Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Mafarki Na Gaskiya"

2 bayitu sanyayyu ,  12 Disamba 2023
babu gajeren bayani
(Created page with "'''Mafarkin gaskiya''' ko kuma ace mafarki da ya dace da abin da yake a waje shi ne abin da ake kira da suna kashafi da shuhudi wanda yake bada mafarki a lokacin bacci, ana kiransa da sunaye misalin (Ru’uya Hasana) da (Ru’uya Saliha), kan asasin hadisi ƙari kan Annabawa da Imamai, Muminai ma za su iya ganin Ru’uya Sadiƙa, mafarkin gaskiya ɗaya daga cikin busharorin Allah ne ga Muminai a duniya. Mafarkin gaskiya ya rarrabu zuwa gida uku; 1 mafarki wanda baya buƙ...")
 
No edit summary
Layi 31: Layi 31:
*mafarkin Hazrat Ibrahim dangane yanka ɗansa Isma’il da aka yi bayaninsa cikin aya ta 102 suratul Sa’fat da kuma ya ta 104-15 cikin wannan sura an tabbatar da gaskiyar wannan mafarki.
*mafarkin Hazrat Ibrahim dangane yanka ɗansa Isma’il da aka yi bayaninsa cikin aya ta 102 suratul Sa’fat da kuma ya ta 104-15 cikin wannan sura an tabbatar da gaskiyar wannan mafarki.
*mafarkin Annabi Yusuf (A.S) lokacin da yake yaro ya yi mafarkin Taurari goma sha ɗaya tare da Rana da Wata suna yi masa sujjada, suratul Yusuf aya ta 4, bisa ayoyin Alkur’ani, bayan shuɗewar shekaru lokacin da Yusuf ya zama Azizu Misra sannan ƴan’uwansa goma sha ɗaya tare da mahaifinsa da matarsa suka girmama shi sai wannan mafarki ya tabbata, suratul Yusuf aya ta 100.

*mafarkai guda biyu da abokan zaman fursun tare da shi suka gani, ɗayansu ya yi mafarki yana shirya giyar Inibi, ɗayan kuma ya yi mafarki yana ɗauke da gurasa a kansa tsuntsaye suna cin wannan gurasa, suratul Yusuf aya ta 41. Kan asasin aya ta 41 daga wannan sura an fassara waɗannan mafarkai biyu kamar haka: na farkonsu za sake shi daga fursun kuma zai zama mai shayar da Sarki giya, na biyunsu kuma za a soke shi a saman saƙandami, tsuntsaye za sauka kansa su dinga cin ƙwaƙwalwarsa.
*mafarkai guda biyu da abokan zaman Kurkuku tare da shi suka gani, ɗayansu ya yi mafarki yana shirya giyar Inibi, ɗayan kuma ya yi mafarki yana ɗauke da gurasa a kansa tsuntsaye suna cin wannan gurasa, suratul Yusuf aya ta 41. Kan asasin aya ta 41 daga wannan sura an fassara waɗannan mafarkai biyu kamar haka: na farkonsu za sake shi daga Kurkuku kuma zai zama mai shayar da Sarki giya, na biyunsu kuma za a soke shi a saman saƙandami, tsuntsaye za sauka kansa su dinga cin ƙwaƙwalwarsa.
*mafarkin Sarkin Misra wanda cikinsa ya ga ramammun Shanu guda bakwai suna cinye ƙosassun Shanu guda bakwai, da korayen zangarniya guda bakwai, da kuma wasu busassu guda bakwai, suratul Yusuf aya ta 43, kan asasin aya ta 46 da 47 daga wannan sura, Yusuf ya fassara wannan mafarki da cewa za a fuskanci shekaru bakwai masu albarka mamakon ruwan sama akai akai, bayansu kuma wasu shekaru bakwai za su zo cikin fari da rashin ruwan sama, 21

Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki