Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Litattafan Ɓata"

babu gajeren bayani
(Created page with "كتب الضلال T Litattafan vata sune litattafai da ake rubutawa domin vatar da mai karantasu,wasu malamai suna ganin litattafan vata sune duk wani lattafi da akayishi domin vata ko kuma wanda yake kaiwa ga vata, wanda ya fara qirqiro wannan Isxilahi a Shi’a [litattafan vata shi ne sheik Mufid bayan shi ne sai wannan kalma tabayyana a litattafan fiqihun wasu malamai,kuma akayi binciken hukuncisu a foqihu. Kalmar litattafai wanda tazo a cikin wannan kalma litattaf...")
 
No edit summary
Layi 1: Layi 1:
كتب الضلال  T
كتب الضلال  T
Litattafan vata sune litattafai da ake rubutawa domin vatar da mai karantasu,wasu malamai suna ganin litattafan vata sune duk wani lattafi da akayishi domin vata ko kuma wanda yake kaiwa ga vata, wanda ya fara qirqiro wannan Isxilahi a Shi’a [litattafan vata shi ne sheik Mufid bayan shi ne sai wannan kalma tabayyana a litattafan fiqihun wasu malamai,kuma akayi binciken hukuncisu a foqihu.
Litattafan ɓata sune litattafai da ake rubutawa domin ɓatar da mai karantasu,wasu malamai suna ganin litattafan ɓata sune duk wani lattafi da akayishi domin ɓata ko kuma wanda yake kaiwa ga ɓata, wanda ya fara ƙirƙiro wannan Isɗilahi a Shi'a [litattafan ɓata shi ne sheik Mufid bayan shi ne sai wannan kalma tabayyana a litattafan fiƙihun wasu malamai,kuma akayi binciken hukuncisu a foƙihu.
Kalmar litattafai wanda tazo a cikin wannan kalma litattafan vata tana nufin duk wani abu da aka rubuta wanda yake kaiwa zuwa ga vata,shin littafi ne ko kuma maqala ce ko risala,hakanan kuma vata bata kevanta da vata irin na aqida ba, a’a yashafi vata na hukunce-hukunce a shari’a.
Kalmar litattafai wanda tazo a cikin wannan kalma litattafan ɓata tana nufin duk wani abu da aka rubuta wanda yake kaiwa zuwa ga ɓata,shin littafi ne ko kuma maƙala ce ko risala,hakanan kuma ɓata bata keɓanta da ɓata irin na aƙida ba, a'a yashafi ɓata na hukunce-hukunce a shari'a.
Malaman fiqihu na Shi’a sunyi fatwa kan haramcin ajiye litattafai na vata da sayar da su da sayansu da yin fotokwafi da kuma yaxasu da koyar da su da kuma koyansu kuma wajibi ne a lallatasu, a yanayi xaya ne ya halitta ayi amfani da su, a lokacin tabbatar da gaskiya da nuna vata ta hanyarsu ne kawai ya halitta ayi amfani da su,
Malaman fiƙihu na Shi'a sunyi fatwa kan haramcin ajiye litattafai na ɓata da sayar da su da sayansu da yin fotokwafi da kuma yaɗasu da koyar da su da kuma koyansu kuma wajibi ne a lallatasu, a yanayi ɗaya ne ya halitta ayi amfani da su, a lokacin tabbatar da gaskiya da nuna ɓata ta hanyarsu ne kawai ya halitta ayi amfani da su,
Ta’arifi na fiqihu kan litattafan vata [bayanin litattafan vata a mahangar fiqihu]
Ta'arifi na fiƙihu kan litattafan ɓata [bayanin litattafan ɓata a mahangar fiƙihu]
