Automoderated users, confirmed, movedable
7,638
gyararraki
imported>Rezvani (Created page with "'''Mikewar Imam Mahadi (A.F)''' wani motsi ne daga Imami na sha biyu bayan bayyanar sa domin kafa adalci a duniya baki daya, babu wanda ya san hakikanin lokacin da wannan motsi da yunkuri zai kasance, a modagarar riwayoyi, mikewar sa za ta kasance ta fara bulla ne a masallacin Harami a garin Makka Mukarrama zai dauki tsawon watanni takwas Mahallin Asali zai kasance kasar Iraki, Imam Hujja (A.S) a wannan yanki zai tarwatsa rundunar Sufyani ya yi nasara a kansu. Ya zo a r...") |
|||
Layi 5: | Layi 5: | ||
==Matsayi da muhimmanci== | ==Matsayi da muhimmanci== | ||
Mikewar Imamul Zaman (A.S) wata ishara ce kan wani motsi da Imami Ma'asumi na goma sha biyu bisa imanin `yan shi'a wanda zai kasance bayan bayyanarsa domin tabbatar da adalci a fadin duniya, | Mikewar Imamul Zaman (A.S) wata ishara ce kan wani motsi da Imami Ma'asumi na goma sha biyu bisa imanin `yan shi'a wanda zai kasance bayan bayyanarsa domin tabbatar da adalci a fadin duniya,<ref>Salimian,Darasnameh Mahdaviyat, 2009, juzu'i na 3, shafi na 171-170.</ref> duk da cewa mikewar da yunkurinsa yana zuwa da ma'ana guda daya,<ref>Sadr, Mausuatu Mahdawiyya, 1412 BC, Part 3 (Tariku ma baada zuhur), shafi na 195.</ref> sai dai cewa fitaccen Masanin shi'anci Malam Murad Sulaimiyan yana cewa: wadannan batutuwa ne guda biyu da suke da banbanci da juna shi Yunkuri yana zuwa ne bayan bayyanar sa.<ref>Salimian,Darasnameh Mahdaviyat, 2009, juzu'i na 3, shafi na 176</ref> | ||
Ya zo a riwaya kan ishara kan yunkurinsa (A.S) a ciki sai aka yi amfani da Kalmar fitowa da, | Ya zo a riwaya kan ishara kan yunkurinsa (A.S) a ciki sai aka yi amfani da Kalmar fitowa da,<ref>Sheikh Sadouq, Kamal al-Din, 1395 AH, juzu'i na 2, shafi na 377 da 378</ref> sannan a wata riwayar daga littafin Alkisalu na Shaik Saduk cewa yunkurin Imamul Zaman da Raja'a da ranar lahira ana kirga su daga ranakun Allah,<ref>Sheikh Sadouq, Khasal, 1362, juzu'i na 1, shafi na 108.</ref> saboda a wasu riwayoyi ya zo cewa yunkurin Imamul Zaman (A.S) zai dau lokaci har zuwa wata takwas,<ref>Nomani, Al-Ghaibah, 1397 AH, shafi na 164, h5.</ref> Imam zai tabbatar hukumar adalci a fadin duk duniya.<ref>Sadr, Mausuatu Mahdawiyya, 1412 BC, Part 3 (Tariku ma baada zuhur), shafi na 449</ref> | ||
==Zamani da tsawon lokacin da zai yi== | ==Zamani da tsawon lokacin da zai yi== |