Automoderated users, confirmed, movedable
8,221
gyararraki
No edit summary |
No edit summary |
||
Layi 1: | Layi 1: | ||
:''wannan wata ƙasida ce da aka yi ta dangane da adadin annabawa, mu'ujiza, muƙami da shari'ar da aka aiko musu. Domin sanin sauran bahasosi da suke da dangantaka da annabta ku duba: annabta'' | :''wannan wata ƙasida ce da aka yi ta dangane da adadin annabawa, mu'ujiza, muƙami da shari'ar da aka aiko musu. Domin sanin sauran bahasosi da suke da dangantaka da annabta ku duba: annabta'' | ||
Annabawa wasu mutane ne waɗanda ta hanyarsu ne Allah yake kiran mutane zuwa gare shi, Allah | Annabawa wasu mutane ne waɗanda ta hanyarsu ne [[Allah]] yake kiran mutane zuwa gare shi, Allah yana alaƙa da annabawansa ta hanyar wahayi. | ||
[[Isma]], tsinkaye kan [[ilimin gaibu]], [[mu'ujiza]], karɓar wahayi ([[Wahayin Shari'a|Wahayin shari'a]] da [[Wahayin Bayani|wahayin bayani]]) suna daga cikin siffofin annabawa. Cikin [[kur'ani]] an ambaci wasu ba'arin mu'ujizojin annabawa misalin [[Sanyayar Wuta Ga Annabi Ibrahim (A.S)|sanyayar wuta ga annabi ibrahim (a.s)]] canja [[Sandar Musa (A.S)|sandar musa]] zuwa ga macizai, raya matattu ta hannun [[annabi isa (a.s)]], [[kur'ani mai girma]] da [[tsaga wata]] da ta faru ta hannun annabin muslunci (s.a.w). | [[Isma]], tsinkaye kan [[ilimin gaibu]], [[mu'ujiza]], karɓar wahayi ([[Wahayin Shari'a|Wahayin shari'a]] da [[Wahayin Bayani|wahayin bayani]]) suna daga cikin siffofin annabawa. Cikin [[kur'ani]] an ambaci wasu ba'arin mu'ujizojin annabawa misalin [[Sanyayar Wuta Ga Annabi Ibrahim (A.S)|sanyayar wuta ga annabi ibrahim (a.s)]] canja [[Sandar Musa (A.S)|sandar musa]] zuwa ga macizai, raya matattu ta hannun [[annabi isa (a.s)]], [[kur'ani mai girma]] da [[tsaga wata]] da ta faru ta hannun annabin muslunci (s.a.w). | ||
Layi 7: | Layi 7: | ||
Kan asasin mahangar mashhur ɗin malaman muslunci, adadin annabawa ya kai dubu ɗari da ashirin da huɗu. Sunayen annabawa 26 ne ya zo cikin kur'ani, [[Annabi Adam (A.S)|annabi adam (a.s)]] shi ne annabi na farko, sannan [[Annabi Muhammad (S.A.W)|annabi muhammad (s.a.w)]] shi ne annabi na ƙarshe da babu wani annabi da zai zo a bayansa. | Kan asasin mahangar mashhur ɗin malaman muslunci, adadin annabawa ya kai dubu ɗari da ashirin da huɗu. Sunayen annabawa 26 ne ya zo cikin kur'ani, [[Annabi Adam (A.S)|annabi adam (a.s)]] shi ne annabi na farko, sannan [[Annabi Muhammad (S.A.W)|annabi muhammad (s.a.w)]] shi ne annabi na ƙarshe da babu wani annabi da zai zo a bayansa. | ||
Malaman shi'a sun yi rubuce-rubuce dangane da tarihin annabawa, tare da wallafa litattafai masu zaman kansu kan wannan maudu'i. [[An-nurul mubin fi ƙisasul al-anbiya'i wal-mursalina,]] na | Malaman shi'a sun yi rubuce-rubuce dangane da tarihin annabawa, tare da wallafa litattafai masu zaman kansu kan wannan maudu'i. [[An-nurul mubin fi ƙisasul al-anbiya'i wal-mursalina,]] na sayyid ni'imatullahi jaza'iri, ƙisasul al-anbiya'i na rawandi, tanzihul al-anbiya'i na sayyid murtada da hayatul al-ƙulubi na allama majlisi, suna daga cikin litattafai da aka wallafa game da tarihin rayuwar annabawa. | ||
==Annabawa== | ==Annabawa== | ||
Layi 13: | Layi 13: | ||
Annabi shi ne mutumin da yake samun saƙo daga [[Allah]] ba tare da tsanantuwa da wani mutum ba.<ref> Tareehi, Majma Al-Baharin, 1375, juzu'i na 1, shafi na 375.</ref> shi annabi shi ne tsani na kasancewa tsakanin Allah da halittunsa, kuma shi ne wanda yake kiran halittu zuwa ga Allah.<ref> Mustafawi, Attahƙiƙ kalemat Kur’an, 1368, juzu’i na 12, shafi na 55.</ref> | Annabi shi ne mutumin da yake samun saƙo daga [[Allah]] ba tare da tsanantuwa da wani mutum ba.<ref> Tareehi, Majma Al-Baharin, 1375, juzu'i na 1, shafi na 375.</ref> shi annabi shi ne tsani na kasancewa tsakanin Allah da halittunsa, kuma shi ne wanda yake kiran halittu zuwa ga Allah.<ref> Mustafawi, Attahƙiƙ kalemat Kur’an, 1368, juzu’i na 12, shafi na 55.</ref> | ||
Karɓar saƙon [[wahayi]], [[ilimin gaibu]],<ref> Tusi, Al-Tabayan, Darahiya al-Trath al-Arabi, juzu'i na 2, shafi na 459.</ref> da [[isma]],<ref> Mufid, Adamul sahawin Annabiyyi, 1413 AH, shafi na 29 da 30; Sayyed Morteza, Tanziyeh al-Anbia, 2007, shafi na 34.</ref> [[Amsa addu'a|samun amsa addu'a]]<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 72, shafi na 116.</ref> suna daga cikin siffofin annabawa, galibin [[Malaman Kalam|malaman kalam]] na muslunci sun yi amanna da cewa su annabawa mutane ne ma'asumai katangaggu daga aikata duk wani nau'in [[zunubi]] a cikin bakiɗayan marhalolin rayuwarsu,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 72, shafi na 116.</ref> da wannan dalili wurare daga kur'ani da maganar [[istigfari]] da gafarar [[Allah]] kan wasu annabawa ta zo kan wani aiki da suka aikata,<ref> Misali, duba: Suratul ƙasas, aya ta 16; Suratul Anbiya, aya ta 87; Suratul Taha, aya ta 121.</ref> misalin kisan bamisre da [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]] ya yi,<ref> Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 16, shafi na 42, 43.</ref> aje saƙo da [[Annabi Yunus (A.S)|annabi yunus (a.s)]],<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 14, shafi 315.</ref> ya yi, da cin ɗan itaciya da annabi adam (a.s) ya yi bayan an hana shi ci,<ref> Tabarsi, Majmaal Bayan, 1372, juzu'i na 7, shafi 56; Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 13, shafi na 323.</ref> malamai sun fassara wannan ayyuka da [[Tarkul Aula|tarkul aula]] (barin aikata abin da yafi dacewa ace an aikata) kishiyar wannan magana, wasu ba'arin [[malaman kalam]], suna ganin cewa [[Ismar Annabawa|annabawa ma'asumai]] kaɗai cikin abubuwan da suke da alaƙa da dangantaka da annabtarsu, amma cikin fagen rayuwar ta bil'adama ta yau da kullum lallai suna iya aikata kuskure da rafkana.<ref> Sadouƙ, Man la Yahdrah al-Faƙih, 1413 AH, Juzu’i na 1, shafi na 360.</ref> | Karɓar saƙon [[wahayi]], [[ilimin gaibu]],<ref> Tusi, Al-Tabayan, Darahiya al-Trath al-Arabi, juzu'i na 2, shafi na 459.</ref> da [[isma]],<ref> Mufid, Adamul sahawin Annabiyyi, 1413 AH, shafi na 29 da 30; Sayyed Morteza, Tanziyeh al-Anbia, 2007, shafi na 34.</ref> [[Amsa addu'a|samun amsa addu'a]]<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 72, shafi na 116.</ref> suna daga cikin siffofin annabawa, galibin [[Malaman Kalam|malaman kalam]] na muslunci sun yi amanna da cewa su annabawa mutane ne ma'asumai katangaggu daga aikata duk wani nau'in [[zunubi]] a cikin bakiɗayan marhalolin rayuwarsu,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 72, shafi na 116.</ref> da wannan dalili wurare daga kur'ani da maganar [[istigfari]] da gafarar [[Allah]] kan wasu annabawa ta zo kan wani aiki da suka aikata,<ref> Misali, duba: Suratul ƙasas, aya ta 16; Suratul Anbiya, aya ta 87; Suratul Taha, aya ta 121.</ref> misalin kisan bamisre da [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]] ya yi,<ref> Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 16, shafi na 42, 43.</ref> aje saƙo da [[Annabi Yunus (A.S)|annabi yunus (a.s)]],<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 14, shafi 315.</ref> ya yi, da cin ɗan itaciya da annabi adam (a.s) ya yi bayan an hana shi ci,<ref> Tabarsi, Majmaal Bayan, 1372, juzu'i na 7, shafi 56; Makarem Shirazi, Tafsir Namuneh, 1374, juzu'i na 13, shafi na 323.</ref> malamai sun fassara wannan ayyuka da [[Tarkul Aula|tarkul aula]] (barin aikata abin da yafi dacewa ace an aikata) kishiyar wannan magana, wasu ba'arin [[Kalam Na Muslunci|malaman kalam]], suna ganin cewa [[Ismar Annabawa|annabawa ma'asumai]] kaɗai cikin abubuwan da suke da alaƙa da dangantaka da annabtarsu, amma cikin fagen rayuwar ta bil'adama ta yau da kullum lallai suna iya aikata kuskure da rafkana.<ref> Sadouƙ, Man la Yahdrah al-Faƙih, 1413 AH, Juzu’i na 1, shafi na 360.</ref> | ||