Litattafan vata, a al’ada duk wasu littafai da zasu kai ga mai karantasu ga vata,to su ne ake kira da litattafan vata,[1] amma a litattafai na fiqihu suna da ma’ana daban-daban,amma wasu malaman fiqihu sun zavi ma’anarsu ta Urfi,[2] amma sun bayyanasu da cewa duk wani littafi da aka yishi domin vatar da mutane,[3] amma wasu suna ganin litattafan vata sune duk wani litattafi da akayishi domin vata sannan kuma yana kaiwa ga vata.[4]
Litattafan ɓata, a al'ada duk wasu littafai da zasu kai ga mai karantasu ga ɓata,to su ne ake kira da litattafan ɓata,[1] amma a litattafai na fiƙihu suna da ma'ana daban-daban,amma wasu malaman fiƙihu sun zaɓi ma'anarsu ta Urfi,[2] amma sun bayyanasu da cewa duk wani littafi da aka yishi domin ɓatar da mutane,[3] amma wasu suna ganin litattafan ɓata sune duk wani litattafi da akayishi domin ɓata sannan kuma yana kaiwa ga ɓata.[4]
Ita kalmar litattafai na vata tana nufin duk wani abu da aka rubuta kuma yana kaiwa ga vata,shin ya kasance littafi ko Maqala ko risala.[5]
Ita kalmar litattafai na ɓata tana nufin duk wani abu da aka rubuta kuma yana kaiwa ga ɓata,shin ya kasance littafi ko Maƙala ko risala.[5]
Taarihi da matsayin wannan mas’ala
Taarihi da matsayin wannan mas'ala
Bisa ra’ayin wasu masu bincike kalmar litattafan vata a karin farko tazo ne ta hanyar Sheik Mufid a cikin littafinshi mai suna Al-muqni’a a qarqashin unuwanin litattafan kafirci da litattafan vata,[6] to daga nan ne sai wasu malaman fiqihu sukayi amfani da wannan kalmomi guda biyu, daga cikinsu akwai Sheik Xusi.[7] da Xan Barraj,[8] da Xan Idris Alhili,[9] da kuma Allam Alhilli.[10]
Bisa ra'ayin wasu masu bincike kalmar litattafan ɓata a karin farko tazo ne ta hanyar Sheik Mufid a cikin littafinshi mai suna Al-muƙni'a a ƙarƙashin unuwanin litattafan kafirci da litattafan ɓata,[6] to daga nan ne sai wasu malaman fiƙihu sukayi amfani da wannan kalmomi guda biyu, daga cikinsu akwai Sheik ɗusi.[7] da ɗan Barraj,[8] da ɗan Idris Alhili,[9] da kuma Allam Alhilli.[10]
Daga nan ne wannan suna na litattafan vata ya fara faxaxa kaxan-kaxan a litattafan fiqihu,[11] masamman a cikin litattafan fiqihu na wannan zamanin.[12]
Daga nan ne wannan suna na litattafan ɓata ya fara faɗaɗa kaɗan-kaɗan a litattafan fiƙihu,[11] masamman a cikin litattafan fiƙihu na wannan zamanin.[12]
Mas’alar litattafan vata da hukunce-hukuncensu na masamman ba’a kawosu ba a matsayin masu zaman kansu,sai dai an kawosu a babuka daban-daban kamar babin Tijara da Waqafi da haya da Wasiyya da Aro,kamar yadda Sheik Ansari a cikin littafin shi na Makasib a qarqashin unuwanin Abin da ya haramta anemi kuxi da shi saboda shi haramune a kanshi, a cikin mas’ala ta bakwai maxauke da unuwanin Ajiye litattafan vata.[13]
Mas'alar litattafan ɓata da hukunce-hukuncensu na masamman ba'a kawosu ba a matsayin masu zaman kansu,sai dai an kawosu a babuka daban-daban kamar babin Tijara da Waƙafi da haya da Wasiyya da Aro,kamar yadda Sheik Ansari a cikin littafin shi na Makasib a ƙarƙashin unuwanin Abin da ya haramta anemi kuɗi da shi saboda shi haramune a kanshi, a cikin mas'ala ta bakwai maɗauke da unuwanin Ajiye litattafan ɓata.[13]
Vata kan wana abu da vata ga wa?
ɓata kan wana abu da ɓata ga wa?
Malaman fiqihu sunyi fatwa cewa duk wani littafi da karaantashi yake kaiwa ga vata a ginshiqan mazahaba ko kuma hukunci na sharia’a, ana ganinshi a matsayin littafin vata,[14] Ayatullah Muntazari yace litattafan vata sune waxanda suke vatar da mafi yawancin masu karantasu, litattafan vata basa nufin dan wani mutum xaya yazo ya karanta wani littafi ya vata sai yazamo wannan littafin yana daga cikin litattafan vata ba, idan yazamo ma’auni shi ne vatan mutum xaya,to duk litattafai zasu zamo na vata hadda Al-qur’ani mai girma da litattafan hadisi duk zasu iya zama litattafan vata ga masu rauni ko kuma Jahilai.[15]
Malaman fiƙihu sunyi fatwa cewa duk wani littafi da karaantashi yake kaiwa ga ɓata a ginshiƙan mazahaba ko kuma hukunci na sharia'a, ana ganinshi a matsayin littafin ɓata,[14] Ayatullah Muntazari yace litattafan ɓata sune waɗanda suke ɓatar da mafi yawancin masu karantasu, litattafan ɓata basa nufin dan wani mutum ɗaya yazo ya karanta wani littafi ya ɓata sai yazamo wannan littafin yana daga cikin litattafan ɓata ba, idan yazamo ma'auni shi ne ɓatan mutum ɗaya,to duk litattafai zasu zamo na ɓata hadda Al-ƙur'ani mai girma da litattafan hadisi duk zasu iya zama litattafan ɓata ga masu rauni ko kuma Jahilai.[15]
Wasu daga cikin litattafan vata
Wasu daga cikin litattafan ɓata
Yazo a cikin litattafai na fiqihu wasu dayawa daga cikin litattafan vata,amma akwai savani tsakanin malaman fiqihu, misali Allama Hilli an haifeshi a shekara ta [648 -726] da Muhaqiqil Karaki wanda yarasu a shekara ta [940 hijira] suna gani cewa Attaura da Injila suna cikin litattafan vata,saboda an jirkitasu,[16] amma shi kuma Sheik Ansari yana ganin litattafai ne da aka gogesu kuma basa vatar da musulmi.[17]
Yazo a cikin litattafai na fiƙihu wasu dayawa daga cikin litattafan ɓata,amma akwai saɓani tsakanin malaman fiƙihu, misali Allama Hilli an haifeshi a shekara ta [648 -726] da Muhaƙiƙil Karaki wanda yarasu a shekara ta [940 hijira] suna gani cewa Attaura da Injila suna cikin litattafan ɓata,saboda an jirkitasu,[16] amma shi kuma Sheik Ansari yana ganin litattafai ne da aka gogesu kuma basa ɓatar da musulmi.[17]
Kamar yadda sheik Yusuf Albahrani wanda yarayo daga [1107 zuwa 1186 hijira] shi kuma xaya ne daga cikin malaman Ikbari na Shi’a, yana ganin litattafan Usul na Ahlussunna da wasu daga cikin litattafai na Usul na Shi’a waxanda sukayi koyi da Ahlussunna daga cikin litattafai na vata,[18] sai da cewa Sayyida Jawadi Al’muli, ya rayu daga shekara ta [1160 zuwa 1226] wanda shi ne marubucin littafi mai suna Mufutahul Karama yana ganin maganar sheik Yusuf Al’bahrani tana daga cikin misalai na vata.[19]
Kamar yadda sheik Yusuf Albahrani wanda yarayo daga [1107 zuwa 1186 hijira] shi kuma ɗaya ne daga cikin malaman Ikbari na Shi'a, yana ganin litattafan Usul na Ahlussunna da wasu daga cikin litattafai na Usul na Shi'a waɗanda sukayi koyi da Ahlussunna daga cikin litattafai na ɓata,[18] sai da cewa Sayyida Jawadi Al'muli, ya rayu daga shekara ta [1160 zuwa 1226] wanda shi ne marubucin littafi mai suna Mufutahul Karama yana ganin maganar sheik Yusuf Al'bahrani tana daga cikin misalai na ɓata.[19]
Kamar yadda sheik Ansari ya faxa cewa dalilin haramcin ajiyar litattafan vata ya qunshi litattafan da suke kawa zuwa ga vata ne kawai, kuma dayawa daga cikin litattafan waxanda ba ‘yan shi’aba basa kaiwa ga vata,[20] sheik Ansari yana ganin wasu ne daga cikin litattafan Ahlussunnan suke kaiwa ga vata,kamar waxanda suka qunshi aqidu marasa kyau,to sune liitattafan vata, kamar waxanda suke xauke da aqidar tabbatar da Jabar [wato duk abin da ya gangaro daga mutum bayin kanshi bane Allah ne ya tilastamishi] da kuma aqidar fifta kalifa Abubaka da Umar da Usman kan imamu Ali A S [21] wasu daga cikin malamai sun tafi kan cewa litattafan Falsafa da Irfani waxanda suke kaiwa ga vata koda wasu abubuwa a cikinsu gaskiya ne to suma suna cikin litattafan vata [22]
