanu guda bakwai, da korayen zangarniya guda bakwai, da kuma wasu busassu guda bakwai, suratul Yusuf aya ta 43, kan asasin aya ta 46 da 47 daga wannan sura, Yusuf ya fassara wannan mafarki da cewa za a fuskanci shekaru bakwai masu albarka mamakon ruwan sama akai akai, bayansu kuma wasu shekaru bakwai za su zo cikin fari da rashin ruwan sama. <ref>Makarem Shirazi wa Digaran, Payam Qur'an, 1368, juzu'i na 1, shafi na 278-287.</ref>
    
    
==== Rabe-rabe ====
==== Rabe-rabe ====
Layi 38: Layi 38:
*mafarki wanda yake ba ya buƙatar fassara da tawili, misalin mafarkin Hazrat Ibrahim (A.S) yana yanka ɗansa Isma’il (A.S).
*mafarki wanda yake ba ya buƙatar fassara da tawili, misalin mafarkin Hazrat Ibrahim (A.S) yana yanka ɗansa Isma’il (A.S).
*mafarki wanda wani ɓangarensa yake buƙatar fassara ɗayan ɓangaren kuma baya buƙata, misalin mafarkin Hazrat Yusuf (A.S) wanda ya ga Rana da Wata da Taurari, wannan ɓanbaren yana buƙatar fassara, amma sujjada da take cikin mafarkin bata da wata fassara da ta wuce sujjada.
*mafarki wanda wani ɓangarensa yake buƙatar fassara ɗayan ɓangaren kuma baya buƙata, misalin mafarkin Hazrat Yusuf (A.S) wanda ya ga Rana da Wata da Taurari, wannan ɓanbaren yana buƙatar fassara, amma sujjada da take cikin mafarkin bata da wata fassara da ta wuce sujjada.
*mafarki da yake buƙatar kammlalliyar fassara; misalin mafarkin Sarkin Misra a zamanin Annabi Yusuf (A.S) 22
*mafarki da yake buƙatar kammlalliyar fassara; misalin mafarkin Sarkin Misra a zamanin Annabi Yusuf (A.S) <ref>Al-Thanavi, Kashaf Isxilahat Al-Funun wa Ulum, 1996, juzu'i na 1, shafi na 886.</ref>


==== Sabbuba da Shingayen Ru’uya Sadiƙa ====
==== Sabbuba da Shingayen Ru’uya Sadiƙa ====
Cikin litattafan Muslunci an yi Magana dangane da sabubba da shingayen ru’uya sadiƙa, Mulla Sadra, ya bayyana cewa tsaftatar zuciya, barranta daga duniya da horar da nafsu suna daga sabubban ganin ru’uya sadiƙa, 23 Allama ɗabaɗaba’i, Yana ganin kulawar yau da kullum a matsayin dalilin karbar mafarki na gaskiya da tamassuli tare da luɗufi. Sannan aikata zunubi da rashin lafiyar zauƙida shaye-shaye suna daga shinge da katangu daga samun ru’uya sadiƙa. 24
Cikin litattafan Muslunci an yi Magana dangane da sabubba da shingayen ru’uya sadiƙa, Mulla Sadra, ya bayyana cewa tsaftatar zuciya, barranta daga duniya da horar da nafsu suna daga sabubban ganin ru’uya sadiƙa, <ref>Mulla Sadra, Al-Mabda wa Al-Ma'ad, 1354, shafi na 467.</ref> Allama ɗabaɗaba’i, Yana ganin kulawar yau da kullum a matsayin dalilin karbar mafarki na gaskiya da tamassuli tare da luɗufi. Sannan aikata zunubi da rashin lafiyar zauƙi da shaye-shaye suna daga shinge da katangu daga samun ru’uya sadiƙa. <ref>Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 58, shafi na 209-210.</ref>
 
== Bayanin kula ==
<references />
 
== Nassoshi ==
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki