Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
No edit summary |
||
Layi 3: | Layi 3: | ||
Malamai su na ganin ayar bismilla daga mafi muhimmancin taken muslunci tare da yin nasiha kan fara yin bismillah gabanin ko wane aiki. | Malamai su na ganin ayar bismilla daga mafi muhimmancin taken muslunci tare da yin nasiha kan fara yin bismillah gabanin ko wane aiki. | ||
Kan asasin fatawowin malamai, haƙiƙa | Kan asasin fatawowin malamai, haƙiƙa ba ya halasta a taɓa rubutun bismilla ba tare da alwala ba, haka nan yayin farauta ko yanka na shari'a [[wajibi]] ne karanta bismilla. | ||
[[Imamiyya]] da ba'arin malaman ahlus-sunna sun tafi kan cewa bismilla aya ce mai zaman kanta a cikin ko wace sura kuma wani yanki ce ta wannan [[sura]], sai dai kuma wasu ba'arin ahlus-sunna su na ganin cewa kaɗai cikin [[suratul fatiha]] ce basmala ta kasance aya mai cin gashin kanta kuma wani yanki na wannan sura, wasu kuma suka ce hatta a cikin suratul fatiha ba ta kasance aya mai cin gashin kanta ba, bari dai kadai ana karanta ta a farkon ko wace sura in banda suratul tauba domin neman tabarruki. | [[Imamiyya]] da ba'arin malaman ahlus-sunna sun tafi kan cewa bismilla aya ce mai zaman kanta a cikin ko wace sura kuma wani yanki ce ta wannan [[sura]], sai dai kuma wasu ba'arin ahlus-sunna su na ganin cewa kaɗai cikin [[suratul fatiha]] ce basmala ta kasance aya mai cin gashin kanta kuma wani yanki na wannan sura, wasu kuma suka ce hatta a cikin suratul fatiha ba ta kasance aya mai cin gashin kanta ba, bari dai kadai ana karanta ta a farkon ko wace sura in banda suratul tauba domin neman tabarruki. | ||
A rahotan malaman tarihi, wannan aya tare da sauran ayoyin fatiha ita ce aya ta farko wacce aka tarjama zuwa harshen farisanci ta hannun [[Salmanul farisi|salmanul farisi]]. | A rahotan malaman tarihi, wannan aya tare da sauran ayoyin fatiha ita ce aya ta farko wacce aka tarjama zuwa harshen farisanci ta hannun [[Salmanul farisi|salmanul farisi]]. | ||
Layi 10: | Layi 10: | ||
[[Muhammad Jawad Mugniyya]] cikin [[tafsirul Al-Kashif]] ya ce "Bismillahir Ar-Rahmanir Ar-Rahim" bayan [[kalmar shahada guda biyu]] ta kasance taken [[Musulmi|musulmai]], musulmai suna fara dukkanin ayyukansa da karatunsu bayan karanta bismilla<ref> Mughniyeh, al-Tafsir al-Kashif, Dar al-Anwar, juzu'i na 1, shafi na 24.</ref> a cewar [[Murtada Muɗahhari]] wannan jumla ta na daga mafi muhimmancin taken muslunci, sannan don gudun mantuwa ya dace musulmai sun zana rubutunta kan allon zayyana kyawawan rubutu, su kafa a kan bangon gidajensu, sannan gabannin dukkanin ayyukansu su fara da karantata.<ref> Motahari, Panzdeh Guftar, 1389, shafi na 162-163.</ref> | [[Muhammad Jawad Mugniyya]] cikin [[tafsirul Al-Kashif]] ya ce "Bismillahir Ar-Rahmanir Ar-Rahim" bayan [[kalmar shahada guda biyu]] ta kasance taken [[Musulmi|musulmai]], musulmai suna fara dukkanin ayyukansa da karatunsu bayan karanta bismilla<ref> Mughniyeh, al-Tafsir al-Kashif, Dar al-Anwar, juzu'i na 1, shafi na 24.</ref> a cewar [[Murtada Muɗahhari]] wannan jumla ta na daga mafi muhimmancin taken muslunci, sannan don gudun mantuwa ya dace musulmai sun zana rubutunta kan allon zayyana kyawawan rubutu, su kafa a kan bangon gidajensu, sannan gabannin dukkanin ayyukansu su fara da karantata.<ref> Motahari, Panzdeh Guftar, 1389, shafi na 162-163.</ref> | ||
An ce daga abubuwan da suka bazu da yaɗuwa tsakanin musulman Iran shin c cewa domin neman albarka da neman tsari daga sharri da bala'o' | An ce daga abubuwan da suka bazu da yaɗuwa tsakanin musulman Iran shin c cewa domin neman albarka da neman tsari daga sharri da bala'o'i haƙiƙa suna rubuta wannan aya kan dutse ko tiles sannan su kafeta kan baƙin kofar gida<ref>موسوی آملی، [https://www.ensani.ir/fa/article/46398/سر-در-نوشته-های-قرآن «سر در نوشتههای قرآن»]، سایت پرتال علوم اسلامی.</ref> sakamakon yawan amfani da bismilla a farkon ko wane aiki wannan jumla wani lokaci a harshen farisanci maimakon amfani da fi'ilai misalin (Befarmayi) ko (Beshatabi) sai ayi amfani da ita.<ref> Moini, Amsal wa ta'abiri Kur'ani, 1394, shafi na 153-155.</ref> haka nan a farkon risala ko littafai kalmar (bismillahir rahmanir Rahim) ana rubuta da tarjamar farisanci (Bename khodawande bakhshande mehraban) ko kuma wata jumla kwatankwacin haka..<ref>[https://kalamesabz.com/ترتیب-پایان-نامه-نویسی/ «ترتیب پایان نامه نویسی»]، سایت کلام سبز.</ref> | ||
An ce a farkon annabta Annabi (S.A.W) ya kasance yana amfani da jumlar "Bismikallahumma" a farkon wasisƙunsa da makamantansu<ref> Qalqshandi, Sobh al-Ashi fi Sanaa al-Ansha, Dar al-Katb al-Alamiya, juzu'i na 1, shafi na 480.</ref>] har zuwa lokacin da ayar | An ce a farkon annabta Annabi (S.A.W) ya kasance yana amfani da jumlar "Bismikallahumma" a farkon wasisƙunsa da makamantansu<ref> Qalqshandi, Sobh al-Ashi fi Sanaa al-Ansha, Dar al-Katb al-Alamiya, juzu'i na 1, shafi na 480.</ref>] har zuwa lokacin da ayar | ||
<center>[[وَ قَالَ ارْكَبُوا فِيهَا بِسْمِ اللَّهِ مَجْرَاهَا وَ مُرْسَاهَا]]»<ref> سوره هود، آیه ۴۱.</ref></center> | <center>[[وَ قَالَ ارْكَبُوا فِيهَا بِسْمِ اللَّهِ مَجْرَاهَا وَ مُرْسَاهَا]]»<ref> سوره هود، آیه ۴۱.</ref></center> | ||
Layi 47: | Layi 47: | ||
====Ma'anar Bismilla==== | ====Ma'anar Bismilla==== | ||
Wasu ba'ari malaman tafsiri suna da ra'ayin cewa harafin ba'un a cikin bismilla yana ba da ma'anar farawa, ma'ana lokacin da wani mutum yake faɗin "Bismilla" ma'anarta shi ne cewa yana fara aikinsa da sunan Allah.<ref> Misali, duba Ibn Qutaiba, Tafsir Gharib al-Qur'an, 1411H, shafi na 39; Tabarsi, Majma al-Bayan, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 54; Tabatabaei, Al-Mizan, 1363, juzu'i na 1, shafi 17; Hakim, Tafsirin Suratul Hamd, 1420H, shafi na 152-153.</ref> wasu jama'a daban suna cewa harafin ba'un bai da wata keɓantacciyar ma'ana, kaɗai furta bismilla ana yinsa ne da niyya ambaton sunan Allah da kuma neman albarkarsa cikin yin aiki.<ref> Khumaini, [[Tafsirul Al-Kur'anul Karim]], 1418H, juzu'i na 1, shafi na 95.</ref> | Wasu ba'ari malaman tafsiri suna da ra'ayin cewa harafin ba'un a cikin bismilla yana ba da ma'anar farawa, ma'ana lokacin da wani mutum yake faɗin "Bismilla" ma'anarta shi ne cewa yana fara aikinsa da sunan Allah.