===Sunayen Annabawa Da Adadinsu=== | ===Sunayen Annabawa Da Adadinsu=== | ||
Dangane da adadin annabawa akwai riwayoyi daban-daban, | Dangane da adadin annabawa akwai riwayoyi daban-daban, allama ɗabaɗaba'i bisa dogara da shahararriyar riwaya ya naƙalto cewa adadin annabawa ya kai dubu ɗari da ashirin da huɗu,<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 144.</ref> kan asasin wannan riwaya annabawa 313 sun kasance manzanni, sannan kuma 600 sun kasance annabawan da aka aiko ga bani isra'il, huɗu daga cikinsu watau [[Annabi Hudu (A.S)|annabi hudu (a.s)]], [[Annabi Salihu (A.S)|annabi salihu (a.s)]], [[Annabi Shu'aibu (A.S)|annabi shu'aibu (a.s)]] da [[Annabi Muhammad (S.A.W)|annabi muhammad (s.a.w)]] sun kasance daga larabawa,<ref> Don nazarin ruwayar, duba: Sadouƙ, Al-Khisal, 1362, juzu'i na 2, shafi:524; Sadouƙ, Ma'ani al-Akhbar, 1403 AH, shafi 333; Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, shafi na 32, juzu'i na 74, shafi na 71.</ref> cikin wata riwaya an ambaci cewa adadin annabawa mutum dubu takwas,<ref> Tusi, al-Amali, 1414 AH, shafi na 397; Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, shafi na 31.</ref> wata kuma ɗari uku ashirin,<ref> Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, shafi na 60.</ref> a wani ƙaulin kuma an ambaci dubu ɗari da arba'in da huɗu.<ref> Mofid, Al-EKhtisas, 1413 AH, shafi na 263; Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 16, shafi na 352.</ref> [[allama majlisi]] yana tsammani adadin dubu takwas yana da alaƙa ne manyan annabawa,<ref> Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, 31.</ref> na farkonsu [[Annabi Adam (A.S)|annabi adam (a.s)]],<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11, shafi na 32.</ref> na ƙarshensu kuma shi ne annabi muhammad.<ref> Suratul Ahzab, aya ta 40.</ref> | ||
[[Kur'ani]] ya kawo sunayen ba'arin annabawa,<ref> Suratul Nisa’i, aya ta 164.</ref> adam (a.s), [[Nuhu (A.S)|nuhu (as.)]] [[Idrisu (A.S)|idrisu (a.s)]], hudu (a.s), salihu (a.s), [[Annabi Ibrahim (A.S)|ibrahim (a.s)]] [[Luɗ (A.S)|luɗ (a.s)]], [[Isma'il (A.S)|isma'il (a.s)]], [[Alyasa'u (A.S)|alyasa'u (a.s)]], [[Zulkifilu (A.S)|zul kifili (a.s)]] [[Ilyasu (A.S)|ilyasu (a.s)]], [[Yunus (A.S)|yunus (a.s)]] [[Is'haƙ (A.S),|is'haƙ (a.s),]] [[Yaƙub (A.S)|yaƙub (a.s)]], [[Annabi Yusuf (A.S)|yusuf (a.s)]], shu'aibu (a.s), [[Musa (A.S)|musa (a.s)]] [[Haruna (A.S)|haruna (a.s)]], [[Dawud (A.S)|dawud (a.s)]], [[Sulaiman (A.S)|sulaiman (a.s)]], [[Annabi Ayyuba (A.S)|ayyub (a.s)]], [[Zakariyya (A.S)|zakariyya (a.s)]], [[Yahaya (A.S)|yahaya (a.s)]], [[Isa (A.S)|isa (a.s)]] da muhammad (s.a.w) annabawa ne da sunayensu ya zo cikin kur'ani.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> ba'arin [[Tafsiri|malaman tafsiri]] sun yi amanna kan cewa sunan [[Isma'il Ɗan Hizƙilu|isma'il ɗan hizƙilu]]. {{tsokaci| Isma'in bin hizƙilu yana daga cikin abbanawan bani isra'il. allama ɗabaɗaba'i ya yi amanna kan cewa isma'il da ya zo cikin kur'ani a ayar «واذكُر فِى الكِتبِ اِسمعيلَ اِنَّهُ كانَ صادِقَ الوَعدِ و كانَ رَسولاً نَبيـّا» (سوره مریم، آیه۵۴). shi ne dai isma'il ɗan hizƙilu,. almizan, bugun shalara ta 1417 hijiri. j 14 shafi na 63}}. shi ma ya zo a cikin kur'ani.<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 14, shafi na 63.</ref> | [[Kur'ani]] ya kawo sunayen ba'arin annabawa,<ref> Suratul Nisa’i, aya ta 164.