Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
Layi 4: | Layi 4: | ||
Manzon Allah (s.a.w) ya tashi daga Madina zuwa Makka<ref>Tusi, Tahhib al-Ahkam, 1407 AH, juzu'i na 5, shafi na 474; Tabari, Tarikh al-Umm da al-Muluk, 1387H, juzu'i na 3, shafi na 148.</ref> a Zul-Qa'dah shekara ta 10 bayan hijira tare da dubban jama'a don yin aikin Hajji,<ref>Raqhani, Sharh al-Zarqani, 1417 AH, juzu'i na 4, shafi na 141; Tari, “Wani Tunani Kan Tarihin Wafatin Annabi” shafi na 3.</ref> bayan kammala aikin Hajji sai ya ɗau hanyar garin Madina tare da Musulmi,suna isa wani guri da ake kira Ghadir Khum a ranar 18 ga Zul- Hijja<ref>Yaqoubi, Tarikh Al-Yaqoubi, Dar Sadir, juzu'i na 2, shafi na 112.</ref> Jibrilu ya sauka bisa umarnin Allah ga Annabi (SAW)kuma ya umurci Manzon Allah (S.A.W) da ya gabatar da Ali (a.s) ga mutane a matsayin magajinsa.<ref>Ayazi, Tafsir Alqur'an Majeed, 1422H, shafi na 184; Ayashi, Tafsir Ayashi, Maktab ilmiyya islamiyya, juzu'i na 1, shafi na 332.</ref> dan haka yatara mahajjata kuma ya gabatar da Ali (a.s) a matsayin magajinsa ɗin.<ref>Ibn Athir, usdul Ghabah, 1409 AH, juzu'i na 3, shafi na 605; Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, Juzu'i na 1, shafi na 295; Belazari,</ref> | Manzon Allah (s.a.w) ya tashi daga Madina zuwa Makka<ref>Tusi, Tahhib al-Ahkam, 1407 AH, juzu'i na 5, shafi na 474; Tabari, Tarikh al-Umm da al-Muluk, 1387H, juzu'i na 3, shafi na 148.</ref> a Zul-Qa'dah shekara ta 10 bayan hijira tare da dubban jama'a don yin aikin Hajji,<ref>Raqhani, Sharh al-Zarqani, 1417 AH, juzu'i na 4, shafi na 141; Tari, “Wani Tunani Kan Tarihin Wafatin Annabi” shafi na 3.</ref> bayan kammala aikin Hajji sai ya ɗau hanyar garin Madina tare da Musulmi,suna isa wani guri da ake kira Ghadir Khum a ranar 18 ga Zul- Hijja<ref>Yaqoubi, Tarikh Al-Yaqoubi, Dar Sadir, juzu'i na 2, shafi na 112.</ref> Jibrilu ya sauka bisa umarnin Allah ga Annabi (SAW)kuma ya umurci Manzon Allah (S.A.W) da ya gabatar da Ali (a.s) ga mutane a matsayin magajinsa.<ref>Ayazi, Tafsir Alqur'an Majeed, 1422H, shafi na 184; Ayashi, Tafsir Ayashi, Maktab ilmiyya islamiyya, juzu'i na 1, shafi na 332.</ref> dan haka yatara mahajjata kuma ya gabatar da Ali (a.s) a matsayin magajinsa ɗin.<ref>Ibn Athir, usdul Ghabah, 1409 AH, juzu'i na 3, shafi na 605; Kulaini, Al-Kafi, 1407 AH, Juzu'i na 1, shafi na 295; Belazari,</ref> | ||
== | === Falalar Ranar Ghadir === | ||
Dangane da falalar ranar Ghadir, an ruwaito wasu hadisai daga ma'asumai kamar: | Dangane da falalar ranar Ghadir, an ruwaito wasu hadisai daga ma'asumai kamar: | ||