<ref> Misali, duba Ibn Qutaiba, Tafsir Gharib al-Qur'an, 1411H, shafi na 39; Tabarsi, Majma al-Bayan, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 54; Tabatabaei, Al-Mizan, 1363, juzu'i na 1, shafi 17; Hakim, Tafsirin Suratul Hamd, 1420H, shafi na 152-153.</ref> wasu jama'a daban suna cewa harafin ba'un bai da wata keɓantacciyar ma'ana, kaɗai furta bismilla ana yinsa ne da niyya ambaton sunan Allah da kuma neman albarkarsa cikin yin aiki.<ref> Khumaini, [[Tafsirul Al-Kur'anul Karim]], 1418H, juzu'i na 1, shafi na 95.</ref> | ||
Wasu jama'ar daban daga malaman tafsiri suna ganin harafin ba'un ya zo ne da ma'ana isti'ana (neman taimako)<ref> Misali, duba Arus Hawizi, Tafsirin Nur al-Saghalin, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 12-13; Tayeb, Ateeb Al Bayan, 1378, juzu'i na 1, shafi na 93.</ref> saboda haka bismilla zata zama da ma'anar ina neman taimakon Allah<ref> Aroos Hawizi, Tafsirin Nur al-Saqlain, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 12-13; Tayeb, Ateeb Al Bayan, 1378, juzu'i na 1, shafi na 93; Hakim, Tafsirin Suratul Hamd, 1420H, shafi na 152.</ref> wasu ba'arin malaman tafsiri na shi'a<ref> Misali, duba Aroos Hawizi, Tafsirin Nur al-Saghalin, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 12-13; Tayeb, Ateeb Al Bayan, 1378, juzu'i na 1, shafi na 93. ^ Alameh Majlisi, Bihar al-Anwar, 1983, juzu'i na 3, shafi na 41.</ref> sun karɓi wannan ma'ana tare da jingina da riwaya daga A'imma (A.S).<ref> Alameh Majlisi, Bihar al-Anwar, 1983, juzu'i na 3, shafi na 41.</ref> | Wasu jama'ar daban daga malaman tafsiri suna ganin harafin ba'un ya zo ne da ma'ana isti'ana (neman taimako)<ref> Misali, duba Arus Hawizi, Tafsirin Nur al-Saghalin, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 12-13; Tayeb, Ateeb Al Bayan, 1378, juzu'i na 1, shafi na 93.</ref> saboda haka bismilla zata zama da ma'anar ina neman taimakon Allah<ref> Aroos Hawizi, Tafsirin Nur al-Saqlain, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 12-13; Tayeb, Ateeb Al Bayan, 1378, juzu'i na 1, shafi na 93; Hakim, Tafsirin Suratul Hamd, 1420H, shafi na 152.</ref> wasu ba'arin malaman tafsiri na shi'a<ref> Misali, duba Aroos Hawizi, Tafsirin Nur al-Saghalin, 1415 AH, juzu'i na 1, shafi na 12-13; Tayeb, Ateeb Al Bayan, 1378, juzu'i na 1, shafi na 93. ^ Alameh Majlisi, Bihar al-Anwar, 1983, juzu'i na 3, shafi na 41.</ref> sun karɓi wannan ma'ana tare da jingina da riwaya daga [[Imaman shia|A'imma (A.S)]].<ref> Alameh Majlisi, Bihar al-Anwar, 1983, juzu'i na 3, shafi na 41.</ref> | ||
Wasu ba'ari daban kuma suna cewa sakamakon babu mamaici a kur'ani, bismilla a ko wace suta tana da keɓantacciyar ma'ana da take da alaƙa da saƙon ayoyin wannan sura,<ref> Qashiri, Lataef al-isharat, 2000 AD, juzu'i na 1, shafi.44; Khumaini, Tafsirin Al-Kur'anul Karim, 1418 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 96.</ref>] cikin tafsirin Ayyashi, an naƙalto riwaya daga [[Imam Sadiƙ (A.S)]] cikin tafsirin bismilla cikinsa harafin ba'aun ya zo da ma'anar "Baha'u" hasken Allah, harafin sinun "Sana'ullahi" ɗaukakar Allah, harafin mimun "Majdullahi" girmamarsa.<ref> Ayayyshi, Tafsir al-Ayyashi, 2013, juzu'i na 1, shafi na 22.</ref> | Wasu ba'ari daban kuma suna cewa sakamakon babu mamaici a kur'ani, bismilla a ko wace suta tana da keɓantacciyar ma'ana da take da alaƙa da saƙon ayoyin wannan sura,<ref> Qashiri, Lataef al-isharat, 2000 AD, juzu'i na 1, shafi.44; Khumaini, Tafsirin Al-Kur'anul Karim, 1418 Hijira, juzu'i na 1, shafi na 96.</ref>] cikin tafsirin Ayyashi, an naƙalto riwaya daga [[Imam Sadiƙ (A.S)]] cikin tafsirin bismilla cikinsa harafin ba'aun ya zo da ma'anar "Baha'u" hasken Allah, harafin sinun "Sana'ullahi" ɗaukakar Allah, harafin mimun "Majdullahi" girmamarsa.<ref> Ayayyshi, Tafsir al-Ayyashi, 2013, juzu'i na 1, shafi na 22.</ref> | ||
Layi 57: | Layi 57: | ||
*Bismilla cikin karatun sallah: malaman fiƙihu na shi'a sun yi ijma'i cewa bismilla wani ɓangare daga bakiɗayan surorin kur'ani in banda suratul tauba, saboda haka wajibi ne karantata cikin sallolin farilla.<ref> Hakim, Mustamsak al-urwa, 1391 AH, juzu'i na 6, shafi na 174-175.</ref> | *Bismilla cikin karatun sallah: malaman fiƙihu na shi'a sun yi ijma'i cewa bismilla wani ɓangare daga bakiɗayan surorin kur'ani in banda suratul tauba, saboda haka wajibi ne karantata cikin sallolin farilla.<ref> Hakim, Mustamsak al-urwa, 1391 AH, juzu'i na 6, shafi na 174-175.</ref> | ||
*Farauta da yankan shari'a: a fatawar malamai faɗin bismilla yana cikin sharuɗɗan ingancin yanka na shari'a.<ref> Najafi, Jawaharl al-Kalam, 1362, juzu'i na 36, shafi na 113.</ref> | *Farauta da yankan shari'a: a fatawar malamai faɗin bismilla yana cikin sharuɗɗan ingancin yanka na shari'a.<ref> Najafi, Jawaharl al-Kalam, 1362, juzu'i na 36, shafi na 113.</ref> | ||
Haka nan cikin farauta, yayin da ake aika kare zuwa ga abin farauta ko kuma yayin da ake harba baka wajibi a karanta bismilla, idan ya zamana an ƙi karantawa da ganganci, naman da aka farauto | Haka nan cikin farauta, yayin da ake aika kare zuwa ga abin farauta ko kuma yayin da ake harba baka wajibi a karanta bismilla, idan ya zamana an ƙi karantawa da ganganci, naman da aka farauto ba ya halasta aci shi.<ref> Najafi, Jawaharil al-Kalam, 1362, juzu'i na 36, shafi na 30.</ref> | ||
*Karanta bismilla yayin ɗaura alwala,<ref> Shahid Sani, Al-Rawda Al-Bahiya, juzu'i na 1, shafi na 79.</ref> yayin kusantar iyali,<ref> Tabatabaei Yazdi, al-urwa al-Wuthghati, 1417 AH, juzu'i na 5, shafi.482; Hakim, Mustamsk al-Arwa, 1391 AH, juzu'i na 14, shafi na 10.</ref> haka kuma mustahabbi ne lokacin cin abin ci ko shan abin shaa karanta bismilla.<ref> Najafi, Jawaharl al -Kalam, 1362, juzu'i na 36, shafi.451.</ref> | *Karanta bismilla yayin ɗaura alwala,<ref> Shahid Sani, Al-Rawda Al-Bahiya, juzu'i na 1, shafi na 79.</ref> yayin kusantar iyali,<ref> Tabatabaei Yazdi, al-urwa al-Wuthghati, 1417 AH, juzu'i na 5, shafi.482; Hakim, Mustamsk al-Arwa, 1391 AH, juzu'i na 14, shafi na 10.</ref> haka kuma mustahabbi ne lokacin cin abin ci ko shan abin shaa karanta bismilla.<ref> Najafi, Jawaharl al -Kalam, 1362, juzu'i na 36, shafi.451.</ref> | ||