</ref> adam (a.s), [[Nuhu (A.S)|nuhu (as.)]] [[Idrisu (A.S)|idrisu (a.s)]], hudu (a.s), salihu (a.s), [[Annabi Ibrahim (A.S)|ibrahim (a.s)]] [[Luɗ (A.S)|luɗ (a.s)]], [[Isma'il (A.S)|isma'il (a.s)]], [[Alyasa'u (A.S)|alyasa'u (a.s)]], [[Zulkifilu (A.S)|zul kifili (a.s)]] [[Ilyasu (A.S)|ilyasu (a.s)]], [[Yunus (A.S)|yunus (a.s)]] [[Is'haƙ (A.S),|is'haƙ (a.s),]] [[Yaƙub (A.S)|yaƙub (a.s)]], [[Annabi Yusuf (A.S)|yusuf (a.s)]], shu'aibu (a.s), [[Musa (A.S)|musa (a.s)]] [[Haruna (A.S)|haruna (a.s)]], [[Dawud (A.S)|dawud (a.s)]], [[Sulaiman (A.S)|sulaiman (a.s)]], [[Annabi Ayyuba (A.S)|ayyub (a.s)]], [[Zakariyya (A.S)|zakariyya (a.s)]], [[Yahaya (A.S)|yahaya (a.s)]], [[Isa (A.S)|isa (a.s)]] da muhammad (s.a.w) annabawa ne da sunayensu ya zo cikin kur'ani.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> ba'arin [[Tafsiri|malaman tafsiri]] sun yi amanna kan cewa sunan [[Isma'il Ɗan Hizƙilu|isma'il ɗan hizƙilu]]. {{tsokaci| Isma'in bin hizƙilu yana daga cikin abbanawan bani isra'il. allama ɗabaɗaba'i ya yi amanna kan cewa isma'il da ya zo cikin kur'ani a ayar «واذكُر فِى الكِتبِ اِسمعيلَ اِنَّهُ كانَ صادِقَ الوَعدِ و كانَ رَسولاً نَبيـّا» (سوره مریم، آیه۵۴). shi ne dai isma'il ɗan hizƙilu,. almizan, bugun shalara ta 1417 hijiri. j 14 shafi na 63}}. shi ma ya zo a cikin kur'ani.<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 14, shafi na 63.</ref> | ||
Layi 26: | Layi 26: | ||
{| class="wikitable" | {| class="wikitable" | ||
|+ <center>Annabawa A Cikin Kur'ani</center> | |+<center>Annabawa A Cikin Kur'ani</center> | ||
|- | |- | ||
! Suna !! Maimaituwa !! Zamani !! [[Annabta|Annabi]] !! [[Manzo]] !! [[Ulul Azmi]] !! [[Imamanci|Imami]] !! Littafi !! Mutane !! Kabari !! Ma'abocin Shari'a | !Suna!!Maimaituwa!!Zamani!![[Annabta|Annabi]]!![[Manzo]]!![[Ulul Azmi]]!![[Imamanci|Imami]]!!Littafi!!Mutane!!Kabari!!Ma'abocin Shari'a | ||
|- | |- | ||
| Adam || 17 ||Adam || || | |Adam||17||Adam|| || || || || || ||Majaf wurin kabarin amirul Muminin (A.S)|| | ||
|- | |- | ||
| Idris || 2 || Enoch || Annabi<ref> (وَاذْكُرْ فِی الْكِتَابِ إِدْرِیسَ ۚ إِنَّهُ كَانَ صِدِّیقًا نَّبِیا.) مریم/۵۶</ref> || | |Idris||2||Enoch||Annabi<ref> (وَاذْكُرْ فِی الْكِتَابِ إِدْرِیسَ ۚ إِنَّهُ كَانَ صِدِّیقًا نَّبِیا.) مریم/۵۶</ref>|| || || || || ||An kaishi sama<ref>روایات ذیل آیه وَ رَفَعْناهُ مَكاناً عَلِيًّا (مریم/57)</ref>|| | ||
|- | |- | ||
| Nuhu || 43 || Noah || Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || Manzo<ref> (إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۰۷</ref> || Ulul azmi || | |Nuhu||43||Noah||Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref>||Manzo<ref> (إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۰۷</ref>||Ulul azmi|| || || ||Najaf wurin kabarin amirul muminin||Na'am | ||
|- | |- | ||
| Hudu || 7<ref> سوره اعراف، آیه ۶۵؛ سوره هود، آیات ۵۰، ۵۳، ۵۸، ۶۰، ۸۹؛ سوره شعراء، آیه ۱۲۴؛ النجار، قصصالانبیاء، ۱۴۰۶ق، ص۴۹.</ref> || Eber || | |Hudu||7<ref> سوره اعراف، آیه ۶۵؛ سوره هود، آیات ۵۰، ۵۳، ۵۸، ۶۰، ۸۹؛ سوره شعراء، آیه ۱۲۴؛ النجار، قصصالانبیاء، ۱۴۰۶ق، ص۴۹.</ref>||Eber|| ||Manzo<ref>(إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۲۵</ref>|| || || ||Adawa<ref>(وَإِلَیٰ عَادٍ أَخَاهُمْ هُودًا.) اعراف/۶۵</ref>||Najaf [[Wadi Salam|wadi salam]]|| | ||
|- | |- | ||
|Salihu || 9 || | |Salihu||9|| || ||Manzo<ref> (إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۴۳</ref>|| || || ||Samudawa<ref>قرآن ۷:۷۳</ref>||Najaf wadi salam|| | ||
|- | |- | ||
| [[Ibrahim]] || 69 || Abraham || Annabi<ref>(وَاذْكُرْ فِی الْكِتَابِ إِبْرَاهِیمَ ۚ إِنَّهُ كَانَ صِدِّیقًا نَّبِیا.) مریم/۴۱</ref> || Manzo<ref> (أَتَتْهُمْ رُسُلُهُم بِالْبَینَاتِ.) توبه/۷۰</ref> || Ulul azmi || Imami<ref> (وَإِذِ ابْتَلَیٰ إِبْرَاهِیمَ رَبُّهُ بِكَلِمَاتٍ فَأَتَمَّهُنَّ ۖ قَالَ إِنِّی جَاعِلُكَ لِلنَّاسِ إِمَامًا ۖ قَالَ وَمِن ذُرِّیتِی ۖ قَالَ لاینَالُ عَهْدِی الظَّالِمِینَ.) بقره/۱۲۴</ref> || Suhuf<ref> (صُحُفِ إِبْرَاهِیمَ وَمُوسَیٰ.) اعلی/۱۹</ref> || | |[[Ibrahim]]||69||Abraham||Annabi<ref>(وَاذْكُرْ فِی الْكِتَابِ إِبْرَاهِیمَ ۚ إِنَّهُ كَانَ صِدِّیقًا نَّبِیا.) مریم/۴۱</ref>||Manzo<ref> (أَتَتْهُمْ رُسُلُهُم بِالْبَینَاتِ.) توبه/۷۰</ref>||Ulul azmi||Imami<ref> (وَإِذِ ابْتَلَیٰ إِبْرَاهِیمَ رَبُّهُ بِكَلِمَاتٍ فَأَتَمَّهُنَّ ۖ قَالَ إِنِّی جَاعِلُكَ لِلنَّاسِ إِمَامًا ۖ قَالَ وَمِن ذُرِّیتِی ۖ قَالَ لاینَالُ عَهْدِی الظَّالِمِینَ.) بقره/۱۲۴</ref>||Suhuf<ref> (صُحُفِ إِبْرَاهِیمَ وَمُوسَیٰ.) اعلی/۱۹</ref>|| ||Khalil (Palasɗin)||Na'am<ref> (إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۶۲</ref> | ||
|- | |- | ||
| Luɗ || 27 || Lot || Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ.) انعام/۸۹</ref> || Manzo<ref>(صُحُفِ إِبْرَاهِیمَ وَمُوسَیٰ.) اعلی/۱۹</ref> || | |Luɗ||27||Lot||Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ.) انعام/۸۹</ref>||Manzo<ref>(صُحُفِ إِبْرَاهِیمَ وَمُوسَیٰ.) اعلی/۱۹</ref>|| || || || ||Khalil (Palasɗin)|| | ||
|- | |- | ||
| Isma'il || 11 || Ishamael || Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ.) انعام/۸۹</ref> || | |Isma'il||11||Ishamael||Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ.) انعام/۸۹</ref>|| || || || || ||Masallacin harami/[[Hijri Isma'il|hijri isma'il]] kusa da kabarin [[hajara]] mahaifiyarsa|| | ||
|- | |- | ||
| Uzairu || 1<ref> (وَ قالَتِ الْيَهُودُ عُزَيْرٌ ابْنُ اللَّهِ وَ قالَتِ النَّصارى الْمَسيحُ ابْنُ اللَّه.) توبه/۳۰</ref> || | |Uzairu||1<ref> (وَ قالَتِ الْيَهُودُ عُزَيْرٌ ابْنُ اللَّهِ وَ قالَتِ النَّصارى الْمَسيحُ ابْنُ اللَّه.) توبه/۳۰</ref>|| || || || || || ||Bani isra'il||Palasɗin|| | ||
|- | |- | ||
| [[Annabi Is'haƙ (A.S)|Is'haƙ]] || 17 || Isaac || Annabi<ref> (فَلَمَّا اعْتزََلهَُمْ وَ مَا یعْبُدُونَ مِن دُونِ اللَّهِ وَهَبْنَا لَهُ إِسْحَاقَ وَ یعْقُوبَ وَ كلاًُّ جَعَلْنَا نَبِیا.) مریم/۴۹</ref> || | |[[Annabi Is'haƙ (A.S)|Is'haƙ]]||17||Isaac||Annabi<ref> (فَلَمَّا اعْتزََلهَُمْ وَ مَا یعْبُدُونَ مِن دُونِ اللَّهِ وَهَبْنَا لَهُ إِسْحَاقَ وَ یعْقُوبَ وَ كلاًُّ جَعَلْنَا نَبِیا.) مریم/۴۹</ref>|| || ||Imami<ref>(وَ جَعَلْنَاهُمْ أَئمَّةً یهْدُونَ بِأَمْرِنَا.) انبیاء/۷۳</ref>|| || ||Khalil (Palasɗin)|| | ||
|- | |- | ||
| Yaƙub || 16 || Jacob || Annabi<ref>(فَلَمَّا اعْتزََلهَُمْ وَ مَا یعْبُدُونَ مِن دُونِ اللَّهِ وَهَبْنَا لَهُ إِسْحَاقَ وَ یعْقُوبَ وَ كلاًُّ جَعَلْنَا نَبِیا.) مریم/۴۹</ref> || | |Yaƙub||16||Jacob||Annabi<ref>(فَلَمَّا اعْتزََلهَُمْ وَ مَا یعْبُدُونَ مِن دُونِ اللَّهِ وَهَبْنَا لَهُ إِسْحَاقَ وَ یعْقُوبَ وَ كلاًُّ جَعَلْنَا نَبِیا.) مریم/۴۹</ref>|| || ||Imami<ref>(وَ جَعَلْنَاهُمْ أَئمَّةً یهْدُونَ بِأَمْرِنَا.) انبیاء/۷۳</ref>|| || ||Jami'u khalil (Palasɗin)|| | ||
|- | |- | ||
| [[Annabi Yusuf (A.S)|Yusuf]] || 27 || Joseph || Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || | |[[Annabi Yusuf (A.S)|Yusuf]]||27||Joseph||Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref>|| || || || ||Bani isra'il||Jami'u khalil (Palasɗin)|| | ||
|- | |- | ||
| [[Annabi Ayyuba (A.S)|Ayyub]] || 4 || Job || Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || | |[[Annabi Ayyuba (A.S)|Ayyub]]||4||Job||Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref>|| || || || || ||Huran|| | ||
|- | |- | ||
| Shu'aibu || 11 || Jethro, Reuel, Hobab || | |Shu'aibu||11||Jethro, Reuel, Hobab|| ||Manzo<ref>(إِنی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِین.) شعراء/۱۷۸</ref>|| || || ||[[Madyana]]<ref>(وَ إِلی مَدْینَ أَخَاهُمْ شُعَیبًا.) اعراف/۸۵</ref>||Baitul muƙaddas|| | ||
|- | |- | ||
| [[Annabi Musa (A.S)|Musa]] || 136 || Moses || Annabi<ref>(وَ اذْكُرْ فی الْكِتَابِ مُوسی إِنَّهُ كاَنَ مخُْلَصًا وَ كاَنَ رَسُولًا نَّبِیا.) سوره مریم، آیه۵۱.</ref> || Manzo<ref>(وَ اذْكُرْ فی الْكِتَابِ مُوسی إِنَّهُ كاَنَ مخُْلَصًا وَ كاَنَ رَسُولًا نَّبِیا.) سوره مریم، آیه۵۱.</ref> || Ulul azmi || | |[[Annabi Musa (A.S)|Musa]]||136||Moses||Annabi<ref>(وَ اذْكُرْ فی الْكِتَابِ مُوسی إِنَّهُ كاَنَ مخُْلَصًا وَ كاَنَ رَسُولًا نَّبِیا.) سوره مریم، آیه۵۱.</ref>||Manzo<ref>(وَ اذْكُرْ فی الْكِتَابِ مُوسی إِنَّهُ كاَنَ مخُْلَصًا وَ كاَنَ رَسُولًا نَّبِیا.) سوره مریم، آیه۵۱.</ref>||Ulul azmi|| ||Attaura<ref> (إِنَّا أَنْزَلْنَا التَّوْراةَ فیها هُدی وَ نُورٌ.) مائده/۴۴</ref>||Fir'aunonin bani isra'il||Gefanbaitul muƙaddas|| | ||