* Annabi (SAW) yana cewa: Ranar Ghadir khum ita ce mafificiyar Idin al’ummata kuma ita ce ranar da Allah Ya kammala addini kuma ya cika ni’ima ga al’ummata, ya kuma amince da Musulunci a matsayin addininsu. | * Annabi (SAW) yana cewa: Ranar Ghadir khum ita ce mafificiyar Idin al’ummata kuma ita ce ranar da Allah Ya kammala addini kuma ya cika ni’ima ga al’ummata, ya kuma amince da Musulunci a matsayin addininsu.Sheikh Saduq, Al-Amali, Al-Bathah Foundation, shafi na 188. | ||
* Imam Sadik (a.s.): Ghadir shi ne idi mafi girma da ɗaukaka ga musulmi, wanda ya cancanci godiya ga Allah a kowace sa’a kuma mutane su yi azumin godiya a ranar , domin azumin wannan rana yana daidai da ibadar shekara sittin | * Imam Sadik (a.s.): Ghadir shi ne idi mafi girma da ɗaukaka ga musulmi, wanda ya cancanci godiya ga Allah a kowace sa’a kuma mutane su yi azumin godiya a ranar , domin azumin wannan rana yana daidai da ibadar shekara sittin<ref>Hurrul Ameli, wasal al-Shia, 1416 AH, juzu'i na 10, shafi na 443.</ref> | ||
* Imam Sadik (a.s) ya ce: “Ranar Ghadir Khum ita ce babbar Idin Allah, Allah bai aiko wani Annabi ba, face sai ya riƙi wannan rana a matsayin Idi kuma ya gane girmanta da falalarta, wato duk Annabawan Allah Sun shaida da wan nan rana tin kafin zuwanta. kuma Allah ya sanya wa wannan rana suna a sama, ranar alkawari da yarjejeniya a kan ƙasa, kuma duk wanda yazoyarci hajjatul wada'a ya shaida hakan.<ref>Har Ameli, Vasal al-Shia, 1416 AH, juzu'i na 8, shafi na 89.</ref> | |||
* Imam Rida (a.s) yana cewa: “Ranar Ghadir ta fi shahara a tsakanin mutanen sama fiye da mutanen duniya... Da mutane sun san ƙimar wannan rana kuma sun riƙeta sunyi aiki da abinda aka faɗa a ranar da babu shakka Mala’iku sun yi musabaha da su sau goma a kowace rana. rana." <ref>Tusi, Tahzeeb al-Ahkam, 1365, juzu'i na 6, shafi.24.</ref> | |||
* Imam Sadik (a.s) ya ce: “Ranar | Nasibi Shafi'i daya daga cikin Malaman Ahlus-sunna cikin Littafin Madalibu Su'al ya bayyana cewa Ranar 18 ga watan Zul hijja Rana ce ta Idi <ref>Nasibi, Madalibul-Su'al, 1419 Hijira, shafi na 64.</ref> yace Rana ce da mutane suke taruwa suyi murna da biki, saboda lokacin da Manzon Allah ya `nada Ali a da wannan matsayi da kebantarsa da shi, babu wani mutum da yayi tarayya da shi a wannan matsayi nasa <ref>Nasibi, Madalibul-Su'al, 1419 Hijira, shafi na 79</ref> a bayanin Ibn Khalkan cikin Littafin Wfayatul A'ayan, tareda Musta'ala Bn Muntasir daga Sarakun Misra cikin 18 ga watan Zul Hijja da ta kasance ranar Idin Ghadir <ref>Ibn Khalkan, Wafayatul A'ayan, Dar Sader, juzu'i na 17, shafi na 180.</ref> | ||
* Imam Rida (a.s) yana cewa: “Ranar Ghadir ta fi shahara a tsakanin mutanen sama fiye da mutanen duniya... Da mutane sun san ƙimar wannan rana kuma sun riƙeta sunyi aiki da abinda aka faɗa a ranar da babu shakka Mala’iku sun yi musabaha da su sau goma a kowace rana. rana." | |||
== MURNA DA RANAR GHADIR == | == MURNA DA RANAR GHADIR == |