Kamar yadda sheik Ansari ya faɗa cewa dalilin haramcin ajiyar litattafan ɓata ya ƙunshi litattafan da suke kawa zuwa ga ɓata ne kawai, kuma dayawa daga cikin litattafan waɗanda ba ‘yan shi'aba basa kaiwa ga ɓata,[20] sheik Ansari yana ganin wasu ne daga cikin litattafan Ahlussunnan suke kaiwa ga ɓata,kamar waɗanda suka ƙunshi aƙidu marasa kyau,to sune liitattafan ɓata, kamar waɗanda suke ɗauke da aƙidar tabbatar da Jabar [wato duk abin da ya gangaro daga mutum bayin kanshi bane Allah ne ya tilastamishi] da kuma aƙidar fifta kalifa Abubaka da Umar da Usman kan imamu Ali A S [21] wasu daga cikin malamai sun tafi kan cewa litattafan Falsafa da Irfani waɗanda suke kaiwa ga ɓata koda wasu abubuwa a cikinsu gaskiya ne to suma suna cikin litattafan ɓata [22]
Wani gungun malamai na wannan zamani daag cikinsu akwai sheik Nasir Makarim Ashirazi da Ludufullahi Assafi Al-gulfaigani suna ganin cewa jaridu da majallu waxanda suke xauke da abin da yake kaiwa ga vatar da al-uma suna cikin litattafan vata,[23]
Wani gungun malamai na wannan zamani daag cikinsu akwai sheik Nasir Makarim Ashirazi da Ludufullahi Assafi Al-gulfaigani suna ganin cewa jaridu da majallu waɗanda suke ɗauke da abin da yake kaiwa ga ɓatar da al-uma suna cikin litattafan ɓata,[23]
Hukunce-hukunce
Hukunce-hukunce
Malaman fiqihu sun tafi kan wajabcin lallata litattafan vata [24] kuma waxannan abubuwan masu zuwa suma sun haramta;
Malaman fiƙihu sun tafi kan wajabcin lallata litattafan ɓata [24] kuma waɗannan abubuwan masu zuwa suma sun haramta;
• Ajiye litattafan vata da niman kuxi da su [25]
• Ajiye litattafan ɓata da niman kuɗi da su [25]
• Yawaitasu da yaxasu [26]
• Yawaitasu da yaɗasu [26]
• Sayansu da sayarwa [27]
• Sayansu da sayarwa [27]
• Karantasu da koyar da su da kuma koyansu [28]
• Karantasu da koyar da su da kuma koyansu [28]
• Bada kuxi domin yaxasu [29]
• Bada kuɗi domin yaɗasu [29]
• Yan wasilci kan bada kuxi domin yaxasu [30]
• Yan wasilci kan bada kuɗi domin yaɗasu [30]
• Ya haramta akarvi lada domin samusu bangu da tsarasu [31]
• Ya haramta akarɓi lada domin samusu bangu da tsarasu [31]
Maraji’u na taqlidi sunyi fatawa cewa ba bu laifi a karanta litattafan vata da kuma koyar dasu,amma ga wanda yake da qudar kan tabbatar da gaskiya da kuma rusa vata ta hanyar litattafan vata,[32] shi kuma sheik Wahid Alkurasani ya yi fatawa ta haramcin sayansu da kuma yaxasu idan akwai yiyuwar vata ta hanyarsu. [33]  
Maraji'u na taƙlidi sunyi fatawa cewa ba bu laifi a karanta litattafan ɓata da kuma koyar dasu,amma ga wanda yake da ƙudar kan tabbatar da gaskiya da kuma rusa ɓata ta hanyar litattafan ɓata,[32] shi kuma sheik Wahid Alkurasani ya yi fatawa ta haramcin sayansu da kuma yaɗasu idan akwai yiyuwar ɓata ta hanyarsu. [33]  
Fatawa daban-daban
Fatawa daban-daban
Sheik Muntazari a wannan lokacin yana ganin cewa sakamakon cigaba kan abin da yashafi buga litattafai da yaxasu lallata litattafan vata baya warware matsalarsu, kai hakamma yana qarawa mutane muhimmanci kulawa da su ne, kamar yadda ajiye litattafan vata da yaxasu duk da vatan da suke xauke da shi na shirme da wahami,to hakan yana kai ga su ruguje kansu da kansu, saboda haka ajiyesu ba haramin bane kuma ba tilasbane a lallatasu. [34]