|- | |- | ||
| [[Annabi Haruna (A.S)|Haruna]] || 19 || Aaron || Annabi<ref>(وَ وَهَبْنا لَهُ مِنْ رَحْمَتِنا أَخاهُ هارُونَ نَبِيًّا .) مریم/۵۳</ref> || Manzo<ref> ثُمَّ أَرْسَلْنا مُوسی وَ أَخاهُ هارُونَ بِآیاتِنا وَ سُلْطانٍ مُبین.) مؤمنون/۴۵</ref> || | |[[Annabi Haruna (A.S)|Haruna]]||19||Aaron||Annabi<ref>(وَ وَهَبْنا لَهُ مِنْ رَحْمَتِنا أَخاهُ هارُونَ نَبِيًّا .) مریم/۵۳</ref>||Manzo<ref> ثُمَّ أَرْسَلْنا مُوسی وَ أَخاهُ هارُونَ بِآیاتِنا وَ سُلْطانٍ مُبین.) مؤمنون/۴۵</ref>|| || || ||Fir'aunonin bani isra'il<ref> ثُمَّ بَعَثْنَا مِن بَعْدِهِم مُّوسَیٰ وَهَارُونَ إِلَیٰ فِرْعَوْنَ وَمَلَئِهِ بِآیاتِنَا فَاسْتَكْبَرُوا وَكَانُوا قَوْمًا مُّجْرِمِینَ.) یونس/۷۵</ref>||Gefan ɗuru sina|| | ||
|- | |- | ||
| Zulƙiflu || 2 || Ezekiel || | |Zulƙiflu||2||Ezekiel|| || || || || || ||Tsakanin garin kufa da hilla|| | ||
|- | |- | ||
| [[Annabi Dawud (A.S)|Dawud]] || 16 || David || Annabi<ref>(أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || Manzo<ref>(إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۰۷</ref> || | |[[Annabi Dawud (A.S)|Dawud]]||16||David||Annabi<ref>(أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref>||Manzo<ref>(إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۰۷</ref>|| || || ||[[Zabura]]<ref> (وَ ءَاتَینَا دَاوُدَ زَبُورًا.) اسراء/۵۵</ref>||Baitul muƙaddas|| | ||
|- | |- | ||
| [[Annabi Sulaiman (A.S)|Sulaiman]] || 17 || Solomon || Annabi<ref>(أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || | |[[Annabi Sulaiman (A.S)|Sulaiman]]||17||Solomon||Annabi<ref>(أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref>|| || || || || ||Baitul muƙaddas|| | ||
|- | |- | ||
| [[Annabi Ilyas (A.S)|Ilyas]] || 2 || Elijah || Annabi<ref> (إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۰۷</ref> || Manzo<ref> (وَ إِنَّ إِلْیاسَ لَمِنَ الْمُرْسَلِین.) صافات/۱۲۳</ref> || | |[[Annabi Ilyas (A.S)|Ilyas]]||2||Elijah||Annabi<ref> (إِنِّی لَكُمْ رَسُولٌ أَمِینٌ.) شعراء/۱۰۷</ref>||Manzo<ref> (وَ إِنَّ إِلْیاسَ لَمِنَ الْمُرْسَلِین.) صافات/۱۲۳</ref>|| || || || ||An kaishi sama|| | ||
|- | |- | ||
| [[Annabi Alyasa'u (A.S)|Alyasa'u]] || 2 || Elisha || Annabi<ref>(أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || | |[[Annabi Alyasa'u (A.S)|Alyasa'u]]||2||Elisha||Annabi<ref>(أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref>|| || || || || ||Damshƙ|| | ||
|- | |- | ||
| [[Annabi Yunus (A.S)|Yunus]] || | |[[Annabi Yunus (A.S)|Yunus]]|| ||Jonah||Annabi<ref>(أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref>||Manzo<ref> (وَ إِنَّ یونُسَ لَمِنَ الْمُرْسَلِین.) صافات/۱۳۹</ref>|| || || || ||Kufa|| | ||
|- | |- | ||
| [[Annabi Zakariyya (A.S)|Zakariyya]] || 7 || Zechariah || Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref> || | |[[Annabi Zakariyya (A.S)|Zakariyya]]||7||Zechariah||Annabi<ref> (أُولَـٰئِكَ الَّذِینَ آتَینَاهُمُ الْكِتَابَ وَالْحُكْمَ وَالنُّبُوَّةَ). انعام/۸۹</ref>|| || || || || ||Baitul muƙaddas|| | ||
|- | |- | ||
| [[Annabi Yahaya (A.S)|Yahaya]] || 5 || John the baptist || Annabi<ref> (فَنَادَتْهُ الْمَلَئكَةُ وَ هُوَ قَائمٌ یصَلی فی الْمِحْرَابِ أَنَّ اللَّهَ یبَشِّرُكَ بِیحْیی مُصَدِّقَا بِكلَِمَةٍ مِّنَ اللَّهِ وَ سَیدًا وَ حَصُورًا وَ نَبِیا مِّنَ الصَّلِحِین.) آل عمران/۳۹</ref> || | |[[Annabi Yahaya (A.S)|Yahaya]]||5||John the baptist||Annabi<ref> (فَنَادَتْهُ الْمَلَئكَةُ وَ هُوَ قَائمٌ یصَلی فی الْمِحْرَابِ أَنَّ اللَّهَ یبَشِّرُكَ بِیحْیی مُصَدِّقَا بِكلَِمَةٍ مِّنَ اللَّهِ وَ سَیدًا وَ حَصُورًا وَ نَبِیا مِّنَ الصَّلِحِین.) آل عمران/۳۹</ref>|| || || || || ||Masallacin bani umayya damashƙ|| | ||
|- | |- | ||
| [[Annabi Isa (A.S)|Isa]] || 25 || Jesus || Annabi<ref> (قَالَ إِنی عَبْدُ اللَّهِ ءَاتَئنی الْكِتَابَ وَ جَعَلَنی نَبِیا.) مریم/۳۰</ref> || Manzo<ref> (إِنَّمَا الْمَسِیحُ عِیسی ابْنُ مَرْیمَ رَسُولُ اللَّهِ وَ كَلِمَتُهُ أَلْقَئهَا إِلی مَرْیم.) نساء/۱۷۱</ref> || Ulul azmi || Imami || Linjila<ref> (وَ قَفَّینَا بِعِیسی ابْنِ مَرْیمَ وَ ءَاتَینَهُ الْانجِیلَ.) حدید/۲۷</ref> || Bani isra'il<ref> (وَإِذْ قَالَ عِیسَی ابْنُ مَرْیمَ یا بَنِی إِسْرَائِیلَ إِنِّی رَسُولُ اللَّـهِ إِلَیكُم مُّصَدِّقًا لِّمَا بَینَ یدَی مِنَ التَّوْرَاةِ وَمُبَشِّرًا بِرَسُولٍ یأْتِی مِن بَعْدِی اسْمُهُ أَحْمَدُ.) صف/۶</ref> || An kaishi sama || Na'am<ref>(شَرَعَ لَكُم مِّنَ الدِّینِ مَا وَصَّیٰ بِهِ نُوحًا وَالَّذِی أَوْحَینَا إِلَیكَ وَمَا وَصَّینَا بِهِ إِبْرَاهِیمَ وَمُوسَیٰ وَعِیسَیٰ.)</ref> | |[[Annabi Isa (A.S)|Isa]]||25||Jesus||Annabi<ref> (قَالَ إِنی عَبْدُ اللَّهِ ءَاتَئنی الْكِتَابَ وَ جَعَلَنی نَبِیا.) مریم/۳۰</ref>||Manzo<ref> (إِنَّمَا الْمَسِیحُ عِیسی ابْنُ مَرْیمَ رَسُولُ اللَّهِ وَ كَلِمَتُهُ أَلْقَئهَا إِلی مَرْیم.) نساء/۱۷۱</ref>||Ulul azmi||Imami||Linjila<ref> (وَ قَفَّینَا بِعِیسی ابْنِ مَرْیمَ وَ ءَاتَینَهُ الْانجِیلَ.) حدید/۲۷</ref>||Bani isra'il<ref> (وَإِذْ قَالَ عِیسَی ابْنُ مَرْیمَ یا بَنِی إِسْرَائِیلَ إِنِّی رَسُولُ اللَّـهِ إِلَیكُم مُّصَدِّقًا لِّمَا بَینَ یدَی مِنَ التَّوْرَاةِ وَمُبَشِّرًا بِرَسُولٍ یأْتِی مِن بَعْدِی اسْمُهُ أَحْمَدُ.) صف/۶</ref>||An kaishi sama||Na'am<ref>(شَرَعَ لَكُم مِّنَ الدِّینِ مَا وَصَّیٰ بِهِ نُوحًا وَالَّذِی أَوْحَینَا إِلَیكَ وَمَا وَصَّینَا بِهِ إِبْرَاهِیمَ وَمُوسَیٰ وَعِیسَیٰ.)</ref> | ||
|- | |- | ||
| [[Annabi Muhammad (S.A.W)|Muhammad]] || 4 || | |[[Annabi Muhammad (S.A.W)|Muhammad]]||4|| ||Annabi<ref> (ما كاَنَ محُمَّدٌ أَبَا أَحَدٍ مِّن رِّجَالِكُمْ وَ لَكِن رَّسُولَ اللَّهِ وَ خَاتَمَ النَّبِینَ.) احزاب/۴۴</ref>||Manzo<ref>(ما كاَنَ محَمَّدٌ أَبَا أَحَدٍ مِّن رِّجَالِكُمْ وَ لَكِن رَّسُولَ اللَّهِ وَ خَاتَمَ النَّبِینَ.) احزاب/۴۰</ref>||Ulul azmi||Imami||Kur'ani<ref> (وَ كَذَالِكَ أَوْحَینَا إِلَیكَ قُرْءَانًا عَرَبِیا لِّتُنذِرَ أُمَّ الْقُرَی وَ مَنْ حَوْلهَا.) شوری/۷</ref>||Bakiɗayan mutane||Madina||Na'am<ref> (شَرَعَ لَكُم مِّنَ الدِّینِ مَا وَصَّیٰ بِهِ نُوحًا وَالَّذِی أَوْحَینَا إِلَیكَ وَمَا وَصَّینَا بِهِ إِبْرَاهِیمَ وَمُوسَیٰ وَعِیسَیٰ.) شوری/۱۳</ref> | ||
|} | |} | ||
====Darajoji Da Martabobi==== | ====Darajoji Da Martabobi==== | ||
Layi 125: | Layi 125: | ||
====Fihirisar Littafi==== | ====Fihirisar Littafi==== | ||
[[Malaman hadisi]], [[Tafsiri|malaman tafsiri]] da malaman ilimin kalam na muslunci cikin rubuce-rubucensu sun yi talifi batutuwa game da annabawa, [[allama majlisi]] ya keɓance mujalladai huɗu cikin [[biharul al-anwar]] da ya tattaro [[Hadisi|riwayoyi]] da suke da alaƙa da maudu'in annabawa,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11-15.</ref> sannan ya rubuta mujalladai ɗai-ɗai har guda tara game da tarihin [[Annabi (S.A.W)|annabi akram (s.a.w)]],<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 15-24.</ref> haka nan dangane da annabawa akwai litattafai masu zaman kansu da aka rubuta, galibinsu suna ɗauke da taken ƙissoshin annabawa, mafi yawansu suna sharhi ne kan halayen annabawa, a wani lokaci kumaana bahasi na aƙida da suke dangantaka da su, ba'ain waɗannan litattafai sun kasance kamar haka: | [[Malaman hadisi]], [[Tafsiri|malaman tafsiri]] da malaman ilimin kalam na muslunci cikin rubuce-rubucensu sun yi talifi batutuwa game da annabawa, [[allama majlisi]] ya keɓance mujalladai huɗu cikin [[biharul al-anwar]] da ya tattaro [[Hadisi|riwayoyi]] da suke da alaƙa da maudu'in annabawa,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 11-15.</ref> sannan ya rubuta mujalladai ɗai-ɗai har guda tara game da tarihin [[Annabi (S.A.W)|annabi akram (s.a.w)]],<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 15-24.</ref> haka nan dangane da annabawa akwai litattafai masu zaman kansu da aka rubuta, galibinsu suna ɗauke da taken ƙissoshin annabawa, mafi yawansu suna sharhi ne kan halayen annabawa, a wani lokaci kumaana bahasi na aƙida da suke dangantaka da su, ba'ain waɗannan litattafai sun kasance kamar haka: | ||
* [[Nurul al-mubin fi ƙisasi al-anbiya'i wal-mursalina]]: na [[sayyid ni'imatullahi jaza'iri]] wanda ya rayu tsakanin shekaru 1050-1112 bayan hijira, wannan littafi ya tattare da tarihin rayuwar annabawa waɗanda sunayensu ya zo cikin riwayoyin shi'a, marubucin wannan littafi cikin muƙaddima ya yi bahasosi misalin adadin annabawa, tarayyarsu da juna, [[Annabawa Ulul Azmi|annabawa ulul azmi]] da kuma bambanci da yake tsakanin annabi da [[Imamanci|imami]], ya rubuta wannan littafi ne da harshen larabci, amma an tarjama zuwa harshen farisanci cikin taken “Dastan payambaran ya ƙissahaye kur'an az adam ta khatam”. | *[[Nurul al-mubin fi ƙisasi al-anbiya'i wal-mursalina]]: na [[sayyid ni'imatullahi jaza'iri]] wanda ya rayu tsakanin shekaru 1050-1112 bayan hijira, wannan littafi ya tattare da tarihin rayuwar annabawa waɗanda sunayensu ya zo cikin riwayoyin shi'a, marubucin wannan littafi cikin muƙaddima ya yi bahasosi misalin adadin annabawa, tarayyarsu da juna, [[Annabawa Ulul Azmi|annabawa ulul azmi]] da kuma bambanci da yake tsakanin annabi da [[Imamanci|imami]], ya rubuta wannan littafi ne da harshen larabci, amma an tarjama zuwa harshen farisanci cikin taken “Dastan payambaran ya ƙissahaye kur'an az adam ta khatam”. | ||
* [[ƙisasul al-anbiya'i rawandi]]: na [[ƙuɗubud-dini rawandi]]. Marubucin littafin ya kawo sharhi da bayanin halayen an annabawa cikin jerantawar gabatar zamani. | *[[ƙisasul al-anbiya'i rawandi]]: na [[ƙuɗubud-dini rawandi]]. Marubucin littafin ya kawo sharhi da bayanin halayen an annabawa cikin jerantawar gabatar zamani. | ||
* [[Tanzihul anbiya wal a'imma]]: na [[sayyid murtada]] wanda ya rayu tsakanin shekaru 355-436 bayan hijira, ya wallafa wannan littafi domin tabbatar da [[Ismar Annabawa|ismar annabawa]] ya rubuta wannan littafi ne cikin harshen larabci. Marubucin cikin wannan littafi nasa ya tabbatar da isma ga annabawa tare da kore duk wani nau'in kuskure da [[zunubi]] babba da ƙarami daga gare su.<ref> Sayyed Morteza, Tanziyeh al-Anbia, 2007, shafi na 34.</ref> | *[[Tanzihul anbiya wal a'imma]]: na [[sayyid murtada]] wanda ya rayu tsakanin shekaru 355-436 bayan hijira, ya wallafa wannan littafi domin tabbatar da [[Ismar Annabawa|ismar annabawa]] ya rubuta wannan littafi ne cikin harshen larabci. Marubucin cikin wannan littafi nasa ya tabbatar da isma ga annabawa tare da kore duk wani nau'in kuskure da [[zunubi]] babba da ƙarami daga gare su.<ref> Sayyed Morteza, Tanziyeh al-Anbia, 2007, shafi na 34.</ref> | ||
*[[Waƙa'iƙus as-sinin wal-a'awam]], na [[sayyid abdul-husaini khatun abadi]] (Wafati:1105.h.ƙ) littafi ne cikin sashe guda uku. Sashe na farko bahasi ne game da tarihin annabawwa, marubucin ya kawo sunayen annabawa, shekarunsu da ba'arin halayen wasu adadin annabawa, cikin sauran sashe guda biyu ya yi Magana game da abubuwan da suke faru a zamaninsu, an rubuta asalin wannan littafi cikin harshen farisanci. | *[[Waƙa'iƙus as-sinin wal-a'awam]], na [[sayyid abdul-husaini khatun abadi]] (Wafati:1105.h.ƙ) littafi ne cikin sashe guda uku. Sashe na farko bahasi ne game da tarihin annabawwa, marubucin ya kawo sunayen annabawa, shekarunsu da ba'arin halayen wasu adadin annabawa, cikin sauran sashe guda biyu ya yi Magana game da abubuwan da suke faru a zamaninsu, an rubuta asalin wannan littafi cikin harshen farisanci. |