Ƙasim ɗan Manzon Allah

Daga wikishia

ƙasim ɗan Manzon Allah (S.A.W) (Larabci: القاسم بن محمد (ص)) shi ne farkon ɗan Annabi (S.A.W) da Khadija ta fara Haifa masa a garin Makka tun kafin aiko shi da Annabta, ya rasu tun yana ƙaramin yaro. [1] a cikin ba’arin wasu rahotanni an bayyana cewa ya rasu yana da shekaru biyu, [2] an ciro Alkunyar da ake yiwa Annabi (S.A.W) ta Abu ƙasim daga sunan ƙasim. [3] Kan asasin ba’arin rahotanni, haƙiƙa bayan rasuwar ƙasim Asu Bn Wa’il ya kira Annabi (S.A.W) da sunan Abtar (Mai yankakken baya) wanda zuriyarsa ta yanke, sai Suratul Kausar ta sauko domin raddi da martani kan Asu Bn Wa’il, [4] wannan labari kan mutuwar Abdullah ɗan Manzon Allah (S.A.W) ma ya zo. [5] an binne ƙasim a garin Makka. [6]

Bayanin kula

  1. Ibn Is'haƙ, Sira Ibn Is'haƙ, 1410 AH, shafi na 245; Ibn Hisham, Al-Sira Al-Nabawiyyah, Daral al-Marefa, juzu'i na 1, shafi na 190.
  2. Diyar Bakri, Tarikh Al-Khamis, juzu'i na 1, shafi na 273.
  3. Ibn Hisham, Sirat Al-Nabiyyah, Daral Al-Marefa, Mujalladi na 1, shafi na 190.
  4. Ibn Is'haƙ, Sira Ibn Is'haƙ, shafi na 245; Ibn Kathir, Al-bidaya wan Al-Nihaya , Darul Fikr, juzu’i na 3, shafi na 104.
  5. Balazari, Ansab al-Ashraf, 1417 AH, Juzu'i na 1, shafi na 138-139.
  6. Maliki Makki, Tahsil Al-Maram fi Akhbar Al-Bayt Al-Haram, 1424 AH, juzu'i na 2, shafi na 650.

Nassoshi

  • Ibn Is'haƙ, Muhammad bin Is'haƙ, Sira Ibn Ishaƙ (Littafin Al-Siyar wal Al-Magazi), ƙum, Daftare mutal;a'at Tarikh wa maref Islami. 1410H.
  • Ibn Kathir, Ismail Ibn Omar, Al-Bidaya wa Al-Nihaya, Beirut, Darul Fikr, Bita.
  • Ibn Hisham, Abdul Malik, Al-Sirah Al-Nabawiya, Beirut, Daral-e-Marefa, Bita.
  • Belazari, Ahmad bin Yahya, Ansab al-Ashraf, Beirut, Darul Fikr, 1417H.
  • Diyar Bakri, Hossein bin Muhammad, Tarikh al-Khamis fi Ahaɓal Anfas al-Nafis, Beirut, Dar al-Asaƙ, Bita.
  • Maliki Makki, Muhammad bin Ahmad, Tahsil al-Maram fi Akhbar Al-Bayt Al-Haram da al-Mashir al-Adhawa da Makkah wa Haram wa Walatah al-
  • Fakham, tahkik Abdul Malik bin Dahish, Makkah, al-Asadi School. 1424 AH.