Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Zagin Ali"

3,268 bayitu sanyayyu ,  24 Oktoba 2023
babu gajeren bayani
No edit summary
Layi 30: Layi 30:
==== Rashin Amincewar Ali kan Zagin Mu’awiya ====
==== Rashin Amincewar Ali kan Zagin Mu’awiya ====
Duk da cewa Mu’awiya ya bada Umarni a dinga zagin Imam Ali (A.S) a kan Mimbari amma tare da haka a lokacin Yakin Siffin Imam Hali ya tsawatar kan Zagin Mu’awiya, lokacin da Hujru Bn Adi da Umar BN Hamak daga Dakarun Imam (A.S) suka La’anci MU’awiya da Mutanen Sham sai Imam Ali (A.S) tsawatar musu kan wannan aiki ya nuna rashin amincewarsa, <ref>Dinouri, Al-Akhbar al-Tawwal, 1368, shafi na 165.</ref> lokacin da suka tambaye shi cewa ashe mu ba a kan gaskiya muke ba? Sai ya basu amsa: Eh mana muna kan gaskiya, sai dai cewa ba na son ku kasance  masu Zage-zage da Tsinuwa, Imam Ali (A.S) cikin cigaban maganarsa ku nemi Allah yak are jininmu da nasu, ya kuma sulhunta tsakaninmu da su ya shiryar da su daga bata da suke ciki, duk wanda bai san gaskiya ba ya samu damar saninta, duk wanda ya kafe kan karya ya dena ya janye, <ref>Dinouri, Al-Akhbar al-Tawwal, 1368, shafi na 165.</ref> [yadasht 2]

== Bayanin kula ==
<references />
== Nassoshi ==
*
* Ibn Athir Jazri, Mubarak bin Muhammad, Al-Nehaya fi Gharib Al-Hadith wal- Al-Athar, scholar, proofreader, Tanahi, Mahmoud Muhammad, Qum, Ismailian Press Institute, 1367.
* Ibn Khaldun, Abd al-Rahman Ibn Muhammad, Diwan al-Mubatada wa al-Khobar fi Tarikh al-Arab va al-Barbar wa Man Aserham Man Dhu al-Shaan al-Akbar (History Ibn Khaldun), Khalil Shahadah ya yi bincike, Beirut, Darul Fikr, bugu na biyu, 1408H.
* Ibn Abd Rabbah, Ahmed Ibn Muhammad, al-Eqdul al-Farid, Beirut, Dar al-Kitab al-Alamiya, 1987.
* Ibn Asaker, Ali Ibn Hasan, Tarikh Madina Damashk, Juzu'i na 42, Bincike na Ali Shiri, Beirut, Darul Fikr, 1417H/1996 Miladiyya.
* Abul Faraj Esfahani, Ali bin Hossein, Muqatil al-Talbeyin, Beirut, Al-alami printing, 1419 AH/1998 Miladiyya.
* Belazari, Ahmad bin Yahya, Ansab al-Ashraf, Bincike na Ehsan Abbas, Beirut, Jamiat al-Mustareqin al-Almaniyah, 1400 AH/1979 AD.
* Balkhi, Muqatil bin Suleiman, Tafsir Muqatil bin Suleiman, Bincike: Shehate, Abdullah Mahmoud, Beirut, Dar Ihya al-Trath, bugun farko, 1423H.
* Balqanabadi, Hasan, Hujjar Shigarwa Cikin Ayyukan Bukhari, Gabatarwa: Najmuddin Tabasi, Bija, Bita.
* Jamshidiha Gholamreza, Rouhani Mohammad Reza, Alam Al-Hadi Seyyed Abdul Rasool, "Farfagandeye Banu Umayya bar Khandane Payambar (SAW)", a cikin Nazarin Shi'a na Kwata, Shekara ta 7, lamba 35, Kaka 2019.
* Al-Husaini al-Musawi al-Hairi al-Karki, Muhammad bin Abi Talib, Tasliya Majlis wa Zinatil Majalis: Al-Mosom Bumket al-Husayn (a.s), bincike na Fars Hassun Karim, Qum, Pasdar Islam. , 1418 AH.
* Dinouri, Abu Hanifa Ahmad bin Dawud, Al-Akhbar al-Tawwal, Kum, Al-Razi Manshurat, 1368.
* Dhahabi, Muhammad bin Ahmad, Tarikh al-Islam, bincike: Tadmari, Omar Abd al-Salam, Beirut, Dar al-Kitab al-Arabi, bugu na biyu, 1409H.
* Zamakhshari, Mahmoud bin Amr, Rabi'ul Al-Abrar da Nasus al-Akhbar, Beirut, Cibiyar Kimiyya, 1412 AH.
* Sobhani, Jafar, Darsenamahe Guzdeh Simaye Akayid Shia, mai fassara: Javad Mohaddasi, Tehran, Mashaar, 2009.
* Sayyed Ibn Tawus, Ahmad Ibn Musa, Bina'i Makalatul Fatimiyya fi Nakadi Risalatil Umsaniyya, wanda Sayyid Ali Al-Adnani Al-Gharaifi ya yi bincike a Qum, Mu’assasa ta Al-Bait for Revival of Tradition, 1411H.
* Tabarsi, Fazl bin Hasan, Ealamul Al-Wara tare da tutocin Al-Hadi, Tehran, Dar al-Kitab al-Islamiya, bugu na uku, 1390H.
* Tabari, Abu Ja'afar Muhammad bin Jarir, Tarikh al-Umamu wa al-Muluk (Tabari's history), bincike: Ibrahim, Muhammad Abul Fazl, Beirut, Darul-Tarath, bugu na biyu, 1387H.
* Tarihi, Fakhruddin, Majma Al-Baharin, bincike: Hosseini, Seyyed Ahmad, Tehran, kantin sayar da littattafai na Mortazavi, bugu na uku, 1375.
* Sheikh Tusi, Tahzeeb Al-Ahkam, Mohaghegh, Mousavi Khorsan, Hassan, Tehran, Darul-e-Kitab al-Islami, bugu na 4, 1407H.
* Askari, Morteza, wanda Maalem al-Madrasteen ya fassara, mai fassara: Mohammad Javad Karmi, Qom, Faculty of Principles of Religion, 2006.
* Allameh Majlesi, Mohammad Bagher, Bihar al-Anwar, juzu'i na 39, Beirut, Al-Wafa Foundation, 1430 AH/1983 AD.
* Kothari, Ahmad, "Brasi Rishehaye Tariki Nasibgeri", mujallar bincike na sukar Wahhabism; Siraj Munir, shekara ta hudu, lamba 16, hunturu 2013.
* Mughniyeh, Mohammad Javad, Imam Al-Sadiq (a.s.) fikihu, Qum, Cibiyar Ansari, 1421H.
*
Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki