Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Annabawa"

2 bayitu sanyayyu ,  9 Nuwamba
babu gajeren bayani
No edit summary
Layi 4: Layi 4:
[[Isma]], tsinkaye kan [[ilimin gaibu]], [[mu'ujiza]], karɓar wahayi ([[Wahayin Shari'a|Wahayin shari'a]] da [[Wahayin Bayani|wahayin bayani]]) suna daga cikin siffofin annabawa. Cikin [[kur'ani]] an ambaci wasu ba'arin mu'ujizojin annabawa misalin [[Sanyayar Wuta Ga Annabi Ibrahim (A.S)|sanyayar wuta ga annabi ibrahim (a.s)]] canja [[Sandar Musa (A.S)|sandar musa]] zuwa ga macizai, raya matattu ta hannun [[annabi isa (a.s)]], [[kur'ani mai girma]] da [[tsaga wata]] da ta faru ta hannun annabin muslunci (s.a.w).
[[Isma]], tsinkaye kan [[ilimin gaibu]], [[mu'ujiza]], karɓar wahayi ([[Wahayin Shari'a|Wahayin shari'a]] da [[Wahayin Bayani|wahayin bayani]]) suna daga cikin siffofin annabawa. Cikin [[kur'ani]] an ambaci wasu ba'arin mu'ujizojin annabawa misalin [[Sanyayar Wuta Ga Annabi Ibrahim (A.S)|sanyayar wuta ga annabi ibrahim (a.s)]] canja [[Sandar Musa (A.S)|sandar musa]] zuwa ga macizai, raya matattu ta hannun [[annabi isa (a.s)]], [[kur'ani mai girma]] da [[tsaga wata]] da ta faru ta hannun annabin muslunci (s.a.w).


Kur'ani ya tabbatar da fifitar ba'arin annabawa kan wasu ba'ari, wasu annabawa ƙari kan muƙamin [[annabta]] sun kasance manzanni ma'abota shari'a, wasu kuma sun kasance tare da muƙamin [[imamanci]]. Kan asasin abin da ya zo daga riwayoyi haƙiƙa [[annabawa ulul azmi]] ma'ana [[annabi nuhu (a.s)]], [[Annabi Ibrahim (A.S)|annabi ibrahim (a.s)]], [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]], [[Annabi Isa (A.S)|annabi isa (a.s)]] da [[Annabi Muhammad (S.A.W)|annabi muhammad (s.a.w)]] sun fifita kan dukkanin annabawa, sannan kuma shi annabi muhammad (s.a.w) yana da fifiko kan bakiɗayan annabawa. Haka nan cikin annabawa, annabi shisu (a.s), annabi idrisu (a.s), annabi musa (a.s) annabi isa (a.s) annabi muhammad (s.a.w) annabawa ne da suke aka saukar musu da littafi daga sama, haka zalika annabawa ulul azmi suma annabawa ne da aka saukar musu da shari'a.
Kur'ani ya tabbatar da fifitar ba'arin annabawa kan wasu ba'ari, wasu annabawa ƙari kan muƙamin [[annabta]] sun kasance manzanni ma'abota shari'a, wasu kuma sun kasance tare da muƙamin [[imamanci]]. Kan asasin abin da ya zo daga riwayoyi haƙiƙa [[annabawa ulul azmi]] ma'ana [[annabi nuhu (a.s)]], [[Annabi Ibrahim (A.S)|annabi ibrahim (a.s)]], [[Annabi Musa (A.S)|annabi musa (a.s)]], [[Annabi Isa (A.S)|annabi isa (a.s)]] da [[Annabi Muhammad (S.A.W)|annabi muhammad (s.a.w)]] sun fifita kan dukkanin annabawa, sannan kuma shi annabi muhammad (s.a.w) yana da fifiko kan bakiɗayan annabawa. Haka nan cikin annabawa, annabi shisu (a.s), annabi idrisu (a.s), annabi musa (a.s) annabi isa (a.s) annabi muhammad (s.a.w) annabawa ne da suke aka saukar musu da littafi daga sama, haka zalika annabawa ulul azmi su ma annabawa ne da aka saukar musu da shari'a.


