Automoderated users, confirmed, movedable
7,327
gyararraki
(Created page with "'''Hazrat Ibrahim''' wanda ya fi shahara da sunan Ibrahim Khalil, shi ne na biyu cikin jerin Annabawa Ulul Azmi, an aiko Ibrahim da Annabta a yankin da yake tsakanin Qoramu guda biyu (Qoramar Furat Da qoramar Dajla) da suke qasar Iraq, Annabi Ibrahim (A.S) ya kira Namarudu wanda ya kasance Sarkin wannan gari tare da mutanensa zuwa Tauhidi, babu waxanda suka amsa kirasa sai `yan tsiraru, sakamakon xebe tsammani da sa rai daga yin imanin sauran mutanen garin sai Annabi Ibr...") |
|||
Layi 6: | Layi 6: | ||
== Tarihin Rayuwa == | == Tarihin Rayuwa == | ||
Haihuwa da wafati | Haihuwa da wafati | ||
Aksarin masu bincike suna ganin an haifi Hazrat Ibrahim (A.S) a cikin qarni na ashirin gabanin haihuwar Almasihu (A.S), wasu ba’ari kuma sun tafi kan cewa cikakken tarihin haihuwar ya kasance shekaru 1996 kafin miladiyya | Aksarin masu bincike suna ganin an haifi Hazrat Ibrahim (A.S) a cikin qarni na ashirin gabanin haihuwar Almasihu (A.S), wasu ba’ari kuma sun tafi kan cewa cikakken tarihin haihuwar ya kasance shekaru 1996 kafin miladiyya <ref>Sajjadi, “Ibrahim Khalil (AS)”, shafi na 499.</ref> cikin littafin Hawadisul Al-Ayyam an bayyana cewa an haife shi goma ga watan Muharram <ref>Marashi Najafi, Hawadisul Al-Ayyam, shafi na 46 (electronic copy).</ref> wasu ba’ari Malaman tarihi suna ganin an haife shi a farkon watan Zull-Hijja. <ref>Marashi Najafi, Hawadisul Al-Ayyam, shafi na 46 (electronic copy).</ref> | ||
Cikin Masadir xin Muslunci an kawo adadin wasu garuruwa da ake tsammanin anan ne aka haife shi, a cewar Tarikh Xabari wasu suna ganin an haife shi a garin Babul ko Kusa a Nahiyoyin Kufa ta qasar Iraq, a wancan zamanin Namarudu ne Ya kasance kan karagar Sarauta, wasu kuma suna ganin an haife shi a garin Alwarka’u ko Harran, sun ce bayan haihuwarsa sai Mahaifinsa ya kai shi garin Babul ko Kusa, | Cikin Masadir xin Muslunci an kawo adadin wasu garuruwa da ake tsammanin anan ne aka haife shi, a cewar Tarikh Xabari wasu suna ganin an haife shi a garin Babul ko Kusa a Nahiyoyin Kufa ta qasar Iraq, a wancan zamanin Namarudu ne Ya kasance kan karagar Sarauta, wasu kuma suna ganin an haife shi a garin Alwarka’u ko Harran, sun ce bayan haihuwarsa sai Mahaifinsa ya kai shi garin Babul ko Kusa, <ref>Tabari, Tarikh Al-Umam wa Al-Muluk, 1967, juzu'i na 1, shafi na 233.</ref> a wata riwaya daga Imam Sadiq (A.S) ya bayyana cewa a garin Kusa aka haifi Ibrahim kuma Namarud Sarki a zamanin <ref>Qutb Ravandi, Kasas Anbiya, Astan Quds Razavi, juzu'i na 1, shafi na 298.</ref> Ibn Baxuxa wanda ya kewaya duniya a qarni na 6 h qamari, ya bayyana cewa an haifi Hazrat Ibrahim (A.S) a garin Bursa tsakanin Bagdad da Hilla. <ref>Ibn Battuta, shafi na 101.</ref> | ||
=== Kabarin Annabi Ibrahim Yana Garin Khalil Cikin Qasar Palasxinu === | === Kabarin Annabi Ibrahim Yana Garin Khalil Cikin Qasar Palasxinu === | ||
Haqiqa Annabi Ibrahim (A.S) ya rayu shekaru 179-200 sannan ya rasu a garin Hebron wanda yake qasar Palasxinu. | Haqiqa Annabi Ibrahim (A.S) ya rayu shekaru 179-200 sannan ya rasu a garin Hebron wanda yake qasar Palasxinu. <ref>Tabari, Tarikh Al-umam wa Al-Maluk, 1967, juzu'i na 1, shafi na 312; Ibn Kathir, al-Bedaya wa Al-Nehaya, juzu'i na 1, shafi na 174.</ref> | ||
==== Mahaifin Ibrahim ==== | ==== Mahaifin Ibrahim ==== | ||
Akwai savanin Malamai kan sunan Mahaifin Hazrat Ibrahim (A.S) a tsohon Alkawari (Old Testment) an rubuta Tarih matsayin sunan Mahaifinsa, | Akwai savanin Malamai kan sunan Mahaifin Hazrat Ibrahim (A.S) a tsohon Alkawari (Old Testment) an rubuta Tarih matsayin sunan Mahaifinsa, <ref>Faidayesh, 11:24, matane Abri; QS: Tarjameh Farsi keh Tarah Amade.</ref> cikin masadir xin Musulmi suke kiransa da Tarukh, <ref>Tabari, Tarikh Al-Umam wa Al-Muluk, 1967, juzu'i na 1, shafi na 233.</ref> ko Tarah <ref>Ibn Kathir, Al-Bedayah wa al-Nehayah, 1986, juzu'i na 1, shafi na 142; Ibn Hisham, Al-Sirah al-Nabawiyyah, Darul Marafah, juzu'i na 1, shafi na 2</ref> cikin Alkur’ani ya zo misalin: | ||
<center>«وَ إِذْ قالَ إِبْراهِیمُ لِأَبِیهِ آزَرَ»</center> | <center>«وَ إِذْ قالَ إِبْراهِیمُ لِأَبِیهِ آزَرَ»</center> | ||
nsa Azara. | nsa Azara. <ref>Suratul An'am, aya ta 74</ref> kan asasin wannan aya wasu Malaman tafisirin Ahlus-sunna sun bayyana cewa Azara shi ne Mahaifin Ibrahim. <ref>Fakhr Razi, Mufatih Al-Ghaib, 1420 AH, juzu'i na 13, shafi na 31.</ref> amma Malaman tafsirin Shi’a sun tafi kan ra’ayin cewa Kalmar (Abbu) wacce ta zo a wannan aya ba ta da Ma’anar Uba Mahaifi. <ref>Abul Fattuh Razi, Rouz Al-Jinnan wa Ruh Al-Jinnan, 1408 AH, juzu'i na 7, shafi na 340 da 341; Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 5, shafi.303.</ref> a harshen Larabci ana amfani da Kalmar (Abbu) kan Kawu da Kaka da ma Mai kula da yaro qari kan uba Mahaifi. Allama Xabaxaba’i a cikin Tafsirin Almizan yana cewa: babu kokwanto (Azara) da sunansa ya zo cikin wannan aya bai kasance Mahaifin Ibrahim ba, amma sakamakon Wasixar wasu hususiyoyi da Unwanai da ya kasance tare da su sai aka kira shi da uba, misalin kasancewarsa Kawun Ibrahim, kuma a mahangar lugga ana amfani da Kalmar (Abbu) kan Kaka da Kawu. <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 165.</ref> Ibrahim ya barranta kansa daga Azara wanda ya kasance yana kiransa da Uba amma a haqiqa bai kasance Mahaifinsa ba. <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, Ismailian Charters, juzu'i na 7, shafi na 217.</ref> | ||
Kan asasin wasu rahotanni daga Masadir na tarihi a shekarar da aka haifi Ibrahim a shekarar ne Sarki Namrudu ya bada umarnin kashe duk wani yaro Namiji da aka Haifa saboda Masu duba qasa sun gaya masa cewa a cikin shekarar ne za a haifi yaron da zai zo da wani sabon addini savanin wanda Namrudu yake kai, kuma wannan yaro zai girma ya kakkarya Gumakan da suke bautawa, da wannan dalili ne Hazrat Ibrahim sakamakon Tsoron Namarudawa ya je ya shiga wani Kogo da yake kusa da gidansa bai fito daga cikinsa ba sai bayan watanni goma sha biyar. | Kan asasin wasu rahotanni daga Masadir na tarihi a shekarar da aka haifi Ibrahim a shekarar ne Sarki Namrudu ya bada umarnin kashe duk wani yaro Namiji da aka Haifa saboda Masu duba qasa sun gaya masa cewa a cikin shekarar ne za a haifi yaron da zai zo da wani sabon addini savanin wanda Namrudu yake kai, kuma wannan yaro zai girma ya kakkarya Gumakan da suke bautawa, da wannan dalili ne Hazrat Ibrahim sakamakon Tsoron Namarudawa ya je ya shiga wani Kogo da yake kusa da gidansa bai fito daga cikinsa ba sai bayan watanni goma sha biyar. <ref>Tabari, Tarikh Al-Umm wa Al-Muluk, 1967, juzu'i na 1, shafi na 234</ref> | ||
==== Aure Da Samun Haihuwa ==== | ==== Aure Da Samun Haihuwa ==== | ||
Saratu ita ce ta kasance farkon Matar da Hazrat Ibrahim (A.S) ya aura kan asasin Naqalin At-Taura ya aureta a garin Uru Kaldaniyan | Saratu ita ce ta kasance farkon Matar da Hazrat Ibrahim (A.S) ya aura kan asasin Naqalin At-Taura ya aureta a garin Uru Kaldaniyan <ref>Faidayesh, 11:29.</ref> kan asasin bayanin Dehkhoda a qamus Na lugga Ur ko auru a cikin Attaura wani gari ne a tsohuwar Nahiyar Somir a kudancin garin Babul, wannan gari yana nan a kudancin qasar Iraq, wanda a yanzu yana nan kusa da Titin Jirgin qasa da yake tsakanin garin Basra da Bagdad, yana daga cikin muhimman cibiyoyin tarihi da Al’adu na Somari, a faxin At-Taura nan ne aka haifi Annabi Ibrahim (A.S), sunan wannan babban gari wanda aka kafa tun zamanin da can tun qarni na huxu kafin Miladiyya, bayan wannan zamani garin ya nutse cikin qasa an manta da shi ba a gano garin ba sai a a qarni na 19 m, <ref>Dehkhoda, luggatnameh, zailu Ur</ref> ya zo a littafin At-taura cewa Saratu ta kasance `yar’uwar Ibrahim amma ba daga gidansu ba. <ref>Faidayesh, 20:12.</ref> amma abin da ya dace daga riwayoyin Shi’a haqiqa Saratu ta kasance `ya ga gwaggon Ibrahim kuma `yar’uwa ga Annabi Lut (A.S) <ref>Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 229; Ayyashi, Tafsirul Ayyashi, 1380 AH, juzu'i na 2, shafi na 254.</ref> kan asasin xaya daga cikin waxannan riwayoyi, Ibrahim (A.S) ya auri Saratu a garin Kusa, Saratu ta kasance Mace mai tarin dukiya da tarin Dabbobi da qasa, bayan ta auri Ibrahim sai ta yi kyautar dukiyarta gare shi, Hazrat Ibrahim (A.S) ya havvaka dukiyar ta qaru sosai ta kai ga babu wanda ya kaishi tarin dukiya a garin da yake rayuwa. <ref>Kulainy, Kafi, 1407 AH, juzu'i na 8, shafi na 370; Tabataba'i, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 7, shafi na 229.</ref> | ||
Da farko dai Hazrat Ibrahim bai samu haihuwa daga Saratu ba, da wannan dalili ne Saratu ta bashi kyautar baiwarta mai suna Hajara, Allah ya azurta Ibrahim da samun Haihuwa ta hanyar Hajara aka samu xa Namiji mai suna Isma’il | Da farko dai Hazrat Ibrahim bai samu haihuwa daga Saratu ba, da wannan dalili ne Saratu ta bashi kyautar baiwarta mai suna Hajara, Allah ya azurta Ibrahim da samun Haihuwa ta hanyar Hajara aka samu xa Namiji mai suna Isma’il <ref>Ibn Athir, Al-Kamel, 1385 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 101.</ref> bayan wasu shekaru sai ya samu haihuwa da Saratu da xa Namiji da aka sama suna Is’haq, an haifi Is’haq bayan shuxewar shekaru 5 ko 13 da haihuwar Isma’il. <ref>Masoudi, Isbatul Al-wasiyya, 2004, shafi na 41-42</ref> kan asasin ba’arin naqali, yayin da aka haifi Is’haq, haqiqa Hazrat Ibrahim (A.S) ya tsufa har ya haura shekaru 100 a <ref>Masoudi,Isbatul Al-wasiyya, 2004, shafi na 46.</ref>duniya, a wani qaulin ance ya kai shekaru 120 a duniya. <ref>Ibn Sa’ad, Thabaqat Al-Kubra, 1410H, juzu’i na 1, shafi na 41.</ref> | ||
Malaman Tarihi sun ce, Hazrat Ibrahim (A.S) bayan rasuwar Saratu ya auri wasu matan har guda biyu kuma ya samu `ya`ya huxu tare da xaya daga cikinsu ya kuma samu `ya`ya guda bakwai tare da xayar, adadin `ya`yansa goma sha uku. | Malaman Tarihi sun ce, Hazrat Ibrahim (A.S) bayan rasuwar Saratu ya auri wasu matan har guda biyu kuma ya samu `ya`ya huxu tare da xaya daga cikinsu ya kuma samu `ya`ya guda bakwai tare da xayar, adadin `ya`yansa goma sha uku. <ref>Ibn Sa’ad, Thabaqat Al-Kubra, 1410H, juzu’i na 1, shafi na 41.</ref> Mazi, Zamran, Sarehajji da Sabaq sun kasance `ya`yansa daga Matarsa mai suna (Qanxur), Nafis, Madin, Kishan, Sharukh, Amimu, Lut da Yaqshan sun kasance `ya`yansa daga matarsa mai suna (Hajjuni), <ref>Ibn Sa’ad, Thabaqat Al-Kubra, 1410H,Nashir darul Sadar juzu’i na 1, shafi na 48.</ref> | ||
==== Ibrahim A Cikin Alkur’ani ==== | ==== Ibrahim A Cikin Alkur’ani ==== | ||
An ambaci sunan Ibrahim xaixai har karo 69 a cikin Alkur’ani | An ambaci sunan Ibrahim xaixai har karo 69 a cikin Alkur’ani <ref>Firouzmehr, “Mukayaseh Kisseh Ibrahim (A.S) dar Kur’an wa Attaura” shafi na 88.</ref> sakamakon bayanin qissar Ibrahim an samu sura sukutum guda da ta zo da sunansa. <ref></ref> Alkur’ani ya yi bayani kan Annabtarsa, kiransa zuwa ga tauhidi, Imamancinsa, da Qissar Yanka Xansa, Mu’ujizar raya Tsuntsaye guda huxu bayan kashe su da kuma qissar sanyaya wutar da ya shiga. | ||
==== Annabta, Imamanci Da Kuma Kasancewarsa Khalilullahi (Badaxin Allah) ==== | ==== Annabta, Imamanci Da Kuma Kasancewarsa Khalilullahi (Badaxin Allah) ==== |