Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
(Created page with "'''Zagin Ali''', furta miyagun Kalmomi tare da La’anta kan Imam Ali (A.S) da Mu’awiya Bn Abi Sufyan ya Assasa ya sunnanta shi, hakika Sarakunan Banu Umayyawa da Mabiyansu sun kasance suna Zagin Imam Ali (A.S) a Mimbarorin Hukuma, wannan mummunan aiki ya yadu ya kuma ja lokaci har kusan shekaru 60 ba a den aba sai lokacin Mulkin Umar Bn Abdul-Aziz da ya zo ya hana yi, tare da haka Imam Ali (A.S) ba Lamuncewa Mabiyansa Zagin Mu’awiya ba. Mu’awiya, Marwan Bn Hakam,...") |
|||
Layi 5: | Layi 5: | ||
== Sanin Mafhumi == | == Sanin Mafhumi == | ||
Kuna iya duba Makala mai taken: La’ana | Kuna iya duba Makala mai taken: La’ana | ||
Zagi yana nufin furta mummunar Kalma kan wani Mutum | Zagi yana nufin furta mummunar Kalma kan wani Mutum <ref>Turaihi, Majma Al-Baharaini, 1375, juzu'i na 2, shafi.80.</ref> Ibn Asir yace: mutane suna ganin (La’ana) ba ta da banbanci da Zagi `yan’uwan juna ne a ma’ana <ref>Ibn Athir Jazri, Al-Nehaya, 1367, juzu'i na 4, shafi na 255.</ref> wasu Ba’ari suma suna ganin La’ana tana daukar ma’anar Zagi ko kuma kora da nesantarwa <ref>Bostani, Farhang Abjadi, 1375, shafi na 756.</ref> wasu kuma suna ganin akwai banbanci tsakanin ma’anar Zagi da La’ana, sun fassara Zagi da Ma’anar Muguwar Magana, La’ana kuma nesantarwa daga Rahamar Allah <ref>Fakhlai, Majmu'eh Guftemanhaye Mazahib Islami, 2003, shafi na 299.</ref> | ||
Imam Bakir (A.S) ya nakalto daga Imam Sajjad (A.S) cewa ya Ya saki daya daga cikin Matansa sakamakon ta zagi Imam Ali (A.S) | Imam Bakir (A.S) ya nakalto daga Imam Sajjad (A.S) cewa ya Ya saki daya daga cikin Matansa sakamakon ta zagi Imam Ali (A.S) <ref>Tusi, Tahzib al-Ahkam, 1407 AH, juzu'i na 7, shafi na 303.</ref> wasu ba’arin Malaman sun fitar da hukunci daga wannan riwaya cewa zagin Ali Bn ABi Talib (A.S) Misdaki ne na Nasibanci, <ref>Balqan Abadi, Shawaheed An-nasabi fi Asar Bukhari, shafi na 79.</ref> Jafar Subhani yana ganin Assasa Zagin Ali Bn Abi Talib (A.S) da Mu’awiya yayi shine tushen farkon fara yaduwar Nasibanci tsakankanin Musulmai, <ref>Sobhani, Guzideh Simaye Aqayeed Shia, 2009, shafi na 22.</ref> Malaman Fikihu na Shi’a suna Ganin Halascin Jinin Mutumin da ya zagi Ali (A.S) <ref>Mughniyeh, Fiqhu Imam Sadik (a.s.), 1421H, juzu'i na 6, shafi na 278.</ref> | ||
=== Takaitaccen Tarihi === | === Takaitaccen Tarihi === | ||
Fara Zagi da La’anar Imam (A.S0 dag banu Umayya ya faro ne daga tun lokacin rayuwarsa, ta yanda ya kasance daya daga cikin sharuddan da Imam Hassan (A.S) ya gindaya a lokacin Sulhunsa da Mu’awiya akwai hana zagin Ali Bn Abi Talib a kan Mimbari, | Fara Zagi da La’anar Imam (A.S0 dag banu Umayya ya faro ne daga tun lokacin rayuwarsa, ta yanda ya kasance daya daga cikin sharuddan da Imam Hassan (A.S) ya gindaya a lokacin Sulhunsa da Mu’awiya akwai hana zagin Ali Bn Abi Talib a kan Mimbari, <ref>Tabarsi, Elamul Alwara, 1390 AH, shafi na 206</ref> cikin abubuwa da Banu Umayya suka na nuna kiyayya ga Hazrat Ali (A.S) akwai hana Nakalto duk wata Falala tasa, hana rwaiatar Hadisi daga gare shi <ref>Duba: Mohammadi Rishahri, Daneshnameh Amirul Mominin, 1428 AH, shafi na 475-483.</ref> | ||
