Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabi Ibrahim (A.S)"

78 bayitu sanyayyu ,  27 Nuwamba 2023
Layi 24: Layi 24:


==== Ibrahim A Cikin Alkur’ani ====
==== Ibrahim A Cikin Alkur’ani ====
An ambaci sunan Ibrahim xaixai har karo 69 a cikin Alkur’ani <ref>Firouzmehr, “Mukayaseh Kisseh Ibrahim (A.S) dar  Kur’an wa Attaura” shafi na 88.</ref> sakamakon bayanin qissar Ibrahim an samu sura sukutum guda da ta zo da sunansa. <ref></ref> Alkur’ani ya yi bayani kan Annabtarsa, kiransa zuwa ga tauhidi, Imamancinsa, da Qissar Yanka Xansa, Mu’ujizar raya Tsuntsaye guda huxu bayan kashe su da kuma qissar sanyaya wutar da ya shiga.
An ambaci sunan Ibrahim xaixai har karo 69 a cikin Alkur’ani <ref>Firouzmehr, “Mukayaseh Kisseh Ibrahim (A.S) dar  Kur’an wa Attaura” shafi na 88.</ref> sakamakon bayanin qissar Ibrahim an samu sura sukutum guda da ta zo da sunansa. <refKhorramshahi, DaneshNameh Quran wa Quran Fajuhi, 1377, juzu'i na 2, shafi 1240></ref> Alkur’ani ya yi bayani kan Annabtarsa, kiransa zuwa ga tauhidi, Imamancinsa, da Qissar Yanka Xansa, Mu’ujizar raya Tsuntsaye guda huxu bayan kashe su da kuma qissar sanyaya wutar da ya shiga.


==== Annabta, Imamanci Da Kuma Kasancewarsa Khalilullahi (Badaxin Allah) ====
==== Annabta, Imamanci Da Kuma Kasancewarsa Khalilullahi (Badaxin Allah) ====
Automoderated users, confirmed, movedable
6,969

gyararraki