Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
Layi 19: | Layi 19: | ||
==== Ta yaya farawar zata kasance ==== | ==== Ta yaya farawar zata kasance ==== | ||
Kan asasin riwayoyi da suka zo, hakika Imam (A. | Kan asasin riwayoyi da suka zo, hakika [[Imam Mahadi (A.F)]] zai yi sallar Isha a [[Masallacin Harami]],<ref>Mohammadi Rishahri wa Digaran, Daneshnameh Imam Mahdi, 1393, juzu'i na 8, shafi na 200-201.</ref> bayan idar da sallar ne yunkurin zai fara daga Kusa da Ka'aba, hakika zai kasance tare da kayayyakin da ya gada daga [[Annabi (S.A.W)]] daga Takobi Rawani da Sanda da Tuta,<ref>Nomani, Al-Ghabiyah, 1397 AH, shafi na 270.</ref> a [[Rukunu]] da [[Makam]] Ibrahim ne zai fara karbar [[mubaya'a]] daga mataimakansa.<ref>Sheikh Tusi, Al-Ghaibah, 1411H, shafi na 454; Mofid, Ershad, 1413 AH, juzu'i na 2, shafi.379.</ref> | ||
Shaik | [[Shaik Saduk]] ya nakalto cewa; Imamul Zaman tareda Rakiyar Sahabban sa mutum 313 za su bayyana a Masallacin Harami zai bude hudubarsa da wannan [[ayar ta 86 SUratul Hudu]] daga Kur'ani Mai girma: | ||
<center>بَقِيَّتُ اللَّهِ خَيْرٌ لَكُمْ إِنْ كُنْتُمْ مُؤْمِنِينَ</center> | <center>بَقِيَّتُ اللَّهِ خَيْرٌ لَكُمْ إِنْ كُنْتُمْ مُؤْمِنِينَ</center> | ||
Ragowar Allah shi ne Mafi alheri gare ku idan kun kasance Masu Imani. | Ragowar Allah shi ne Mafi alheri gare ku idan kun kasance Masu Imani. | ||
Layi 26: | Layi 26: | ||
<center> «أَنَا بَقِيَّةُ اللَّهِ فِي أَرْضِهِ وَ خَلِيفَتُهُ وَحُجَّتُهُ عَلَيْكُمْ» | <center> «أَنَا بَقِيَّةُ اللَّهِ فِي أَرْضِهِ وَ خَلِيفَتُهُ وَحُجَّتُهُ عَلَيْكُمْ» | ||
</center> | </center> | ||
Ni ne Bakiyatullahi a cikin kasar sa ni ne Halifan sa ni ne Hujjar sa a kanku.<ref>Sheikh Sadouq, Kamaluddin, 1395 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 331</ref> | Ni ne [[Bakiyatullahi]] a cikin kasar sa ni ne Halifan sa ni ne Hujjar sa a kanku.<ref>Sheikh Sadouq, Kamaluddin, 1395 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 331</ref> | ||
Zai bayyana kan matsayin misdakin wancan ayar a yayin da adadin Mataimakan sa ya kai mutum dubu goma a lokacin zai fara yunkuri. | Zai bayyana kan matsayin misdakin wancan ayar a yayin da adadin Mataimakan sa ya kai mutum dubu goma a lokacin zai fara yunkuri. | ||