Kan asasin mahangar mashhur ɗin malaman muslunci, adadin annabawa ya kai dubu ɗari da ashirin da huɗu. Sunayen annabawa 26 ne ya zo cikin kur'ani, [[Annabi Adam (A.S)|annabi adam (a.s)]] shi ne annabi na farko, sannan [[Annabi Muhammad (S.A.W)|annabi muhammad (s.a.w)]] shi ne annabi na ƙarshe da babu wani annabi da zai zo a bayansa.
Kan asasin mahangar mashhur ɗin malaman muslunci, adadin annabawa ya kai dubu ɗari da ashirin da huɗu. Sunayen annabawa 26 ne ya zo cikin kur'ani, [[Annabi Adam (A.S)|annabi adam (a.s)]] shi ne annabi na farko, sannan [[Annabi Muhammad (S.A.W)|annabi muhammad (s.a.w)]] shi ne annabi na ƙarshe da babu wani annabi da zai zo a bayansa.
Layi 22: Layi 22:
Wasu ba'ari sun tafi kan cewa haƙiƙa kur'ani ya ambaci ba'arin siffofin wasu annabawa misalin [[Armaya'u (A.S)|armaya'u (a.s)]] da shamu'il (a.s), sai dai cewa bai ambaci sunayensu ba.<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 313.</ref> a cikin kur'ani akwai sura sukutun ɗauke da sunan suratul anbiya da wasu adadin surori ɗauke da sunan yunus, hudu, yusuf, ibrahim, muhammad da nuhu.
Wasu ba'ari sun tafi kan cewa haƙiƙa kur'ani ya ambaci ba'arin siffofin wasu annabawa misalin [[Armaya'u (A.S)|armaya'u (a.s)]] da shamu'il (a.s), sai dai cewa bai ambaci sunayensu ba.<ref> Tabatabaei, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 313.</ref> a cikin kur'ani akwai sura sukutun ɗauke da sunan suratul anbiya da wasu adadin surori ɗauke da sunan yunus, hudu, yusuf, ibrahim, muhammad da nuhu.


Cikin riwayoyi an kawo sunayen wasu annabawa daga shisu,<ref> Sadouƙ, Al-Khisal, 1362, juzu'i na 2, shafi na 524.</ref> [[hizƙilu]],<ref> ƙutb Raɓandi, Kisas Anbiya, 1409 Hijira, shafi na 242-2541.</ref> [[habaƙuƙ]],<ref> Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 14, shafi na 163.</ref> [[daniyal]],<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 13, shafi 448.</ref> [[jirjisu]],<ref> ƙutb Raɓandi, ƙasas al-anbiya, 1409 AH, shafi 238.</ref> Uzairu,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 13, shafi 448.</ref> hanzalatu,<ref> Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 14, shafi 156.</ref> armaya'u,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 14, shafi na 373; ƙutb Raɓandi, Kissoshin Annabawa, 1409H, shafi na 224.</ref> akwai saɓani cikin annabawa akwai mutane misalin [[khidir]],<ref> Duba: Tusi, Al-Tabayan, darul Al-Arabi, juzu'i na 7, shafi.82.</ref> [[Khalid Bin Sinan|khalid ɗan sinan]],<ref> Duba: Tusi, Al-Tabayan, darulAl-Arabi, juzu'i na 7, shafi.82.</ref> [[Zul Ƙarnaini|zul ƙarnaini]],<ref> Fakhr Razi, Mufatih al-Ghaib, 1420 AH, juzu'i na 21, shafi na 495.</ref> a cewar allama ɗabaɗaba'i [[Uzairu]] yana cikin mutane da babu cikakken bayani kan kasancewarsa annabi.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> kan asasin bayanan kur'an, ba'arin annabawa sun rayu tare a zamani ɗaya; daga jumlarsu [[Musa (A.S)|musa]] da [[Haruna (A.S)|haruna]<ref> Suratul Maryam, aya ta:53.</ref> [[ibrahim]] da [[luɗ]]<ref> Suratul Hud, aya ta 74.</ref> duka sun kasance a zamani ɗaya. Haka nan a rahotannin ba'arin riwayoyi za a fahimci cewa wasu annabawa sun rayu tare a zamani ɗaya, alal misali [[Sayyid Bin Ɗawus|sayyid bin ɗawus]] cikin littafin [[Alluhuf]] ya naƙalto riwaya daga [[Imam Hassan Mujtaba (A.S)|imam hassan (a.s)]] lokacin da yake niyyar fita daga garin [[makka]] zuwa [[kufa]] daidai lokacin da yake magana da [[abdullahi ɗan umar]] ya ce: shin ka san cewa [[bani isra'il]] ya kai ga cewa daga hudowar rana zuwa faɗuwarta suna kashe annabawa ɗaiɗai har guda saba'in, sannan suna cigaba da harkon rayuwarsu ba tare da jin sun aikata wani abu mai mugun muni ba; kai kace babu wani mummunan abu da ya faru?!.<ref> Sayyid Ibn Tawus, Al-Mahhouf Ali ƙatali al-Tafouf, shafi na 102</ref> a wata riwaya a d ata zo a littafin [[Majma'ul Al-bayan|majma'ul al-bayan]] an naƙalto daga [[Annabi (S.A.W)|annabi (s.a.w)]] ya cewa [[Abu Ubaida Jarra|abu ubaida jarra]]: ya abu ubaida! Bani isra'ila cikin yini guda sun kasance suna kashe annabawa ɗaidai har guda 43 a lokaci ɗaya, bayan nan sai aka samu adadin mutane guda 112 sun miƙe gaban makasan annabawa domin [[umarni da kyakkyawa da hani da munkari]], sai dai cewa suma waɗannan bayin Allah ba su tsira ba daga ƙarshe su ma kashe su suka yi.<ref> Tabarsi, Majalisar Al-Bayan cikin Tafsirin Kur’ani, Mawallafi: Dar al-Marafah, juzu’i na 2, shafi na 720.</ref>
Cikin riwayoyi an kawo sunayen wasu annabawa daga shisu,<ref> Sadouƙ, Al-Khisal, 1362, juzu'i na 2, shafi na 524.</ref> [[hizƙilu]],<ref> ƙutb Raɓandi, Kisas Anbiya, 1409 Hijira, shafi na 242-2541.</ref> [[habaƙuƙ]],<ref> Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 14, shafi na 163.</ref> [[daniyal]],<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 13, shafi 448.</ref> [[jirjisu]],<ref> ƙutb Raɓandi, ƙasas al-anbiya, 1409 AH, shafi 238.</ref> Uzairu,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 13, shafi 448.</ref> hanzalatu,<ref> Majlisi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 14, shafi 156.</ref> armaya'u,<ref> Majlesi, Bihar al-Anwar, 1403 AH, juzu'i na 14, shafi na 373; ƙutb Raɓandi, Kissoshin Annabawa, 1409H, shafi na 224.</ref> akwai saɓani cikin annabawa akwai mutane misalin [[khidir]],<ref> Duba: Tusi, Al-Tabayan, darul Al-Arabi, juzu'i na 7, shafi.82.</ref> [[Khalid Bin Sinan|khalid ɗan sinan]],<ref> Duba: Tusi, Al-Tabayan, darulAl-Arabi, juzu'i na 7, shafi.82.</ref> [[Zul Ƙarnaini|zul ƙarnaini]],<ref> Fakhr Razi, Mufatih al-Ghaib, 1420 AH, juzu'i na 21, shafi na 495.</ref> a cewar allama ɗabaɗaba'i [[Uzairu]] yana cikin mutane da babu cikakken bayani kan kasancewarsa annabi.<ref> Tabatabai, Al-Mizan, 1417 AH, juzu'i na 2, shafi na 141.</ref> kan asasin bayanan kur'an, ba'arin annabawa sun rayu tare a zamani ɗaya; daga jumlarsu [[Musa (A.S)|musa]] da [[Haruna (A.S)|haruna]<ref> Suratul Maryam, aya ta:53.</ref> [[ibrahim]] da [[luɗ]]<ref> Suratul Hud, aya ta 74.</ref> duka sun kasance a zamani ɗaya. Haka nan a rahotannin ba'arin riwayoyi za a fahimci cewa wasu annabawa sun rayu tare a zamani ɗaya, alal misali [[Sayyid Bin Ɗawus|sayyid bin ɗawus]] cikin littafin [[Alluhuf]] ya naƙalto riwaya daga [[Imam Hassan Mujtaba (A.S)|imam hassan (a.s)]] lokacin da yake niyyar fita daga garin [[makka]] zuwa [[kufa]] daidai lokacin da yake magana da [[abdullahi ɗan umar]] ya ce: shin ka san cewa [[bani isra'il]] ya kai ga cewa daga hudowar rana zuwa faɗuwarta suna kashe annabawa ɗaiɗai har guda saba'in, sannan suna cigaba da harkon rayuwarsu ba tare da jin sun aikata wani abu mai mugun muni ba; kai kace babu wani mummunan abu da ya faru?!.<ref> Sayyid Ibn Tawus, Al-Mahhouf Ali ƙatali al-Tafouf, shafi na 102</ref> a wata riwaya a d ata zo a littafin [[Majma'ul Al-bayan|majma'ul al-bayan]] an naƙalto daga [[Annabi (S.A.W)|annabi (s.a.w)]] ya cewa [[Abu Ubaida Jarra|abu ubaida jarra]]: ya abu ubaida! Bani isra'ila cikin yini guda sun kasance suna kashe annabawa ɗaidai har guda 43 a lokaci ɗaya, bayan nan sai aka samu adadin mutane guda 112 sun miƙe gaban makasan annabawa domin [[umarni da kyakkyawa da hani da munkari]], sai dai cewa su ma waɗannan bayin Allah ba su tsira ba daga ƙarshe su ma kashe su suka yi.<ref> Tabarsi, Majalisar Al-Bayan cikin Tafsirin Kur’ani, Mawallafi: Dar al-Marafah, juzu’i na 2, shafi na 720.</ref>




Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki