Jump to content

Bambanci tsakin sauye-sauye na "Ranar Ghadir"

27 bayitu sanyayyu ,  10 Satumba
babu gajeren bayani
No edit summary
No edit summary
Layi 7: Layi 7:
Dangane da falalar ranar Ghadir, an ruwaito wasu hadisai daga [[ma'asumai]] kamar:  

*Annabi (SAW) yana cewa: Ranar Ghadir khum ita ce mafificiyar Idin al’ummata kuma ita ce ranar da Allah Ya kammala addini kuma ya cika ni’ima ga Al’ummata, ya kuma amince da Musulunci a matsayin addininsu. Sheikh Saduq, Al-Amali, Al-Bathah Foundation, shafi na 188.

*[[Imam Sadiƙ (A.S)]]:  Ghadir shi ne idi mafi girma da ɗaukaka ga musulmi, wanda ya cancanci godiya ga Allah a kowace sa’a kuma mutane su yi azumin godiya a ranar , domin azumin wannan rana yana daidai da ibadar shekara sittin<ref>Hurrul Ameli, wasal al-Shia, 1416 AH, juzu'i na 10, shafi na 443.</ref>
*[[Imam Sadiƙ (A.S)]]:  Ghadir shi ne idi mafi girma da ɗaukaka ga musulmi, wanda ya cancanci [[Godiya|godiya]] ga Allah a kowace sa’a kuma mutane su yi azumin godiya a ranar , domin azumin wannan rana yana daidai da ibadar shekara sittin<ref>Hurrul Ameli, wasal al-Shia, 1416 AH, juzu'i na 10, shafi na 443.</ref>
*Imam Sadiƙ (a.s) ya ce: “Ranar Ghadir Khum ita ce babbar Idin Allah, Allah bai aiko wani  Annabi ba, face sai ya riƙi wannan rana a matsayin Idi kuma ya gane girmanta da falalarta, wato duk Annabawan Allah Sun shaida da wan nan rana tin kafin zuwanta.  kuma Allah ya sanya wa wannan rana suna a sama, ranar alkawari da yarjejeniya a kan ƙasa, kuma duk wanda yazoyarci hajjatul wada'a ya shaida hakan.<ref>Har Ameli, Vasal al-Shia, 1416 AH, juzu'i na 8, shafi na 89.</ref>

*[[Imam Rida (A.S)]] yana cewa: “Ranar Ghadir ta fi shahara a tsakanin Mutanen sama fiye da mutanen duniya... Da mutane sun san ƙimar wannan rana kuma sun riƙeta sunyi aiki da abinda aka faɗa a ranar da babu shakka  [[Mala’iku]]  sun yi musabaha da su sau goma a kowace rana. rana." <ref>Tusi, Tahzeeb al-Ahkam, 1365, juzu'i na 6, shafi.24.</ref>

Layi 16: Layi 16:
[[Hassan Bn sabit]] shi ne mutum na farko  a gaban [[Manzon Allah (S.A.W)]] a ranar Ghadir daya fara tashi yaya murna da wannan rana a cikin jama'ar musulmi da suka halarci Ghadir Khum kuma ya karanta waƙoƙinsa da ya rubuta da izinin manzon Allah.<ref>Sayyid Radhi, Kasa'isu A'Imama, 1406q, shafi na 42.</ref>

Kamar yadda aka ruwaito a cikin Bihar al-Anwar daga Fayad bin Muhammad bin Umar ɗusi, [[Imam Rida (A.S)]] ya ɗauki ranar Ghadir a matsayin Idi. Yana azumi kuma yayi buɗa baki  tare da sahabban sa, da kuma aika abinci da kyaututtuka ga iyalansu<ref>Tusi, Misbah al-Mutahjad, 1411H, juzu’i na 2, shafi na 752.</ref> [[Mas'udi]] masanin tarihi na ƙarni na hudu ya rubuta a cikin littafin dur [[Al-Tanbih wal-Ashraf]] cewa ‘ya’ya da ‘yan Shi’ar [[Imam Ali (A.S)]] suna girmama wannan rana <ref>Masoudi, Al-Tanbiyyah wa Al-Ashraf, 1357H, shafi na 221.</ref> [[KulAini]] (ya rasu a shekara ta 328 bayan hijira), shi ma me rawaito hadisi na ƙarni na 4, ya ruwaito cewa  ‘yan Shi’a suna biki  a wan nan rana.<ref>Kulaini, Al-Kafi, 1407 Hijira, juzu'i na 4, shafi na 149.</ref>

Domin nuna muhimmancin wannan idi, gwamnatin [[Alu Babawaihi]]  ta ayyana shi a matsayin ranar hutu tare da ƙarfafa gwiwar hukumomin gwamnati da jama'a wajen gudanar da bukukuwa da kuma ƙawata garuruwa, <ref>Ibn Kathir, al-Badaiya wa al-Nahaiya, 1408H, juzu'i na 11, shafi na 276.</ref> suna yin amfani da ganguna da kakaki wajen bukukuwan. suna zuwa gurare masu daraja su yi Sallar rakaa biyu ta godiya.su yanka rakuma , da dare sai su kunna wuta a tsakar gida su yi murna.<ref>Ibn Jozi, al-Muntazem fi Tarikh al-Umm da al-Muluk, 1412 AH, juzu'i na 15, shafi na 14.</ref> Gardizi ya kawo a littafin sa wannan rana a matsayin ɗaya daga cikin manyan ranaku na Musulunci da bukukuwan ‘yan Shi’a.<ref>Gardizi, Zain al-Akhbar, 1363, shafi na 466.</ref>
Domin nuna muhimmancin wannan idi, gwamnatin [[Alu Babawaihi]]  ta ayyana shi a matsayin ranar hutu tare da ƙarfafa gwiwar hukumomin gwamnati da jama'a wajen gudanar da bukukuwa da kuma ƙawata garuruwa, <ref>Ibn Kathir, al-Badaiya wa al-Nahaiya, 1408H, juzu'i na 11, shafi na 276.</ref> suna yin amfani da ganguna da kakaki wajen bukukuwan. suna zuwa gurare masu daraja su yi Salla raka'a biyu ta [[godiya]], su yanka rakuma , da dare sai su kunna wuta a tsakar gida su yi murna.<ref>Ibn Jozi, al-Muntazem fi Tarikh al-Umm da al-Muluk, 1412 AH, juzu'i na 15, shafi na 14.</ref> Gardizi ya kawo a littafin sa wannan rana a matsayin ɗaya daga cikin manyan ranaku na Musulunci da bukukuwan ‘yan Shi’a.<ref>Gardizi, Zain al-Akhbar, 1363, shafi na 466.</ref>
A Kasar [[Misra]], khalifofin zamanin daular [[Fatimiya]] suna girmama ranar har suna hutu a hukumance , A ƙasar Irantun shekara ta 907 miladiyya lokacin da Shah Ismail Safavi ya hau karagar mulki, Ghadir  ya kasance hutu a hukumance. A shekara ta 487 bayan hijira,  Anwa Mustali bin Mostanser (daya daga cikin sarakunan Masar) mubaya'a a ranar Ghadir.<ref>Amini, Eid al-Ghadir fi Ahadi Fatimayin, 1376, shafi na 64-65.</ref>

Layi 28: Layi 28:
*fadin wannan addu'a yayin da ka hadu da dan'uwanka Mumini(Alhamdulillahi Allazi Ja'alana minal Mutamassikin bi wilayati Amirul Muminin Ali wal A'immatu Alaihimu salam)<ref>Qomi, Mufatih al-Janan, karkashin ayyukan 18 ga watan Zul-Hijjah.</ref>

*Ziyartar Haramin Imam Aliyu (A.S) Wanka, karanta ziyarar Aminullahi,karanta Du'a Nudba, karanta ziyarar Ghadir <ref>Shahidi I, Al-Mazar, 1410H, shafi na 64.</ref>

*Sanya Tufafi masu tsafta, sanya Turare, cancanda ado, sadar da zumunci, yalwatawa iyali, yin godiya ga Allah bisa wannan babbar ni'ima ta wilaya, yawaita salati, yawaita ibada, ciyar da Muminai,bada abun buda baki ga Muminai da suka azumi a ranar,<ref>Qomi, Mufatih al-Janan, karkashin ayyukan 18 ga watan Zul-Hijjah.</ref>
*Sanya Tufafi masu tsafta, sanya Turare, cancanda ado, sadar da zumunci, yalwatawa iyali, yin [[Godiya|godiya]] ga Allah bisa wannan babbar ni'ima ta wilaya, yawaita salati, yawaita ibada, ciyar da Muminai,bada abun buda baki ga Muminai da suka azumi a ranar,<ref>Qomi, Mufatih al-Janan, karkashin ayyukan 18 ga watan Zul-Hijjah.</ref>
*Yin sallar Ghadir: kan asasin abin da aka nakalti daga Imam Sadiƙ (A.S) Raka'a biyu ce kowacce raka'a za a karanta Fatiha da suratu Iklas kafa goma Ayatul Kursiyu Kafa goma, suratu Kadri kafa goma. ladanta daidai yake da Hajji dari Umara dari, sannan za a samu biyan bukatun duniya da lahira <ref>Tusi, Tahzeeb al-Ahkam, 1365, juzu'i na 3, shafi na 143.</ref> anayin sallar a lokacin Azhuru akwai sabanin Malamai kan yinta cikin jam'i <ref>Bahrani, Alhada'ek Annadira, Islamic Publishing Corporation, juzu'i na 11, shafi na 87.</ref>

Automoderated users, confirmed, movedable
8,221

gyararraki