Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
Layi 9: | Layi 9: | ||
==Zamani da tsawon lokacin da zai yi== | ==Zamani da tsawon lokacin da zai yi== | ||
Sani da tantacce hakikanin lokacin da Imamul Mahadi (A.S) zai yunkura yana da wahalar gaske, | Sani da tantacce hakikanin lokacin da Imamul Mahadi (A.S) zai yunkura yana da wahalar gaske,<ref>Sadr, Mausuatu Mahdawiyya, 1412 BC, Part 3 (Tariku ma baada zuhur), shafi na 207</ref> bai zama bayyane ba, amma sai dai cewa wasu ba'ari daga kususiyya zamanin yunkuri da suka zo a riwayoyi anyi bayanin su; daga cikinsu ya zo cewa wannan yunkuri zai kasance a Shekaru da suke tanka ba tagwai kuma zai kasance a ranar Ashura Ranar Asabar,<ref>Sadr, Mausuatu Mahdawiyya, 1412 BC, Part 3 (Tariku ma baada zuhur), shafi na 212-213</ref> Assayid Muhammad Assadar Mawallafin littafin Tariku Ma Ba'ada Zuhur, ya tafi kan cewa idan aka cire riwayar ranar Ashura sauran riwayoyin Isnadinsu yana da rauni.<ref>Sadr, Mausuatu Mahdawiyya, 1412 BC, Part 3 (Tariku ma baada zuhur), shafi na 213</ref> | ||
Dangane da tsawon lokacin da yunkurin zai dauka ya zo a riwaya cewa zai kai har tsawon wata takwas | Dangane da tsawon lokacin da yunkurin zai dauka ya zo a riwaya cewa zai kai har tsawon wata takwas<ref>Nomani, Al-Ghaibah, 1397 AH, shafi na 164, h5.</ref> yana gwabzawa da Makiya. | ||
==Mahalli== | ==Mahalli== |