Sheik Muntazari a wannan lokacin yana ganin cewa sakamakon cigaba kan abin da yashafi buga litattafai da yaɗasu lallata litattafan ɓata baya warware matsalarsu, kai hakamma yana ƙarawa mutane muhimmanci kulawa da su ne, kamar yadda ajiye litattafan ɓata da yaɗasu duk da ɓatan da suke ɗauke da shi na shirme da wahami,to hakan yana kai ga su ruguje kansu da kansu, saboda haka ajiyesu ba haramin bane kuma ba tilasbane a lallatasu. [34]
Dalili na fiqihu
Dalili na fiƙihu
Malaman fiqihu sun kafa hujja da dalilai guda huxu wajan tsamo hukunce-hukunce na litattafan vata, ayoyin qur’ani daga cikinsu akwai aya ta shida a cikin suratul Luquman da aya ta 30 a cikin suratul Haj [35] kuma akwai ruwayoyi daga cikinsu akwai ruwayar da aka rawaito daga imamu Sadiq A S a cikin littafin Tuhaful Uqul,[36] kuma akwai Ijma’i, [37] da dalili na hankali kamar hana yin fasadi,[28] da kuma ture ko magance matsalar da ake tinanin faruwarta, [39]
Malaman fiƙihu sun kafa hujja da dalilai guda huɗu wajan tsamo hukunce-hukunce na litattafan ɓata, ayoyin ƙur'ani daga cikinsu akwai aya ta shida a cikin suratul Luƙuman da aya ta 30 a cikin suratul Haj [35] kuma akwai ruwayoyi daga cikinsu akwai ruwayar da aka rawaito daga imamu Sadiƙ A S a cikin littafin Tuhaful Uƙul,[36] kuma akwai Ijma'i, [37] da dalili na hankali kamar hana yin fasadi,[28] da kuma ture ko magance matsalar da ake tinanin faruwarta, [39]
Litattafan vata a kundin tsirin milki na qasar Iran
Litattafan ɓata a kundin tsirin milki na ƙasar Iran
Wannan kalma anyi amfani da ita a wajan gyaran kundin milki na qasar Iran a shekara ta 1285 hijirar Shamsiyya,[40] Madda ta ashirin a cikin dokokin Iran kan abin da yasha ‘yancin jaridu da majallu yana cewa jaridu suna da cikakkiyar dama kan buga jaridunsu,banda litattafan vata waxanda suke cutar da addini [41] kuma a Madda ta 24 cikin kundun mulki na qasar Iran ba tare da anbatan litattafan vata ba, yazo cewa jaridu da harkar buga takardu suna da ‘yanci nayi bayani kan maudu’ai daban-daban matsawar basu savawa dokokin musulinci da hakki na gamagari ba.[42]
Wannan kalma anyi amfani da ita a wajan gyaran kundin milki na ƙasar Iran a shekara ta 1285 hijirar Shamsiyya,[40] Madda ta ashirin a cikin dokokin Iran kan abin da yasha ‘yancin jaridu da majallu yana cewa jaridu suna da cikakkiyar dama kan buga jaridunsu,banda litattafan ɓata waɗanda suke cutar da addini [41] kuma a Madda ta 24 cikin kundun mulki na ƙasar Iran ba tare da anbatan litattafan ɓata ba, yazo cewa jaridu da harkar buga takardu suna da ‘yanci nayi bayani kan maudu'ai daban-daban matsawar basu saɓawa dokokin musulinci da hakki na gamagari ba.[42]
Litattafan vata ‘yancin magana
Litattafan ɓata ‘yancin magana
Wasu daga cikin hukunce-hukunce na litattafan vata sun savawaa ‘yanci magana da tinani da bincike na ilimi,[43] amsa ga wannan magana itace shi addinin musulinci yana kwaxaita mutane kan bincike da gano abubuwa sababbi da kuma neman sani,kuma shi musulinci baya karo da yin tinani da ‘yancin magana, sai dai cewa shi musulinci ya bawa tinani mai kyau da aqida ta al’uma mai kyau muhimmanci, shi musulinci saboda yanaso ya  hana vata a qida da aklaq a cikin al’uma sai ya iyakance ‘yancin mutum a tinani da kuma ‘yancin yin magana.[44]
Wasu daga cikin hukunce-hukunce na litattafan ɓata sun saɓawaa ‘yanci magana da tinani da bincike na ilimi,[43] amsa ga wannan magana ita ce shi addinin musulinci yana kwaɗaita mutane kan bincike da gano abubuwa sababbi da kuma neman sani,kuma shi musulinci baya karo da yin tinani da ‘yancin magana, sai dai cewa shi musulinci ya bawa tinani mai kyau da aƙida ta al'uma mai kyau muhimmanci, shi musulinci saboda yanaso ya  hana ɓata a ƙida da aklaƙ a cikin al'uma sai ya iyakance ‘yancin mutum a tinani da kuma ‘yancin yin magana.[44]
Automoderated users, confirmed, movedable
7,235

gyararraki