Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
No edit summary |
||
Layi 22: | Layi 22: | ||
Wasu ba'ari sun tafi kan cewa haƙiƙa kur'ani ya ambaci ba'arin siffofin wasu annabawa misalin [[Armaya'u (A.S)|armaya'u (a.s)]] da shamu'il (a.s), sai dai cewa bai ambaci sunayensu ba.<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 313.</ref> a cikin kur'ani akwai sura sukutun ɗauke da sunan suratul anbiya da wasu adadin surori ɗauke da sunan yunus, hudu, yusuf, ibrahim, muhammad da nuhu. | Wasu ba'ari sun tafi kan cewa haƙiƙa kur'ani ya ambaci ba'arin siffofin wasu annabawa misalin [[Armaya'u (A.S)|armaya'u (a.s)]] da shamu'il (a.s), sai dai cewa bai ambaci sunayensu ba.<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 313.</ref> a cikin kur'ani akwai sura sukutun ɗauke da sunan suratul anbiya da wasu adadin surori ɗauke da sunan yunus, hudu, yusuf, ibrahim, muhammad da nuhu. | ||
Cikin riwayoyi an kawo sunayen wasu annabawa daga shisu,<ref> Sadouƙ, Al-Khisal, 1362, juzu'i na 2, shafi na 524.</ref> | Cikin riwayoyi an kawo sunayen wasu annabawa daga shisu,<ref> Sadouƙ, Al-Khisal, 1362, juzu'i na 2, shafi na 524.</ref> hizƙilu,<ref> ƙutb Raɓandi, Kisas Anbiya, 1409 Hijira, shafi na 242-2541.</ref> habaƙuƙ,<ref> Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 14, shafi na 163.</ref> [[daniyal]],<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 13, shafi 448.</ref> [[jirjisu]],<ref> ƙutb Raɓandi, ƙasas al-anbiya, 1409 AH, shafi 238.</ref> Uzairu,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 13, shafi 448.</ref> hanzalatu,<ref> Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 14, shafi 156.</ref> armaya'u,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 14, shafi na 373; ƙutb Raɓandi, Kissoshin Annabawa, 1409H, shafi na 224.</ref> akwai saɓani cikin annabawa akwai mutane misalin khidir,<ref> Duba: Tusi, Al-Tabayan, darul Al-Arabi, juzu'i na 7, shafi.82.</ref> khalid ɗan sinan,<ref> Duba: Tusi, Al-Tabayan, darulAl-Arabi, juzu'i na 7, shafi.82.</ref> zul ƙarnaini,<ref> Fakhr Razi, Mufatih al-Ghaib, 1420 AH, juzu'i na 21, shafi na 495.</ref> a cewar allama ɗabaɗaba'i Uzairu yana cikin mutane da babu cikakken bayani kan kasancewarsa annabi.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> kan asasin bayanan kur'an, ba'arin annabawa sun rayu tare a zamani ɗaya; daga jumlarsu [[Musa (A.S)|musa]] da [[Haruna (A.S)|haruna]<ref> Suratul Maryam, aya ta:53.</ref> [[ibrahim]] da [[luɗ]]<ref> Suratul Hud, aya ta 74.</ref> duka sun kasance a zamani ɗaya. Haka nan a rahotannin ba'arin riwayoyi za a fahimci cewa wasu annabawa sun rayu tare a zamani ɗaya, alal misali [[Sayyid Bin Ɗawus|sayyid bin ɗawus]] cikin littafin [[Alluhuf]] ya naƙalto riwaya daga [[Imam Hassan Mujtaba (A.S)|imam hassan (a.s)]] lokacin da yake niyyar fita daga garin [[makka]] zuwa [[kufa]] daidai lokacin da yake magana da [[abdullahi ɗan umar]] ya ce: shin ka san cewa [[bani isra'il]] ya kai ga cewa daga hudowar rana zuwa faɗuwarta suna kashe annabawa ɗaiɗai har guda saba'in, sannan suna cigaba da harkon rayuwarsu ba tare da jin sun aikata wani abu mai mugun muni ba; kai kace babu wani mummunan abu da ya faru?!.<ref> Sayyid Ibn Tawus, Al-Mahhouf Ali ƙatali al-Tafouf, shafi na 102</ref> a wata riwaya a d ata zo a littafin [[Majma'ul Al-bayan|majma'ul al-bayan]] an naƙalto daga [[Annabi (S.A.W)|annabi (s.a.w)]] ya cewa [[Abu Ubaida Jarra|abu ubaida jarra]]: ya abu ubaida! Bani isra'ila cikin yini guda sun kasance suna kashe annabawa ɗaidai har guda 43 a lokaci ɗaya, bayan nan sai aka samu adadin mutane guda 112 sun miƙe gaban makasan annabawa domin [[umarni da kyakkyawa da hani da munkari]], sai dai cewa su ma waɗannan bayin Allah ba su tsira ba daga ƙarshe su ma kashe su suka yi.<ref> Tabarsi, Majalisar Al-Bayan cikin Tafsirin Kur’ani, Mawallafi: Dar al-Marafah, juzu’i na 2, shafi na 720.</ref> | ||
Layi 110: | Layi 110: | ||
Adadin annabawa da aka saukar musu [[Litattafan Sama|littafi daga sama]]; bisa dogara abin da ya zo a [[Kur'ani|ayoyin kur'ani]], [[zabura]] ita ce littafin [[Annabi Dawud (A.S)|annabi dawud (a.s)]] [[attaura]] [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]]. {{tsokaci| kur'ani bai kawoi bayani ƙarara ba game da saukar da attaura ga musa (a.s) sai dai kuma ya tabbatar da cewa attaura littafi ne daga Allah(suratul ma'ida aya ta 44) haka ya tabbatatar da saukar da alluna ga musa (a.s) (suratul a'araf aya 154). wasu ba'arin malaman tafsiri suna tafi kan cewa alluna sune dai attaura(ɗabaɗaba'i, almizan, bugun shekara ta 1417 hijiri, j 8 shafi na 250).}}. [[linjila]] (bible) [[Annabi Isa (A.S)|annabi isa (a.s)]]<ref> Suratul Hadid, aya ta 27</ref>[[kur'ani]] kuma annabi [[Muhammad (S.A.W),|muhammad (s.a.w),]] kur'ani littafi bai ambaci littafin da aka saukarwa annabi ibrahim (a.s) ba, sai dai ya ambaci "[[Suhuf]]" gareshi.<ref> Suratul Ala, aya ta 19.</ref> haka nan kan asasin abin da ya zo a wani hadisi, Allah ya aikowa da [[Annabi Shisu (A.S)|annabi shisu (a.s)]] sahifa guda 50, [[Annabi Idrisu (A.S)|annabi idrisu (a.s)]] guda 30, annabi ibrahim (a.s) guda 20.<ref> Sadouq, Al-Khasal, 1362, juzu'i na 2, shafi na 524.</ref> | Adadin annabawa da aka saukar musu [[Litattafan Sama|littafi daga sama]]; bisa dogara abin da ya zo a [[Kur'ani|ayoyin kur'ani]], [[zabura]] ita ce littafin [[Annabi Dawud (A.S)|annabi dawud (a.s)]] [[attaura]] [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]]. {{tsokaci| kur'ani bai kawoi bayani ƙarara ba game da saukar da attaura ga musa (a.s) sai dai kuma ya tabbatar da cewa attaura littafi ne daga Allah(suratul ma'ida aya ta 44) haka ya tabbatatar da saukar da alluna ga musa (a.s) (suratul a'araf aya 154). wasu ba'arin malaman tafsiri suna tafi kan cewa alluna sune dai attaura(ɗabaɗaba'i, almizan, bugun shekara ta 1417 hijiri, j 8 shafi na 250).}}. [[linjila]] (bible) [[Annabi Isa (A.S)|annabi isa (a.s)]]<ref> Suratul Hadid, aya ta 27</ref>[[kur'ani]] kuma annabi [[Muhammad (S.A.W),|muhammad (s.a.w),]] kur'ani littafi bai ambaci littafin da aka saukarwa annabi ibrahim (a.s) ba, sai dai ya ambaci "[[Suhuf]]" gareshi.<ref> Suratul Ala, aya ta 19.</ref> haka nan kan asasin abin da ya zo a wani hadisi, Allah ya aikowa da [[Annabi Shisu (A.S)|annabi shisu (a.s)]] sahifa guda 50, [[Annabi Idrisu (A.S)|annabi idrisu (a.s)]] guda 30, annabi ibrahim (a.s) guda 20.<ref> Sadouq, Al-Khasal, 1362, juzu'i na 2, shafi na 524.</ref> | ||
[[Tafsiri|Malaman tafsiri]] tare da jingina da [[Aya|ayar]]: | [[Tafsiri|Malaman tafsiri]] tare da jingina da [[Aya|ayar]]: "Abin da aka yi wa nuhu wasiyya da shi daga addini, an shar'anta muku shi, da abin da aka maka [[Wahayi|wahayinsa]], abin da muka yi wasicci da shi ga ibrahim, musa da isa"<ref> Suratul Shura, aya ta 13.</ref> annabi nuhu (a.s) annabi ibrahim (a.s), annabi musa (a.s), annabi isa (a.s) da annabi muhammad (s.a.w) annabawa ne da aka aiko musu da shari'a.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> cikin ba'arin riwayoyi, dalilin gabatar da waɗannan annabawa matsayin ulul azmi ya faru ne saboda shari'ar da take tare da su.<ref> Sadouq, Ayoun Akhbar al-Reza, 1378 AH, juzu'i na 2, shafi na 80.</ref> | ||
[[Allama ɗabaɗaba'i]] ya ce kowanne mutum ɗaya daga cikin annabawa ulul azmi ya kasance yana da shari'a tasa mai cin gashin kanta.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> kuma litattafan sauran annabawa waɗanda ba ulul azmi ba misalin dawud (a.s)<ref> Suratul Nisa’i, aya ta 163.</ref> annabi shisu (a.s) da annabi idrisu (a.s),<ref>Sadouq, Al-Khasal, 1362, juzu'i na 2, shafi na 524.</ref> litattafai ne da | [[Allama ɗabaɗaba'i]] ya ce kowanne mutum ɗaya daga cikin annabawa ulul azmi ya kasance yana da shari'a tasa mai cin gashin kanta.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> kuma litattafan sauran annabawa waɗanda ba ulul azmi ba misalin dawud (a.s)<ref> Suratul Nisa’i, aya ta 163.</ref> annabi shisu (a.s) da annabi idrisu (a.s),<ref>Sadouq, Al-Khasal, 1362, juzu'i na 2, shafi na 524.</ref> litattafai ne da ba sa cin karo da keaɓantuwar shari'ar litattafan da aka saukarwa da annabawa ulul azmi; su litattafan annabawa da ba ulul azmi ba basu ƙunshi [[hukunce-hukuncen shari'a]] ba.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> | ||
====Mujizoji==== | ====Mujizoji==== | ||
Layi 125: | Layi 125: | ||
====Fihirisar Littafi==== | ====Fihirisar Littafi==== | ||
[[Malaman hadisi]], [[Tafsiri|malaman tafsiri]] da malaman ilimin kalam na muslunci cikin rubuce-rubucensu sun yi talifi batutuwa game da annabawa, [[allama majlisi]] ya keɓance mujalladai huɗu cikin [[biharul al-anwar]] da ya tattaro [[Hadisi|riwayoyi]] da suke da alaƙa da maudu'in annabawa,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11-15.</ref> sannan ya rubuta mujalladai ɗai-ɗai har guda tara game da tarihin [[Annabi (S.A.W)|annabi akram (s.a.w)]],<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 15-24.</ref> haka nan dangane da annabawa akwai litattafai masu zaman kansu da aka rubuta, galibinsu suna ɗauke da taken ƙissoshin annabawa, mafi yawansu suna sharhi ne kan halayen annabawa, a wani lokaci kumaana bahasi na aƙida da suke dangantaka da su, ba'ain waɗannan litattafai sun kasance kamar haka: | [[Malaman hadisi]], [[Tafsiri|malaman tafsiri]] da malaman ilimin kalam na muslunci cikin rubuce-rubucensu sun yi talifi batutuwa game da annabawa, [[allama majlisi]] ya keɓance mujalladai huɗu cikin [[biharul al-anwar]] da ya tattaro [[Hadisi|riwayoyi]] da suke da alaƙa da maudu'in annabawa,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11-15.</ref> sannan ya rubuta mujalladai ɗai-ɗai har guda tara game da tarihin [[Annabi (S.A.W)|annabi akram (s.a.w)]],<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 15-24.</ref> haka nan dangane da annabawa akwai litattafai masu zaman kansu da aka rubuta, galibinsu suna ɗauke da taken ƙissoshin annabawa, mafi yawansu suna sharhi ne kan halayen annabawa, a wani lokaci kumaana bahasi na aƙida da suke dangantaka da su, ba'ain waɗannan litattafai sun kasance kamar haka: | ||
*[[Nurul al-mubin fi ƙisasi al-anbiya'i wal-mursalina]]: na [[sayyid ni'imatullahi jaza'iri]] wanda ya rayu tsakanin shekaru 1050-1112 bayan hijira, wannan littafi ya tattare da tarihin rayuwar annabawa waɗanda sunayensu ya zo cikin riwayoyin shi'a, marubucin wannan littafi cikin muƙaddima ya yi bahasosi misalin adadin annabawa, tarayyarsu da juna, [[Annabawa Ulul Azmi|annabawa ulul azmi]] da kuma bambanci da yake tsakanin annabi da [[Imamanci|imami]], ya rubuta wannan littafi ne da harshen larabci, amma an tarjama zuwa harshen farisanci cikin taken | *[[Nurul al-mubin fi ƙisasi al-anbiya'i wal-mursalina]]: na [[sayyid ni'imatullahi jaza'iri]] wanda ya rayu tsakanin shekaru 1050-1112 bayan hijira, wannan littafi ya tattare da tarihin rayuwar annabawa waɗanda sunayensu ya zo cikin riwayoyin shi'a, marubucin wannan littafi cikin muƙaddima ya yi bahasosi misalin adadin annabawa, tarayyarsu da juna, [[Annabawa Ulul Azmi|annabawa ulul azmi]] da kuma bambanci da yake tsakanin annabi da [[Imamanci|imami]], ya rubuta wannan littafi ne da harshen larabci, amma an tarjama zuwa harshen farisanci cikin taken "Dastan payambaran ya ƙissahaye kur'an az adam ta khatam". | ||
*[[ƙisasul al-anbiya'i rawandi]]: na [[ƙuɗubud-dini rawandi]]. Marubucin littafin ya kawo sharhi da bayanin halayen an annabawa cikin jerantawar gabatar zamani. | *[[ƙisasul al-anbiya'i rawandi]]: na [[ƙuɗubud-dini rawandi]]. Marubucin littafin ya kawo sharhi da bayanin halayen an annabawa cikin jerantawar gabatar zamani. |