Bayan Kashe Usman Bn Affan Mabiyansa sun fake da tuhumar Imam Ali (A.S) da hannun cikin kashe shi don kada su yi ma Imam Mubaya’a, cikin Yunkurin Mu’awiya na rura wutar fitina tsakanin Musulmi sai ya bada umarni zagi da la’antar Imam Ali (A.S) | Bayan Kashe Usman Bn Affan Mabiyansa sun fake da tuhumar Imam Ali (A.S) da hannun cikin kashe shi don kada su yi ma Imam Mubaya’a, cikin Yunkurin Mu’awiya na rura wutar fitina tsakanin Musulmi sai ya bada umarni zagi da la’antar Imam Ali (A.S) <ref>Duba: Jamshidis da wasu Marubuta, “Farfagandaye Bani Umayyawa bar Khandane Payambar (S.A.W)”, shafi na 18-15; Kothari, "Barasi Rishehaye Taraki NasibGeri", shafi na 100-96.</ref> Marwan ya gayawa Imam Sajjad (A.S) cewa a lokacin da aka kewaye Gidan Usman babu wani mutum da ya bashi kariya kamar Ali (A.S), sai Imam yace: to me yasa kuke zaginsa a kan Mimbari? Sai Marwan ya bashi amsa da: Asasin Gwamnatinmu ba zai karfafu sai mun zage shi, <ref>Dhahabi, Tarikhul Islam, 1409 Hijira, juzu'i na 3, shafi na 461.</ref> a cewar Zamakshari hakika a zamanin Banu Umayya an assasa Mimbari dubu saba’in don Raya Sunnar Mu’awiya ta zagin Imam (A.S) da La’antarsa <ref>Zamakhshari, Rabi'ul Al-Abrar, 1412 AH, juzu'i na 2, shafi na 186.</ref> | ||
Zagin Imam ya dauki tsawon lokaci ana yinsa kusan shekaru Sittin har zuwa zamanin Halifancin Umar bn Abdul-Aziz wanda yayi Mulki tsakanin shekaru 99-101 bayan karbi ragamar Halifanci ya aika da Sako ga baki dayan Gwamnoninsa yana umartarsu su dena zagi da La’anar Imam Ali (A.S). | Zagin Imam ya dauki tsawon lokaci ana yinsa kusan shekaru Sittin har zuwa zamanin Halifancin Umar bn Abdul-Aziz wanda yayi Mulki tsakanin shekaru 99-101 bayan karbi ragamar Halifanci ya aika da Sako ga baki dayan Gwamnoninsa yana umartarsu su dena zagi da La’anar Imam Ali (A.S). | ||
Ibn Khaldun Malamin Tarihi a karni na Takwas h kamari ya nakalto cewa Banu Umayya sun kasance suna La’antar duk wani mutum da yake da dangantaka da Imam Ali (A.S) har zuwa zamanin Halifancin Umar Bn Abdul-Aziz da ya aika da Wasika zuwa kowanne gari da yanki yana Umartarsu da a dagata da wannan mummunar Sunna ta Mu’awiya | Ibn Khaldun Malamin Tarihi a karni na Takwas h kamari ya nakalto cewa Banu Umayya sun kasance suna La’antar duk wani mutum da yake da dangantaka da Imam Ali (A.S) har zuwa zamanin Halifancin Umar Bn Abdul-Aziz da ya aika da Wasika zuwa kowanne gari da yanki yana Umartarsu da a dagata da wannan mummunar Sunna ta Mu’awiya <ref>Ibn Khaldun, Tarikh Ibn Khaldun, 1408H, juzu'i na 3, shafi na 94.</ref> kan asasin wata riwaya daga Ummu Salama da ta nakalto daga Annabi (S.A.W) yana cewa: Zagin Imam Ali (A.S) kamar zagina ne, wani lafazin ya zo cewa zaginsa daidai yake da zagin Allah [yadash 1] <ref>Sayyid Ibn Tawus, Bana Al-Aqaqa Al-Fatimiyyah, 1411H, shafi na 212; Ibn Asaker, Tarikh Madina Dimashk, 1417H, juzu'i na 42, shafi na 533.</ref> Allama Majlisi a cikin Bihar-Anwar kari kan riwayar da aka dangantata ga Ummu Salama akwai wata riwaya da ya nakalto a wannan babi <ref>Duba: Allameh Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 39, shafi na 311-330.</ref> | ||
==== Mu’awiya ==== | ==== Mu’awiya ==== | ||
An bada rahoto kan wurare da Mu’awiya ya kasance yana zagi da La’antar Imam Ali (A.S), Ibn Abdu Rabbihi wnada ya mutu a shekara ta 328 h Kamari Malamin Tarihi na Ahlus-Sunna ya nakalto cewa Mu’awiya ya La’anci Imam Ali (A.S) a kan Mimbari, | An bada rahoto kan wurare da Mu’awiya ya kasance yana zagi da La’antar Imam Ali (A.S), Ibn Abdu Rabbihi wnada ya mutu a shekara ta 328 h Kamari Malamin Tarihi na Ahlus-Sunna ya nakalto cewa Mu’awiya ya La’anci Imam Ali (A.S) a kan Mimbari, <ref>Ibn Abd Rabbah, Al-Eqdul Al-Farid, 1987, juzu'i na 5, shafi na 114.</ref> kan Tabari Malamin Tarihi a Karni na hudu h Kamari ya nakalto cewa a shekara ta 41 h Kamari lokacin da Mu’awiya ya nada Mugira Bn Shu’uba Gwamnan Kufa ya umarce shi da Zagi da La’antar Imam Ali (A.S) a kan Mimbari da kuma matsawa cikin Girmama Usman Bn Affan <ref>Tabari, Tarikh al-Tabari, 1387 Hijira, juzu'i na 5, shafi na 253.</ref> haka kuma yayi masa wasiyya da ya nesantar da Sahabbai da Mataimakan Hazrat Ali (A.S) <ref>Tabari, Tarikh al-Tabari, 1387 AH, juzu'i na 5, shafi na 253; Dhahabi, Tarikh Islam, 1409 AH, juzu'i na 5, shafi na 231;</ref> | ||
Bayan Mu’awiya ya yi sulhu da Imam Hassan (A.S) ya karbi Mubaya’ar MUtane a Nakaliyya sannan cikin Hudubarsa ya zagi Imam Ali (A.S) da Imam Hassan (A.S) | Bayan Mu’awiya ya yi sulhu da Imam Hassan (A.S) ya karbi Mubaya’ar MUtane a Nakaliyya sannan cikin Hudubarsa ya zagi Imam Ali (A.S) da Imam Hassan (A.S) <ref>Al-Hosseini Al-Mosavi Al-Hairi Al-Karki, Tasliya Majalis wa Zinatil Majalis, 1418 AH, Juzu'i na 2, shafi na 51-52; Abul Faraj Esfahani, Muqatil Al-Talebein, 1419 AH, shafi na 78.</ref> | ||
==== Marwan Bn Hakam ==== | ==== Marwan Bn Hakam ==== | ||
Kan asasin abinda Zahabi Malamin tarihi ya nakalto a littafinsa hakika Marwan a shekara 41 h Kamari ya zama Gwamnan Madina ya kasance tsawon shekaru shida a matsayin Gwamna, a kowacce Ranar Juma’a yana hawa Mimbari ya zagi Imam Ali (A.S) bayan Marwan, Sa’id Bn Asi yayi Gwamna shekaru biyu sai dai cewa shi bai kasance yana zagin Imam Ali (A.S) ba, bayan Sa’id Bn Asi Marwan Bn Hakam ya Kara zama Gwamnan Madina ya cigaba mummunar al’adarsa ta zagin Ali (A.S), | Kan asasin abinda Zahabi Malamin tarihi ya nakalto a littafinsa hakika Marwan a shekara 41 h Kamari ya zama Gwamnan Madina ya kasance tsawon shekaru shida a matsayin Gwamna, a kowacce Ranar Juma’a yana hawa Mimbari ya zagi Imam Ali (A.S) bayan Marwan, Sa’id Bn Asi yayi Gwamna shekaru biyu sai dai cewa shi bai kasance yana zagin Imam Ali (A.S) ba, bayan Sa’id Bn Asi Marwan Bn Hakam ya Kara zama Gwamnan Madina ya cigaba mummunar al’adarsa ta zagin Ali (A.S), <ref>Dhahabi, Tarikh Islam, 1409 Hijira, juzu'i na 5, shafi na 231.</ref> | ||
==== Mugira Bn Shu’uba ==== | ==== Mugira Bn Shu’uba ==== | ||
Balazari Malamin tarihi a karni na uku h Kamari, Mugira Bn Shu’uba wanda Mu’awiya ya nada shi Gwamnan Kufa tsawon shekaru tara yana Gwamna Hakika Mu’awiya san zai kasance cikin cigaba kan zagin Ali Bn Abi Talib da fadar miyagun kalmomi kansa | Balazari Malamin tarihi a karni na uku h Kamari, Mugira Bn Shu’uba wanda Mu’awiya ya nada shi Gwamnan Kufa tsawon shekaru tara yana Gwamna Hakika Mu’awiya san zai kasance cikin cigaba kan zagin Ali Bn Abi Talib da fadar miyagun kalmomi kansa <ref>Balazri, Ansab al-Ashraf, 1400 AH/1979 miladiyya, juzu'i na 5, shafi na 243.</ref> | ||
==== Hajjaju bn Yusuf ==== | ==== Hajjaju bn Yusuf ==== | ||
Kan asasin abinda Ibn Abli Al-Hadid ya ambata cikin sharhin Nahjul Balaga, hakika Hajjaju Bn Yusuf kari kan La’antar Imam Ali (A.S) ya kasance yana umartar mutane da wannan kazamin aiki kuma yana farin ciki da jin dadi da hakan | Kan asasin abinda Ibn Abli Al-Hadid ya ambata cikin sharhin Nahjul Balaga, hakika Hajjaju Bn Yusuf kari kan La’antar Imam Ali (A.S) ya kasance yana umartar mutane da wannan kazamin aiki kuma yana farin ciki da jin dadi da hakan <ref>Ibn Abi al-Hadid, Sharh Nahj al-Balaghah, 1404 AH, juzu'i na 4, shafi na 58.</ref> wata rana wani Mutum ya zo wurin Hajjaju Bn Yusuf yana kawo masa kuka cewa Mahaifansa sun zalunce shi da suka sanya masa suna Ali, do Allah ka sauya min suna, sannan ka dan bani wani abu da zan rayu da shi, saboda ni Fakiri ne bani da komai, sai Hajjaju y ace masa na gode da wannan dabara da ka zo da ita, na sauya maka suna zuwa Wane, kuma na fawwala aiki kaza zuwa hannunka <ref>Ibn Abi al-Hadid, Sharh Nahj al-Balaghah, 1404 AH, juzu'i na 4, shafi na 58.</ref> | ||
A wasu riwayoyin, Hajjaju Bn Yusuf yana ganin zagin Ali matsayi wata karfaffar Falala ce, | A wasu riwayoyin, Hajjaju Bn Yusuf yana ganin zagin Ali matsayi wata karfaffar Falala ce, <ref>Askari, Tarjamati Ma'alimil Al-Madrasataini, 2006, juzu'i na 1, shafi na 415-416.</ref> ya zo cikin bayanin halin Adiyya Bn Sa’ad Bn Hannada Kufi cewa Hajjaju ya nemi da ya La’anci Ali Bn Abi Talib idan kuma yaki yi Zai masa Bulala 400, tareda wannan barazana Adiyya yaki yi, Hajjaju ya sa aka masa Bulalla 400 tareda aske gashin Kansa da Gemunsa <ref>Ibn Saad, Tabaqat al-Kubra, 1410H, juzu'i na 6, shafi na 305.</ref> | ||
Rashin Amincewar Ali kan Zagin Mu’awiya | |||
Duk da cewa Mu’awiya ya bada Umarni a dinga zagin Imam Ali (A.S) a kan Mimbari amma tare da haka a lokacin Yakin Siffin Imam Hali ya tsawatar kan Zagin Mu’awiya, lokacin da Hujru Bn Adi da Umar BN Hamak daga Dakarun Imam (A.S) suka La’anci MU’awiya da Mutanen Sham sai Imam Ali (A.S) tsawatar musu kan wannan aiki ya nuna rashin amincewarsa, | ==== Rashin Amincewar Ali kan Zagin Mu’awiya ==== | ||
Duk da cewa Mu’awiya ya bada Umarni a dinga zagin Imam Ali (A.S) a kan Mimbari amma tare da haka a lokacin Yakin Siffin Imam Hali ya tsawatar kan Zagin Mu’awiya, lokacin da Hujru Bn Adi da Umar BN Hamak daga Dakarun Imam (A.S) suka La’anci MU’awiya da Mutanen Sham sai Imam Ali (A.S) tsawatar musu kan wannan aiki ya nuna rashin amincewarsa, <ref>Dinouri, Al-Akhbar al-Tawwal, 1368, shafi na 165.</ref> lokacin da suka tambaye shi cewa ashe mu ba a kan gaskiya muke ba? Sai ya basu amsa: Eh mana muna kan gaskiya, sai dai cewa ba na son ku kasance masu Zage-zage da Tsinuwa, Imam Ali (A.S) cikin cigaban maganarsa ku nemi Allah yak are jininmu da nasu, ya kuma sulhunta tsakaninmu da su ya shiryar da su daga bata da suke ciki, duk wanda bai san gaskiya ba ya samu damar saninta, duk wanda ya kafe kan karya ya dena ya janye, <ref>Dinouri, Al-Akhbar al-Tawwal, 1368, shafi na 165.</ref> [yadasht 2] |