Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
Layi 9: | Layi 9: | ||
==Zamani da tsawon lokacin da zai yi== | ==Zamani da tsawon lokacin da zai yi== | ||
Sani da tantacce hakikanin lokacin da Imamul Mahadi (A.S) zai yunkura yana da wahalar gaske,<ref>Sadr, Mausuatu Mahdawiyya, 1412 BC, Part 3 (Tariku ma baada zuhur), shafi na 207</ref> bai zama bayyane ba, amma sai dai cewa wasu ba'ari daga kususiyya zamanin yunkuri da suka zo a riwayoyi anyi bayanin su; daga cikinsu ya zo cewa wannan yunkuri zai kasance a Shekaru da suke tanka ba tagwai kuma zai kasance a ranar Ashura Ranar Asabar,<ref>Sadr, Mausuatu Mahdawiyya, 1412 BC, Part 3 (Tariku ma baada zuhur), shafi na 212-213</ref> | Sani da tantacce hakikanin lokacin da Imamul Mahadi (A.S) zai yunkura yana da wahalar gaske,<ref>Sadr, Mausuatu Mahdawiyya, 1412 BC, Part 3 (Tariku ma baada zuhur), shafi na 207</ref> bai zama bayyane ba, amma sai dai cewa wasu ba'ari daga kususiyya zamanin yunkuri da suka zo a riwayoyi anyi bayanin su; daga cikinsu ya zo cewa wannan yunkuri zai kasance a Shekaru da suke tanka ba tagwai kuma zai kasance a [[ranar Ashura]] [[Ranar Asabar]],<ref>Sadr, Mausuatu Mahdawiyya, 1412 BC, Part 3 (Tariku ma baada zuhur), shafi na 212-213</ref> [[Sayyid Muhammad Sadar]] Mawallafin littafin Tariku Ma Ba'ada Zuhur, ya tafi kan cewa idan aka cire riwayar ranar Ashura sauran riwayoyin Isnadinsu yana da rauni.<ref>Sadr, Mausuatu Mahdawiyya, 1412 BC, Part 3 (Tariku ma baada zuhur), shafi na 213</ref> | ||
Dangane da tsawon lokacin da yunkurin zai dauka ya zo a riwaya cewa zai kai har tsawon wata takwas<ref>Nomani, Al-Ghaibah, 1397 AH, shafi na 164, h5.</ref> yana gwabzawa da Makiya. | Dangane da tsawon lokacin da yunkurin zai dauka ya zo a riwaya cewa zai kai har tsawon wata takwas<ref>Nomani, Al-Ghaibah, 1397 AH, shafi na 164, h5.</ref> yana gwabzawa da Makiya. | ||
==== | ==== Wuri ==== | ||
Kan asasin galibin riwayoyi wannan yunkuri zai fara daga garin Makka,<ref>Mohammadi Rishahri wa Digaran, Daneshnameh Imam Mahdi, 1393, juzu'i na 8, shafi na 199.</ref> daga cikin riwayoyin akwai riwayar da Shaik Muhammad Ibn Yakubu Kulaini ya kawo cikin littafin Alkafi da Kuma Shaik Nu'umani cikin littafin Algaiba,<ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 1, shafi na 231, h3; Nomani, Al-Ghaibah, 1397 AH, shafi 313, 315</ref> a cikin riwayar da ta zo cikin littafin Uyunul Akbar Rida, na Shaik Saduk ya zo cewa garin Tahama<ref>Sheikh Saduq, Uyun Akhbar on Al-Ridha, 1378 Q. Part 1, shafi na 62-63.</ref> shi ne Mahallin yunkurin nasa sannan shi Tahama daya da cikin sunayen garin Makka ne.<ref>Mohammadi Rishahri wa Digaran, Daneshnameh Imam Mahdi, 1393, juzu'i na 8, shafi na 199</ref> | Kan asasin galibin riwayoyi wannan yunkuri zai fara daga garin Makka,<ref>Mohammadi Rishahri wa Digaran, Daneshnameh Imam Mahdi, 1393, juzu'i na 8, shafi na 199.</ref> daga cikin riwayoyin akwai riwayar da Shaik Muhammad Ibn Yakubu [[Kulaini]] ya kawo cikin littafin [[Alkafi]] da Kuma Shaik [[Nu'umani]] cikin littafin [[Algaiba]],<ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, juzu'i na 1, shafi na 231, h3; Nomani, Al-Ghaibah, 1397 AH, shafi 313, 315</ref> a cikin riwayar da ta zo cikin littafin [[Uyunul Akbar Rida]], na [[Shaik Saduk]] ya zo cewa garin [[Tahama]]<ref>Sheikh Saduq, Uyun Akhbar on Al-Ridha, 1378 Q. Part 1, shafi na 62-63.</ref> shi ne Mahallin yunkurin nasa sannan shi Tahama daya da cikin sunayen garin Makka ne.<ref>Mohammadi Rishahri wa Digaran, Daneshnameh Imam Mahdi, 1393, juzu'i na 8, shafi na 199</ref> | ||
A cikin wata riwayar yunkurin zai fara ne da wani kauye da ake | A cikin wata riwayar yunkurin zai fara ne da wani kauye da ake Kur'atu da Kur'atu,<ref>Erbali, Kashf al-Gumma, 1381 AH, juzu'i na 2, shafi na 469; Faiz Kashani, Kitab al-Wafi, 1406 AH, juzu'i na 2, shafi.467.</ref> sai dai cewa Masana Tarihin Imam Mahadi (A.S) sun yi watsi da wannan magana, sun ce akwai yiwuwa an samu kuskure cikin riwayar da ta cakuda yunkurin Imamul Zamani da [[fitowar Yamani]],<ref>Mohammadi Rishahri wa Digaran, Daneshnameh Imam Mahdi, 1393, juzu'i na 8, shafi na 199</ref> an kirkiri wannan riwaya ne domin karfafa Jabun Mahadi na Daular Fatimiya da ta kasance a Arewacin Afrika.<ref>Mohammadi Rishahri wa Digaran, Daneshnameh Imam Mahdi, 1393, juzu'i na 8, shafi na 199</ref> | ||
Kamar yanda ya zo cikin littafin | Kamar yanda ya zo cikin littafin [[Daneshnameh Imam Mahadi (A.S)]] kan asasin wata riwaya, mutum dubu goma za su yi masa Mubaya'a a garain Makka kuma zai aika da Sojoji zuwa garin Madina, a wata riwayar kuma shi da kansa ne zai tafi Madina, bayan nan sai ya tafi kasar Iraki domin fara gwabzawa da Sufyani.<ref>Mohammadi Rishahri wa Digaran, Daneshnameh Imam Mahdi, 1393, juzu'i na 8, shafi na 201</ref> | ||
Haka ya zo a riwaya dangane da Fatahu<ref>Nomani, Al-Ghaibah, 1397 AH, shafi na 235, h. 22.</ref> Rum da Dailama da Indiya da garin Kabul da Kazar cewa Hazrat Isa (A.S) zai shiga cikin rundunar sa a Baitul Mukaddas,<ref>Salimian, Darasnameh Mahdaviyat, 2009, juzu'i na 3, shafi 179.</ref> karshen gwabzawa zai kasance garin Kufa domin nan ne cibiyar Daular Imam Zaman (A.F)<ref>Salimian, Darasnameh Mahdaviyat, 2009, juzu'i na 3, shafi 179</ref> | Haka ya zo a riwaya dangane da Fatahu<ref>Nomani, Al-Ghaibah, 1397 AH, shafi na 235, h. 22.</ref> Rum da Dailama da [[Indiya]] da garin [[Kabul]] da Kazar cewa [[Hazrat Isa (A.S)]] zai shiga cikin rundunar sa a [[Baitul Mukaddas]],<ref>Salimian, Darasnameh Mahdaviyat, 2009, juzu'i na 3, shafi 179.</ref> karshen gwabzawa zai kasance garin [[Kufa]] domin nan ne cibiyar Daular Imam Zaman (A.F)<ref>Salimian, Darasnameh Mahdaviyat, 2009, juzu'i na 3, shafi 179</ref> | ||
==== Ta yaya farawar zata kasance ==== | ==== Ta yaya farawar zata kasance ==== |